CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.63K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
Referral code πŸ‘†πŸ‘†
Indai nayi reaching target na 46 referral daga yau zuwa gobe duk wnda yyi ta link dina akwae kyautar 200 recharge card
Mutane da yawa sunyi register da Uhive amma basuyi comfirmed na verification link ta email dinsu ba,. Yakamata su shiga email nasu suyi confirm
Regarding Uhive App

Jiya na sanar da cewar duk wnda yyi register da link dina kuma yayi verification na email nasa suka basa Uhive guda 600 , nayi alkawarin har nayi reaching target dina na referrals 46 kafin qarewar yau zan basa kyautar katin 200 bawae dan baifi karfin katin ba a'a kawae dan kyautatawa ne.

So kamar yadda kuke gani a screenshot har yanxu mutum 18 ne kawae sukayi register mutum 8 daga ciki they sunyi verification na email nasu mutum 8 kuma suna pending kodai sunyi verification na email har yanzu ba ayi marking dinsa as successful ba ko kuma basuyi verification na email din gaba daya ba, please idan kasan bakayi ba k dage kayi, mutum 2 daga ciki kuma sunyi disqualified already suna ya nuna failed may be ko sunyi trying nayin cheat referral ne.

Wadanda basuyi register ba kuma su dage suyi download ma Uhive app a play store suyi amfani da wnn as their referral code : SHL3RR
Ko kuma subi ta wnn link din: https://www.uhive.com/invite?c=SHL3RR

Basa bukatar kyc iyaka email verification ne kawae .

Sannan kuma jiya ban kasance a online sosai ba mutune da yawa sunyi dm dina bansamu damar amsawa amma insha Allah zan samu nayi attending kowa. Insha Allah

Allah ybamu sa'a πŸ™
Please wadanda basuyi email verification ba su dage suyi , idan basuga , message dinba su duba promotion folder dinsu ta email zasu gansa anan, yadda zaka tabbatar cewa bakayi verification ba shine zakaga basu baka kyautar 600 Uhive tokens ba a wallet dinka.

Please adage ayi completing b4 12am
πŸ‘1
A yanxu haka zaku iya zuwa ku cike withdrawal na Antbit network, amma b4 ka tabbatar cewa kayi withdrawal na Antbit koda guda 1000 ne zuwa strimpay wallet dinka.
Alhamdulillah Fricaa πŸ™Œ FricaaπŸ™Œ FricaaπŸ™Œ

Ko baka crypto karkayi wasa da wannan, FriFricaaoject ne aka dauki shekaru ana Gina sa tare da kwararrun developers, social media app (Socialfi) ne kamarsu Facebook, twitter and Instagram za'ayi launching dinsa tareda coins nasu mai suna Fricca a ranar 12 January 2023 kaga yau saura 41 days knn.

Kamar ydda sukayi alkawari cewar first December zasu bda dama ayi joining waitlist domin asamu damar mallakar friica coins to sun cika alkawari zaku iya shiga nan kuyi register domin samun naku kuma : https://fricaa.com?ref_user=al_ameen
Sannan idan kaga dama zaka iyayin referral domin kara yawan friica coins naka.

Fricaa bawai project ne da za'a tsaya anatayima surutu akai ba, project ne daya samu kwararren Ceo AliAli Kogigi, dayawan mu munsan project din tun shekara daya baya dama lokaci muke jira kuma kashi yazo dan uwa me kke jira ? https://fricaa.com?ref_user=al_ameen

Note karkayi trying na yin self Refferal domin anan gaba akwae kyc da za'ayi.
Yanxu hka website din yana da nauyi kadan amma basosai ba dan hka sai adage ayi register da waitlist din. More latest updates about fricaa coming soon πŸ™ŒπŸš€

Allah y bamu sa'a πŸ™
Assalamu alaikum warahmatullah

Regarding Uhive application danace idan nayi achieve na target dina na 46 referral zan bawa referrals nawa katin 200 each, so unfortunately hakan bata samu ba banyi reaching target dinba kuma dama promotion din jiya ya qare .

Su kuma wnn rewards din da kuke gani kamar kudin gidan badamasi ne πŸ˜… minimum withdrawal 50k Uhive ne kuma withdrawal charges kadai $10 ne saboda Ethereum network ne .

Ina gdya matuqa. πŸ™
The wait is over munyi post yanxu akan yadda zakayi interaction a $Quai social media rewards and Incentivized Testnet

https://twitter.com/Al_amien_neh/status/1598589021495738368?t=EEDBvEuax_tRtjmwejtxVA&s=19

Wnnan yafi Project da yawa guarantee yakamata kowa ya hanzarya yyi, domin naga alama da yawanku bku san dashi ba kuma ya shaharaπŸ₯°
So i got u coverd πŸ’―β˜‘οΈ
❀1
Sharp-sharp , right now kashiga kayi minting na wnn NFts din there's Airdrop speculation about it πŸ™Œ

Ba wahala, akan Sui devnet zakayi Minting din, kabi ta wnn link ka budesa a cikin Kiwi browser naka , make sure kana da Sui wallet : https://sui.mint.ozozoz.io/0x18...f93a

Sannan ka tabbatar kayi joining na Discord group nasu domin bayan ka gama Minting din zaka tura da address dinka tare da screenshot na Nft din da kayi Minting a feedback channel nasu : https://discord.gg/Jqk4mqTT

Allah y bamu sa'a
πŸ‘1
Dazu nayi mistake nasa muku discord link wnda yyi expire ayihakuri yanxu dai kowa yabi ta wnn link din ya shiga group din: https://discord.gg/Jqk4mqTT

Bayan kyi join ka tura da hoton nfts din da kayi Minting tare da package id na na Minting din acikin channel me suna proof of mint sui kamar ydda na zagaye a screenshot, sannan sai jyi mgna a general chat zasu bka Ozoz testnet sui role a discord din. Ka tabbatar kyi haka

Sannan kuma nima idan nasamu mutum hamsin sukyi joining group din ta wnn link din zasu bani Og role : https://discord.gg/Jqk4mqTT

Allah y bamu sa'a
πŸ‘2
Claim this OAT by completing Galxe task

galxe.com/SuiEcosystem/c…

Only 10k available for the mint
πŸ‘1
Join the MetaOne waitlist and stand a chance to win up to $5000 usdc and Nfts rewards.

https://getmeta.one/ref/6OBXH2GQ