CRYPTO DIGEST 💰💲💪
6.63K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
Sun bamu Airdrop na $wen domin muyi claiming na $JUP on 30 😂😂

Cewa kawae sukayi ku ungo wnn kuje kuyi gass fee
❤5👍1
Wadannan wallet dinnan naka guda uku daka samu airdrop na $wen dasu, yi kokari kayi holding koda na wallet daya ne
👍4
Airdrop ne kamfanin RONIN zasuyi na axie NFTs Amma ga wanda suke claiming Coingecko candies duk da sunce bakowa ne zai suba Amma Yana da kyau kowa ya gwada s'ar sa

Yadda akeyi shine

1) step 1 zaka saka Gmail naka

2) step 2 zaka amsa question which the answer is : War Thunder and Bowled

3) step 3 zaka amsa question which the answer is : DPoS
by Mx Netlearner
👍9
If participated in Linea Voyage Xp follow this process to see your airdroped $LXP in your wallet

Guide link
KROMA GALXE TASK QUEST WILL END TOMORROW

COST : $100

REWARD : POTENTIAL

GUIDE LINK
👍5
$WEN AIRDROP gobe za'a rufe Claiming wadanda suka samu.
Wanda ba'a yi Claiming ba za'a yi burning 🔥 dinsa.
Kana da option biyu domin tabbatar da ko ka samu.

1.Kayi connecting wallet dinka Gobe Zasu Rufe...

https://lfg.jup.ag/wen

Sai ka duba ka gani ko sun baka daga nan sai kayi claiming.

2. Kayi pasting wallet address dinka na SOLANA wallet da kake amfani dashi domin tabbatar da ko sun baka ta wannan link.
Shi wannan baya bukatar Connecting wallet.

https://solana-airdrop-checker.solworks.dev/

Idan ka dace sai ka koma kayi connecting wallet dinka da link na farko domin Claiming.
❤2😁1
Live stream scheduled for
Assalamu alaikum warahmatullah, anjima da misalin karfe 9pm zanyi AMA a Telegram group channel namu na Crypto Digest insha Allah

Akwae kyautar $bgb guda 25 ga mutane biyar da sukayi sabuwar register da Bitget ta wnn link din: https://partner.bitget.com/bg/7KU163 sannan sukayi trading na akalla $10.

Insha Allah a AMA din zamu fadi opportunities da suke a akan Bitget na Trading da kuma Airdrop

Telegram channel : https://t.me/cryptodige
👍5
5 minutes to our AMA session
❤1
Live stream started
Live stream finished (38 minutes)
Just in $WEN FLIPS $SHIBA in 24HRS VOLUME
🔥7
⚠️ Scam Alert: The Masa Finance Twitter account has been compromised. Avoid clicking on any links they share and refrain from attempting to claim any airdrops.
👍4
Ga wasu tsofaffin videos namu, zasu taimaka sosai matuqar kai newbie ne a harkar airdrop

Ma'nar Incentivize tesnet and Retroactive airdrop : https://t.me/cryptodige/4

Abubuwan d kke buqata domin fara airdrop : https://t.me/cryptodige/5

Kasa wadannan Abubuwan a ranka yyin da kyi airdrop : https://t.me/cryptodige/6

Yadda ake yin Extension a kiwi browser da kuma yadda ake bude metamask : https://t.me/cryptodige/9

Yadda ake adding different testnet network acikin Metamask: https://t.me/cryptodige/10

Yadda zakayi creating different wallet 10 cikin minti 2 a Metamask: https://t.me/cryptodige/11
👍11❤6😍1