π’
ZKSYNC FARMERS CLAIM YOUR
ZK24 NFTS BASED ON YOUR TRANSACTION COUNTπ
There are 3 eligibility criteria:
β 30 transactions on zkSync
β 50 transactions on zkSync
β 100 transactions on zkSync
More NFTs will be available to claim in the future
https://hypercomic.io/zk24/collect_hk.html

π₯°3π2
CRYPTO DIGEST π°π²πͺ
Photo
Wannan airdrop din gobe za'a rufe, try to participate
π₯Bitget Will List Jupiter (JUP) in the Innovation, DeFi and Solana Ecosystem Zoneπ
Register with Bitget via : http://partner.bitget.com/bg/7KU163
βοΈWe are thrilled to announce that Jupiter (JUP) will be listed in the Innovation, DeFi and Solana Ecosystem Zone. Check out the details below:
β°Deposit Available: Opened
β°Trading Available: 31st January 2024, 15:00 (UTC)
β°Withdrawal Available: 2nd February 2024, 11:00 (UTC)
Read More:https://www.bitget.com/support/articles/12560603804632

ZA'A FARA CLAIMING GOBE KARFE UKUN DARE
3:00AM
β οΈHar yanzu basu fitar da Link na Claiming ba mu kiyaye
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
π₯4
π₯Bitget Will List ZetaChain (ZETA) in the Innovation and Public Chain Zone
πWe are thrilled to announce that ZetaChain (ZETA) will be listed in the Innovation and Public Chain Zone.
Register with Bitget via : http://partner.bitget.com/bg/7KU163
β°Deposit Available: Opened
β°Trading Available: 1st February 2024, 3:15 (UTC)
β°Withdrawal Available: 2nd February 2024, 5:00 (UTC)
For more π
https://www.bitget.com/support/articles/12560603804568

π’ Exciting News!
π The Bitget app is back in your App Store! π²β¨
π±App Store: https://shorturl.at/avDX0
Google Playstore: https://shorturl.at/lxGV4
Register to start using Bitget today: http://partner.bitget.com/bg/7KU163
Download now and enjoy seamless crypto trading on the go.

You can claim yours π
https://hub.zetachain.com/claim
https://hub.zetachain.com
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
π3
UNREADABLE ASSET
Akwai wani da kaf exchange na Crypto basu dashi sai OKX exchange duk sanda ka tura asset din da basa trading dinsa sukan baka damar yin widthrawal dinsa SaΙanin sauran exchange.
Ina jajantawa mutanen da sukayi asara bisa tura ZETA dinsu zuwa kucoin da kuma waΙanda akayi masu hacking wallet.
Masu shiga link randomly a cigaba da kula ka tabbatar official link ka shiga domin Claiming.

β€8π2π2
CRYPTO DIGEST π°π²πͺ
Idan kna holding HASHPACK WALLET early adopter Nft da mukayi minting tun last year zaka iya zuwa kyi participation a wannan whitelist campaign din : https://bblk.io/qkXo
Wadanda sukayi participation a wnn campaign din su duba su gani ko address nasu yna cikin wnda akayi whitelist
https://docs.google.com/spreadsheets/d/12zAZk22XIauL7djS_n778mtfckNs4FRaB3YlM9ZXasM/edit?usp=drivesdk

π1
CRYPTO DIGEST π°π²πͺ
Photo
Here Wallet Claiming-Hot
(Supported by NEAR Protocol, Binance and Gate.io)
___^^^^___
Akwai hanyoyi guda uku da akebi domin kara lokacin claiming da kuma kara gudun mining da kuma kara adadin $HOT din da kakeyin claiming duk bayan 1 hour.
Register here: t.me/herewalletbot/app?startapp=414360
Ga sunan kamar haka:
1] Liquid Storage: Liquid Storage shine gurin da Hot dinka yake taruwa, wanda duk bayan 2 hours akeson kadinga shiga kana claiming domin mining dinka yaci gaba da tafiya. Idan har bayan 2 hours ta huce bakaje kayi claiming ba, to mining dinka zai dakata domin Storage dinka ya cika.
To ana iya kara tsahon lokacin ta hanyar yin upgrade. Daga 2 hours har zuwa 24 hours. Amma kuma akwai bukatar sai ka fara tara $HotCoin domin shine a matsayin abunda zaka biya dashi suyima wannan upgrade din. Level-Level ne nasan idan kun shiga zakuga komai dan kar rubutun yayi yawa. Sannan kuma zakuga adadin Hot din da suke diba daga abunda kayi claiming domin su karama lokacin yin claiming din.
2] Stone Firespace: Stone Firespace shi kuma gurin da ake kara adadin abunda ake samu ne duk bayan 1 hour ko kuma nace per hour. Idan kayi hakuri ka tara Hot available zaka iya zuwa kayi upgrade din abunda kakeyi claiming per hour har zuwa sama da 10-20 Hot! Amma shima yana bukatar Hot da kayi claiming domin su yima upgrade din.
Stone Firespace Boosts Mining Speed ne. Yana da kyau idan ka tara Hot kayi upgrade din, domin zai baka damar tara hot sosai. Domin zaka dinga samun ninkin abunda kake samu a duk 1 hour. Shima kuma Level-Level ne idan kun shiga zaku gani.
3] Titanium Wood: Titanium Wood shima gurin kara yawan abunda ake samu ne duk bayan 1 hour. Ana iya upgrade harzuwa Γ3-Γ5 na abunda kake samu a duk bayan hour. Amma kuma shi wannan upgrade din da "Near Protocol Coin" akeyi. Dama shi wannan project din na Near Protocol ne. So tsarin kamar farming ne!
Zaka iya zuwa wata Wallet din taka ko exchange ka turo Near Protocol kimanin yadda kakeso zuwa "Here Wallet" din taka sai kayi upgrade din domin kara yawan abunda suke baka per hour. Hakan kuma tsarine mai matukar kyau.
_________
So wannan dai sune hanyoyin da akebi domin kara samun abunda ake samu per hour, da kuma hanyar da mutum zaibi domin kara lokacin yin claiming. Wato ya kara girman Storage dinsa kenan. Domin claiming duk bayan 2 hours ba kowane zai jure ba. Sannan kuma mutum zai iya yin referring mutane da yawa domin samun rewards na %20 na abunda suke samu. Da kuma %5 na abunda mutanan da suka gayyato suma suka gayyato wasu.
Jama'ah wannan Mining din dan gata ne. Tun yanzu an samu manyan exchanges na duniya irinsu "Binance, Gate.io" sunyi supporting din lamarin. Dama su "Near Protocol" project din kamar nasu ne! Koma nace nasu ne ba kamar nasu ba. Gaba daya ba'afi 2 days da fara claiming ba na Hot, amma zuwa yanzu an samu sama da mutum 200K da suka shigo cikin lamarin.
Yanzu lokacin da yakamata kowa yazo ya fara kafin duniya ta rufa akai. Domin ina mai tabbatar muku sai wannan Mining din ya bayar da mamakin da ba'a taba zata ba in shaa Allah. Duba da irin goyan bayan da yake dashi. Sannan kuma shine project na farko da yakekan Near Protocol Blockchain da akazo da tsarin telegram wallet akansa.
Allah ubangiji ya tabbatar mana da alkhairi.
#AminuDayyibZakariyya

Telegram
NEAR Wallet
Next-generation telegram wallet built over NEAR blockchain. Build in HOT mining
π2
ZETACHAIN AIRDROP UPDATE
β IDAN KAYI PARTICIPATING A OKX DA BITGET QUEST KA DUBA WALLET DINKA MAY BE KA DACE
π π π