CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.63K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
Airdrop Confirmed:

Wannan wata babbar damace da zakasamu kyautar Islamic Digital Coin Kyauta acikin wallet dinka cikin sauki wanda darajarshi takai Euro guda 100 (Amma bata fara fita ba). Abinda yaja hankalina sunce zasu bayar ne ga mutanen farko-farko ne. Idan da rabo za'a iya dacewa. Amma gaskiya Interface Ι—insu ya burgeni.

1. Dafarko kaje Play store kayi searching ISLAMIC DIGITAL COIN zaka ganshi yafito saikayi download.

2. Sai kayi SIGN UP zasu turamaka da otp ta email naka saikaje kayi confirm daganan zaka shiga receive na Coin acikin wallet din na Islamic Digital Coin.

3. Saikaje Telegram kayi Searching "ISLAMIC DIGITAL COIN" group Ι—in zai kawo saikayi Join daganan saikayi paste na wannan address Ι—in da kayi copy In shaa Allahu cikin Ζ΄an mintuna zasu turamaka shi.

Adam Muhammad Mukhtar ✍️✍️✍️
MTG AIRDROP CONFIRMED!

1.DA FARKO ZAKA FARA CONNECTING WALLET DINKA
πŸ‘‡
daomaker.com/company/mtg

2. SAI KA SHIGA TELEGRAM KA SANYA WALLET DA TWITTER USERNAME

t.me/mtgdaobot
βœ…WAJEN REFERAL KASA
(Amfagge03)

3.DAGA NAN SAI KAYI JOINING TELEGRAM DINSU

t.me/mtgdaochat
Claim "Spriyo Marketplace Supporter" OAT πŸ’ 

πŸ”— https://galxe.com/spriyo/campaign/GCgKhU4Xhi

Spriyo is an NFT marketplace for Shardeum blockchain.

Celebrating the launch of Spriyo Marketplace and giving out an OAT to those who supported it early on.
πŸ‘3
ISLAMIC DIGITAL COIN AIRDROP
Duk wanda basu samu airdrop su turawa wannan email
support@islamicdigitalcoin.com
1.Wallet address
2.Telegram link

AYI SAURI SAURA MUTANE DUBU UKU SU RUFE
πŸ‘2
Yawwa aje ayi claiming na Nexion supporter OAT a Galxe using this link: https://galxe.com/nexonfi/campaign/GCTYhU4jgx
πŸ‘1
βœ…CLAIM YOUR WIZARDLAND x Sui daily OAT

Join Discord : https://https://discord.gg/suidailytk

Join Crew3 : https://wizardlandsui-nft.crew3.xyz/invite/W40tUOlQF8tA_921Kn3V_

Claim OAT : https://galxe.com/SuiDaily/campaign/GCjuzU4Dpn

Be fast only 10k slots
βœ…What is an OAT
On-Chain Achievement Token: OAT is a creative solution to distribute credential-based badges to communities as a record of participation. It is a lightweight NFT module created by Galxe that enables users to mint in a gasless fashion. - binance Academy.

βœ…BENEFITS OF OAT
πŸ‘‰Galaxy OATs are used for validation that a user performed an action or participated in a specific event.

πŸ‘‰You can transfer or sell your OAT, but the record of the action is stored on the Galaxy Credential data network. Available on Polygon and BNB chains, OATs appear in all NFT marketplaces so you can show them off.
πŸ‘1
JOIN FAST!!!

Hold Station Wallet
First 3,000

- Register: https://app.holdstation.com/aminusanishuaibu18
- Download app
- Create wallet & Save Pharse
- click "Treasure Hunt"
- Register With Email Galxe
- Claim OAT

Claim oat
https://galxe.com/Holdstation/campaign/GCGyhU4ccM

Holdstation Referral Program Airdrop
The MORE you Referral the MORE you Earn
Get $20 by registering a referral account on Holdstation Wallet
Get $3 for each successful referral invitation
πŸ‘2
Phaver Web3 Social App
Since naso nakawo muku wannan App din duba da ganin yadda nayi bama bama daka hanklinmu akan irin wadannan Apps yasa ban kawo sa ba , most especially munfi mayarda hnkali akan Mining.

So shidae wannan app din kamar twitter yake an ginasa ne akan fasahar web3 ma'ana dae decentralised App ne, sannan yana supporting na lens handle (lens protocol) amma ba dole sai kana da lens handle zakayi amfani dashi ba.

Shidae wnn App din idan kana amfani dashi zasuna baka points ne wanda anan gaba idan suka saki tokens nasu zaka iya convert nasu at 1:1 ratio .

Ta wacce hanya ake samun points din ?
Ta hanya biyuce idan kayi post wani yayi staking wnn post din ko kuma akayi following dinka to zaka samu wnn points din , ko kuma idan kai kayi staking na post din da yake da most upvoted sannan kuma anyin linking nasa da lens handle.

Nasa bazaku fahimci bayanin sosai ba kasancewar baku saba interaction da irin wadannan apps dinba amma zanyi vedio nasa a Telegram channel namu akan yadda ake amfani da App din , domin opportunity ne wanda be kamata ace kunyi missing ba.

Kubi ta wnn link din kufara register da app din: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.phaver_mobile
Idan an tambayeka referral code zaka iya amfani da nawa (Al-ameen)

Furthermore akwae wasu Web3 social Apps din dazan kawo muku bayanai da yddaake amfani dasu domin samun Airdrop nasu anan gaba, musamman wadanda suke kan Blockchain na internet computer $ICP kmar irinsu DCVR, Distrikt, Openchat, Hot or Not etc.

Wait for it πŸ“ŒπŸ“ŒπŸ“Œ
πŸ‘4
Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
Alhamdulilah wnn shine video na yadda ake amafani da Phaver App domin samun 10 points a rana 😍😍😍
Karku manta kuyi following nawa nima zanyi follow back, so that saimu a hadu kowa yana engaging a post din kowaπŸ‘

Allah y bamu sa'a πŸ™
πŸ‘6
⚑️ This is for you - the people! Get ready for our #Sui Devnet release with an SNS Mystery Box. Mint one for free and win prizes below.

Available until 01/11/22, or while supplies last.
https://galxe.com/SNS/campaign/GCD9gU4RR4
❀1πŸ‘1
Yadda zaka samu Oga a $Onibonk domin samu Airdrop a Nasu , mutum 15 kawae zakuyi invite zuwa discord nasu sai ka tura proof din a channel ta #invites sannan sai a baka Og role zaku iya amfani da link din don shiga Discord group din nasu : https://discord.gg/5qd9qkjH

Allah y bamu sa'a
πŸ‘1