CRYPTO DIGEST ๐Ÿ’ฐ๐Ÿ’ฒ๐Ÿ’ช
6.63K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
Assalamu alaikum warahmatullah

Regarding Uhive application danace idan nayi achieve na target dina na 46 referral zan bawa referrals nawa katin 200 each, so unfortunately hakan bata samu ba banyi reaching target dinba kuma dama promotion din jiya ya qare .

Su kuma wnn rewards din da kuke gani kamar kudin gidan badamasi ne ๐Ÿ˜… minimum withdrawal 50k Uhive ne kuma withdrawal charges kadai $10 ne saboda Ethereum network ne .

Ina gdya matuqa. ๐Ÿ™
The wait is over munyi post yanxu akan yadda zakayi interaction a $Quai social media rewards and Incentivized Testnet

https://twitter.com/Al_amien_neh/status/1598589021495738368?t=EEDBvEuax_tRtjmwejtxVA&s=19

Wnnan yafi Project da yawa guarantee yakamata kowa ya hanzarya yyi, domin naga alama da yawanku bku san dashi ba kuma ya shahara๐Ÿฅฐ
So i got u coverd ๐Ÿ’ฏโ˜‘๏ธ
โค1
Sharp-sharp , right now kashiga kayi minting na wnn NFts din there's Airdrop speculation about it ๐Ÿ™Œ

Ba wahala, akan Sui devnet zakayi Minting din, kabi ta wnn link ka budesa a cikin Kiwi browser naka , make sure kana da Sui wallet : https://sui.mint.ozozoz.io/0x18...f93a

Sannan ka tabbatar kayi joining na Discord group nasu domin bayan ka gama Minting din zaka tura da address dinka tare da screenshot na Nft din da kayi Minting a feedback channel nasu : https://discord.gg/Jqk4mqTT

Allah y bamu sa'a
๐Ÿ‘1
Dazu nayi mistake nasa muku discord link wnda yyi expire ayihakuri yanxu dai kowa yabi ta wnn link din ya shiga group din: https://discord.gg/Jqk4mqTT

Bayan kyi join ka tura da hoton nfts din da kayi Minting tare da package id na na Minting din acikin channel me suna proof of mint sui kamar ydda na zagaye a screenshot, sannan sai jyi mgna a general chat zasu bka Ozoz testnet sui role a discord din. Ka tabbatar kyi haka

Sannan kuma nima idan nasamu mutum hamsin sukyi joining group din ta wnn link din zasu bani Og role : https://discord.gg/Jqk4mqTT

Allah y bamu sa'a
๐Ÿ‘2
Claim this OAT by completing Galxe task

galxe.com/SuiEcosystem/cโ€ฆ

Only 10k available for the mint
๐Ÿ‘1
Join the MetaOne waitlist and stand a chance to win up to $5000 usdc and Nfts rewards.

https://getmeta.one/ref/6OBXH2GQ
Claim Sui citizens early access Nft by completing the task on Galxe

https://galxe.com/suicitizen/campaign/GCLzLUwumc

Minting cap 10k
A kullum idan na tashi da Asuba nakanyi kokari naga nayi claiming na Coinmarket cap Diamonds da coingecko candies kwarai kuwa ba abin wasa bne ba dage kaima kullum kana redeeming na daily rewards dinka.

Coinmarket cap Diamonds: https://coinmarketcap.com/invite?ref=SHNCRGHM

Coingecko candies:
https://bit.ly/coingecko-android

Allah y bamu sa'a ๐Ÿ™
โค1
Binance : Claim a Free CR7 Mystery Box From the Binance Advent Calendar!
Click More >> Xmas 2022 >> Click 18 >> Register >> Done
๐Ÿ‘1
๐Ÿ’ซWakatta Testnet Registration

โœ…Join Here :
https://wkt.io/testnet-competition
- Submit Email
- Done