CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.64K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
Wata Sabuwa!!!πŸ”₯πŸ”₯

Tsawon wata uku ina bibiyar wannan project din na OGC, kuma na kula Team Ι—in suna da jajircewa duk da cewar tafiyar tasu jaririya ce, sai dai kamar yadda kuka sani, muna fara mining ne tun abu yana jariri, idan da rabo sai kuga yazo daga baya ya zama babban al'amari har a kai ga samun alkhairi dashi.

Muna gabatar muku da sabon Mining Ι—in OGC, mining ne da yake da matuΖ™ar sauki wajen Register, kuma tun yanzu Team Ι—in suna da partnership da manyan Exchanges da kuma manyan Projects kamar Dmail, Nomics, da Toncoin, wanda ina kyautata zaton zai kai ga nasara In shaa Allahu.

1. Kayi register ta wannan link Ι—in: https://app.ogcom.xyz/invite/vd-s6Z9xCne-e7en

2. Kamar yadda san da muka fara Avive, Application Ι—insu bai ma je Playstore ba, wannan ma haka ne, ta Website Ι—insu ake saukewa.

Wanda kuma suke son sauke Application Ι—in direct, zan sakashi a kasan rubutun nan

Engr adam
πŸ‘3
ZETACHAIN AND DEFI LISTED ON KUCOIN
πŸŽ› OKX will add ZetaChain (ZETA) to OKX Jumpstart
https://www.okx.com/cn/help/introducing-zeta-zetachain-on-okx-jumpstart
πŸ‘5
$STRK AIRDROP CRITERIA BE LIKE πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
$STRK DROP COMING SOON πŸ‘€πŸ‘€πŸ‘€

MAY BE IN FEBRUARY
πŸ‘3
HOLD!? πŸ€‘πŸ€‘https://lfg.jup.ag/wen
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
πŸ‘1
BITGET SUPER AIRDROP

Idan kana holding $bgb ko kuma kanason samun airdrop kayi wnn campaign din na Super airdrop

Kana buqatar kayi holding na bgb minium guda 4000 na tsawon kwanaki 15 domin samun airdrop ticket

Coin din da zasu bada airdrop nasa basu fadesa ba amma zasuyi airdrop dinne ranar da adadin kwana sha biyar din ya cika

Domin participation kayi register da campaign din ta nan: https://www.bitget.com/events/super-airdrop

Idan baka da Bitget kayi register ta wnn link din: https://partner.bitget.com/bg/7KU163

Full details about the campaign : https://www.bitget.com/support/articles/12560603785107
Sun bamu Airdrop na $wen domin muyi claiming na $JUP on 30 πŸ˜‚πŸ˜‚

Cewa kawae sukayi ku ungo wnn kuje kuyi gass fee
❀5πŸ‘1
Wadannan wallet dinnan naka guda uku daka samu airdrop na $wen dasu, yi kokari kayi holding koda na wallet daya ne
πŸ‘4
Airdrop ne kamfanin RONIN zasuyi na axie NFTs Amma ga wanda suke claiming Coingecko candies duk da sunce bakowa ne zai suba Amma Yana da kyau kowa ya gwada s'ar sa

Yadda akeyi shine

1) step 1 zaka saka Gmail naka

2) step 2 zaka amsa question which the answer is : War Thunder and Bowled

3) step 3 zaka amsa question which the answer is : DPoS
by Mx Netlearner
πŸ‘9
If participated in Linea Voyage Xp follow this process to see your airdroped $LXP in your wallet

Guide link
KROMA GALXE TASK QUEST WILL END TOMORROW

COST : $100

REWARD : POTENTIAL

GUIDE LINK
πŸ‘5
$WEN AIRDROP gobe za'a rufe Claiming wadanda suka samu.
Wanda ba'a yi Claiming ba za'a yi burning πŸ”₯ dinsa.
Kana da option biyu domin tabbatar da ko ka samu.

1.Kayi connecting wallet dinka Gobe Zasu Rufe...

https://lfg.jup.ag/wen

Sai ka duba ka gani ko sun baka daga nan sai kayi claiming.

2. Kayi pasting wallet address dinka na SOLANA wallet da kake amfani dashi domin tabbatar da ko sun baka ta wannan link.
Shi wannan baya bukatar Connecting wallet.

https://solana-airdrop-checker.solworks.dev/

Idan ka dace sai ka koma kayi connecting wallet dinka da link na farko domin Claiming.
❀2😁1