CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.63K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
ATTENTION βš οΈβ‰οΈ
BABU WASU MASU SIYA NFT GUDA 100, 20K DUK ZANCE NE.
Amma in kaga kana da ra'ayi zaka iya cigaba da tarawa mudai Munyi nanβœ‚οΈβœ‚οΈ
πŸ‘3
Har gobe fa FMC PAY SUNA BIYA KADAI KAYI KOKARIN YIN KYC

Irin wadannan Exchange sun fi daΙ—in sha'ani saboda kudin da suka ce zasu bada is possible kuma KYC dinsu yana da tsauri.

Amma indai kayi yadda ya dace zasu amsa suna karbar 1.Nin plastic ko Voters card in baka da PASSPORT..

Kuma har yanzu zaka iya register

https://fmcpay.com/auth/register?ref=277605348

Last week widthrawal biyu nayi
πŸ‘2
Live stream scheduled for
Kamar yadda nyi alkawari Insha Allah zuwa anjima karfe 9pm zanyi live a telegram channel namu na Crypto Digest inda zamu koyar da yadda mutum zaikoma level 2 a Phaver application da kuma yadda ake amfani da App din.
πŸ‘Ž4❀1
HASHKEY AIRDROP CONFIRMED βœ…

Indai ka cike waitlist na HASHKEY a kwanakin baya ka duba email dinka sai kayi sign up kayi KYC don samu 500HSK.
Idan kuma baka cike waitlist ba zaka iya register yanzu

https://h5.hashkey.com/en-US/register/invite?invite_code=NPSJfr

Referal code :NPSJfr

APP: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.hashkeypro.exchange
πŸ‘2
5 minutes to start
Live stream finished (1 hour)
Forwarded from StalkerDAO (Eljez)
Subsquid Testnet Registration
🎁 Reward: WL (Early Supporter)
πŸ•” 12 hours left

RULES ℹ️
- Open zealy quests
- Complete #Early-Supporter
- Follow official Twitter
- Join discord server
- Join telegram group
- Fill this form
- Enter details
- Enter EVM ADDRESS
- Submit & Done
- Upload screenshot
to this quest

⚠️ DWYOR
πŸ‘3
Muna Daf Da Daina Ƙona Datar Mu A Banza.

Fitattun masana Blockchain sunzo mana da wata sabuwar manhaja mai kama da Tikt0k, kana shiga zakayi ta cin karo da ilimi sosai akan abinda ya shafi Crypto dama Blockchain baki Ι—aya.

Sannan ga abokanan Fafutuka, wannan wata dama ce da zamuyi amfani da ita, kana register da akwai Coin Ι—insu da suke bayarwa guda 1000, sannan idan ka kawo wasu a Ζ™asanka, za'a bashi, kaima a Ζ™ara maka. Da zarar ya fito ko da a $1 a shekarar nan zamu yaΖ™i talauci In shaa Allahu.

Babu tabbas akan bazasu rage yawan abinda suke bayarwa ba zuwa anjima, don haka kayi register yanzu ta L!nk Ι—innan:

https://mobile.knowhere.io/invite/N24b7bff?type=0

ka saka Email, zasu tura maka da OTP, shikenan saika sauke Application Ι—insu daga Playstore kayi login...
πŸ‘4
CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ – How to level up to Level 2 in Phaver app
I'm sorry ynzu ake jan hnkli akan ashe jiya bnda Video recording da mukayi a live na turo, wnda hakan n da matuqar muhimmanci dana duba sai nga iyaka audio nyi record.

Insha Allah zan hada video akan hkn ko kuma mu qara yin wani session din Insha Allah
πŸ‘8❀1
MELON AIRDROP CONFIRMED πŸ‰
❀5πŸ‘1
β­•βœ¨Story Protocolβœ¨β­•

β­•βœ¨Go to :- https://www.storyprotocol.xyz/

βž–Scroll Down

βž–Submit Email