CRYPTO DIGEST 💰💲💪
6.63K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
Go claim free lens handle in phaver app, for level 2 users limited to first 5k

Before makes sure you updated your phaver app
👍3
DOP TESTNET REWARD CONFIRMED

Though kwana biyu bana Testnet airdrop amma wnn bayadda za'ayi nabari ya wuce saboda ina ganin cinta akansa insha Allah

Saboda gsky project din sunzo da technology me kayau kai ko UI/UX na website nasu ka kalla zaka sa they aren't here to play, you shouldn't also

Wasu simple task ne guda 7 mutum kawae zaiyi kawae

Farko ka shiga ta wnn link din : https://doptest.dop.org/id=SC8BxZA

Zasu bukaci kayi creating wallet sannan ka adana passphrase naka domin zaka nemasa nan gaba

Daganan sai kayi connection da metamask dinka ka fara task din
Daga cikin task din akwai
Connection na Twitter handle nka, following nasu, request sepolia tesnet, claiming sepolia, encrypt na asset, decrypt, sending, inviting etc. Is very simple, please don't fade
👍10
DMAIL AIRDROP CONFIRMED, INSHA ALLAH TODAY I WILL DROP VIDEO GUIDE ON HOW TO POSITIONS WITH JUST $6
❤8👍4
Ka nemi Opbnb na koda $1 ne zuwa nanda 10am zamuyi airdrop task na $NFP live a Crypto Digest , wnda za'ayi listing a binance gobe wata kila da rabonmu
❤11🥰5👍3
CRYPTO DIGEST 💰💲💪
Ka nemi Opbnb na koda $1 ne zuwa nanda 10am zamuyi airdrop task na $NFP live a Crypto Digest , wnda za'ayi listing a binance gobe wata kila da rabonmu
Yadda zaka samu opbnb shine kaje binance ka siya bnb idan kaje withdraw na bnb naka saika zabi network na opbnb maimakon smartchain shikenan
❤21👍6🥰3
Live stream started
Live stream finished (1 hour)
Live stream scheduled for
Live stream started
Live stream finished (1 hour)