ZETACHAIN AIRDROP UPDATE
β IDAN KAYI PARTICIPATING A OKX DA BITGET QUEST KA DUBA WALLET DINKA MAY BE KA DACE
π π π

Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
π1
A mutanen mu wadanda sukayi participation a wnn campaign din din na wow merch fiesta idan akwae wanda aka zabi design nasa please ya fada mana wnne ne acikin wadannan da za'a yi voting akansa idan yaso sai muyi masa voting ko Allah zaisa adace
π5
Alhamdullilah na bude sabon brand mai suna GASFEE STATION, na budesa ne domin siyar da gasfee nakan kowanne blockchain da mutum yke buqata insha Allah.
Dalilin da yasa na budesa shine naga sometimes ana neman gasfee nakan wasu network din ana rasawa musamman nkan etherium to insha Allah we got you covered.
Gasfee na ETHERIUM, BINANCE, OPTIMISM, SOLANA, ARBITRUM, BASE, OPBNB, POLYGON dss. Duka zaku samesu a wajen mu akan farashin da babu tsawwalawa aciki in sha Allah
Wadannan sune handle namu
Facebook : Gasfee Station
Twitter : https://x.com/gasfeestation
WhatsApp : https://wa.me/qr/TI3FYFTOMXOXN1
PLEASE PATRONIZE US πΉ

π12π₯3π₯°2
FARCANA SUN FARA SAKARWA MUTANE AIRDROP π
KA SHIGA WANNAN LINK ΖIN
https://platform.farcana.com
SAI KA SHIGA DASHBOARD IDAN SUN TURO MAKA ZAKA GANSHI
π² π²
KA SHIGA WANNAN LINK ΖIN
https://platform.farcana.com
SAI KA SHIGA DASHBOARD IDAN SUN TURO MAKA ZAKA GANSHI
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
π1
ZETACHAIN NEW TASK (MAINNET).π π π
An samu alkairi da Zetachain shine Airdrop me nauyi a wannan watan da aka fara samu kuma an bawa wadanda sukai transaction ne lokacin da suna TESTNET.
Yanzu haka sun bude wani sabon Airdrop din a MAINNET wanda shima points zaka tara zuwa lokacin da zasu yi converting points din su bada coin dinsu ($ZETA).
Jiya aka fara dan haka wannan dama ce mekyau ga duk wanda yaga wannan rubutun ya dage yayi abinda ya dace.
Tunda wannan task din a MAINNET ne akwai bukatar saka kudi, amman fa ko $ZETA guda 1 zai ishi mutum yai ta yin tasks dinsa yana samun points.
Yanzu farashin duk guda 1 shine $1.6.
Zaku iya siya a OKX ku tura wallet din da zaku yi amfani da ita a shawarance kuyi amfani da OKX wallet.
Ga wadanda aka bawa ZETA guda 1 kuwa daman an basu ne domin suyi task din MAINNET dan haka su barshi kawai su fara task.
Bayan ku tura ZETA din ga link sai ku dauka kuje browser na wallet dinku ku saka kuyi connecting wallet.
https://shorturl.at/mDH06
Shikkenan kuna yin connecting zasu baku points 1k na welcome.
Kullum ana task guda kusan 6 ne kuma iyaka su ake sai kuma washe gari a kalla kullum mutum ko ba referral zai iya points kusan dubu 20 kuma daman suma sunfi bukatar ayi task din nasu.
YADDA AKE TASK DIN.
Zaku iya amfani da wannan DEX din kuyi duka tasks din.
https://izumi.finance/home
1-Kuyi swapping ZETA zuwa ZETA-BTC.
2-Kuyi swapping ZETA zuwa ZETA-ETH.
3-Kuyi Swapping ZETA zuwa ZETA-BNB.
4-Kuyi Addin Liquidity.
5-Ku turo ZETA daga wata wallet zuwa Wallet dinku.
6-Ku tura ZETA daga wallet dinku zuwa wata wallet din.
Bayan kun gama duka task dinnan sai ku kuma asalin link din kuyi can kasa zaku ga ACTIVITIES na nuna a hoto, zaku duka task din da kuka yi an musu alamar star (β) sai ku danna alamar STAR din kuyi comfirming a wallet dinku shikkenan zasu baku points sai kuma gobe.
Kuma zaku iya transaction da ZETA 0.001 kowanne yadda guda 1 ma zai isheku kuyi ta yi.
Ku dage ku taa points ba a san me zasu bayar ba nan gaba amman dai tabbas zai fi abinda aka samu yanzu In sha Allah.
Allah ya bamu sa'a.
βοΈArewa Cryptoboy

π5β€1
MYSHELL AI S7
An fara conversion na points zuwa shell coin
wanda suka tara points zasu iya conversion yanzu kafin a rufe Season 8.
Ga waΙanda basuyi register ba zasu iya Register yanzu kafin a rufe
https://app.myshell.ai/invite/454f8e

YULVERSE ART AIRDROP PHASE DISTRIBUTION
Idan kayi participating a phase 1 zaka iya duba (IN-GATE WALLET) Wallet din daka sanya a cikin game Ιin YULIMETA sun tura maka $ART TOKEN wanda ka samu a Phase one Fest.
πΆ πΆ πΆ
Idan kayi participating a phase 1 zaka iya duba (IN-GATE WALLET) Wallet din daka sanya a cikin game Ιin YULIMETA sun tura maka $ART TOKEN wanda ka samu a Phase one Fest.
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
Gomble Season 2 Challenge 1
Download : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.gomble.aos.simplestack
Make sure you have basic silver level role in discord
πΈ Score 2024 or More & Click to Share SS in Discord #in_game_challenge_7
πΈ Copy Msg link & fill the Google Form
Fill form : https://forms/d/Gomble