CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.64K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
Video
ƘARIN HASKE AKAN STAKING A KEPLR WALLET DASHBOARDπŸ‘‡

βœ… Shi wannan STAKING na TIA, INJ, ATOM Osmosis... Etc ba TABBAS bane na cewa zaka samu AIRDROP. Ana yine based on past experiences da masu staking suka samu Airdrop don haka kada kayi staking Kaga anzo airdrop baka samu ba.Ko kuma ka ringa tambayar yaushe ne za'a yi Airdrop wasu stakers din sun fi shekara 2-3 dayi sai yanzu suka girbi alherin abun.

βœ… Shi staking na Coins da muka lissafo a sama zaka yisa ne tamkar holding da kudin da baka bukatarsu anan kusa domin koda kana bukatar su idan kayi Unstaking sai ya Ι—auki kwanaki 21 kafin ya zama Liquid ma'ana ka cire ka siyar.

βœ… Idan zakayi Deposit zuwa KEPLR Wallet baka bukatar sanya MEMO daga inda zakayo withdrawal .

βœ… Idan ka tashi STAKING Kada ka zaΙ“i delegate din Exchange Irinsu binance, COINBASE...da sauransu

βœ… Idan kana staking ne don samun Airdrop to ba'a staking acikin Centralize exchange irin su Binance, Kucoin.... da sauransu.

βœ… Kasani duk coin da kayi Staking farashinsa zai iya Zabgewa sosai fiye da yadda kake hasashe.

βœ… Shi wannan rubutun ba Financial Advice bane ba kuma tunzuraka akayi ba kaje ka sanya manyan kuΙ—aΙ—e ko naka ko na jama'a.
Ba kuma su Projects din bane suka cewa wani yayi staking zai samu airdrop anan gaba.
πŸ‘5❀4
NOIS AIRDROP FOR INJ STAKERS

BANDA WANDA YAYI STAKING JIYA LOKACINKU YANA ZUWA

https://x.com/NoisRNG/status/1744340738060554603?s=20
πŸ‘3
Tea Testnet Waitlist

LINK :
https://tea.xyz
βœ… Open site
βœ… Click on menu(the three lines on the site)
βœ… Click on early reward
βœ… Put email
βœ… Do the catpha verification
βœ… Submit
[ wait for next update ]
πŸ‘6❀1
Forwarded from TONOT Announcement
πŸš€ TONOT Relaunch Announcement

TONOT is thrilled to announce its upcoming Relaunch, and we appreciate everyone's patience during this time. Our tech team has swiftly addressed the issues and developed a more secure, fair, anti-bot, and anti-script inscription mechanism for this Relaunch.

For detailed inscription rules, please check
πŸ“https://medium.com/@lamoreaujuan/tonot-new-inscription-rules-fd14d46c4b29.

Official Launch Time:
January 11th, 2024, 12:00 PM UTC

We've also opened the address activation link https://t.me/tonottg_bot in advance.

We encourage everyone to activate their addresses early and boost their limits to witness this inscription revolution together! 🌟
😁2πŸ‘1
New Twitter Farming project $ENGAGE

If you missed $quest, $ENGAGE give you another opportunity grab it

Join and connect your Twitter account here: https://dash.engagecoin.app/?invite=qmstq5fb

Let's farm together
ETF APPROVED ?πŸ‘€
Anyi hacking coingecko, karkuyi connection na wallet dinku, stay safe
Its officially now SEC approved Bitcoin spot ETFs
😁7
Whales think say $btc spot approval na frank like yesterday, that's why btc is dumping πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ€£
Zero1 Lab Airdrop

πŸ“Œ Community aidrop ne da baya bukatar kasa kudinka.
πŸ“Œ Points suke bayarwa ta hanyar chike form.
πŸ“Œ Zasu bawa wayanda sukafi yawan points damar zama Node Operators.

Yanda Ake Rijista Da Zero1 Lab Airdrop

1️⃣ Ku taba wannan link din : https://z1labs.ai/early-access/?ref=lghm2aopvdpi

2️⃣ Idan ya bude, ku taba GET EARLY ACCESS.

3️⃣ Zakuyi connecting da X (twitter) dinku. Da wallet dinku

4️⃣ Zaku chike sauran bayanai, kamar saka telegram username, discord username, da sauransu.

5️⃣ Zaku iya daukar referral link dinki, domin ku gayyachi wasu.

Shikenan sai ku jira, zanchi gaba da bibiya domin kawo muku update akansa, dama sauran airdrops da mukayi.

https://z1labs.ai/early-access/?ref=lghm2aopvdpi

Small ✍️
πŸ‘6❀1
Just like Arkham sign up with your email and confirm it that's all

https://velodata.app/ref/sx0jwytc

Invite others to accumulate more points
Few minutes to launch $tonot, you still have the chance to Inscribe it for free

Join here : t.me/tonottg_bot
Connect your wallet and activate it for 500 $tonot
You can accumulate more by inviting your friends, 100 $tonot for each successful referral
Launch at 12pm utc
πŸ‘4
MEMELAND LAST QUEST

KANA BUKATAR MEME NA ATLEAST $2 DOMIN TABBATAR DA CEWA BA BOT BANE!

http://memecoin.org/farming
πŸ‘5
Masu buqatar $meme coin guda 70 akan $5.5 or ₦7000 su tura da kudin ta nan

Payment method:
Binance pay id: 72022297
Usdt trc20: TGTi7ZiJhNEVRMsaFgt9xxMdKxu8xkZWwi
Account number : 8162025554 opay

Idan ka tura saikyi mun mgna ta WhatsApp da evidence tareda wallet address din da za'a turama ta wnn number 08162025554

Duk wnda ya tura zuwa da safiya zan turamasa insha Allah
πŸ‘8
YULIVERSE ($ART AIRDROP)

CHECK YOUR RANK IN PICπŸ‘‡
Wait for the next Update from YULIVERSE
CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
STARRYNIFT BACKED BY BINANCE LABS, OKX VENTURE AND COINBASE πŸ€‘πŸ€‘ ➑️ Create Account & Complete Tasks To Earn Citizenship Points For Airdrop https://starrynift.art/@gA5PZUJi6q?referralCode=Mf62o4Cs4d 1. Free Mint Your Citizen Pass Here On BNB Network htt…
STARRYNIFT DAILY CHECK-IN

1.DAILY SIGN IN
2. ANA SON KA ƊAUKI AƘALLA MINTUNA GOMA CIKIN STARRYNIFT KANA MU'AMALA DA SITE DIN MA'ANA KASHIGA CAN DA NAN KANA TA INTERACTIONS HAR MINTUNA GOMA SU ƘARE.

3. KAYI INVITING MUTUM GOMA CIKIN
3D SPACE DIN DA KAYI PUBLISHING.

4.KA SHIGA DUK SPACE DA KAGA DAMA KA RUBUTA "GM" SAU ƊAYA KO SAMA DA HAKA

5.KAYI FOLLOWING MUTUM GUDA ƊAYA KULLUM
πŸ‘2