CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.64K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
MYSHELL AI S7

An fara conversion na points zuwa shell coin
wanda suka tara points zasu iya conversion yanzu kafin a rufe Season 8.

Ga waΙ—anda basuyi register ba zasu iya Register yanzu kafin a rufe

https://app.myshell.ai/invite/454f8e
YULVERSE ART AIRDROP PHASE DISTRIBUTION

Idan kayi participating a phase 1 zaka iya duba (IN-GATE WALLET) Wallet din daka sanya a cikin game Ι—in YULIMETA sun tura maka $ART TOKEN wanda ka samu a Phase one Fest.
πŸ’ΆπŸ’ΆπŸ’Ά
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
Gomble Season 2 Challenge 1

Download : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.gomble.aos.simplestack

Make sure you have basic silver level role in discord

πŸ”Έ Score 2024 or More & Click to Share SS in Discord #in_game_challenge_7

πŸ”Έ Copy Msg link & fill the Google Form

Fill form : https://forms/d/Gomble
πŸ‘1
🀟Supra 40 Mission Live Complete mission For More $SUPRA tokens

https://supraoracles.com/blastoff/learn/mission/40

Answers:-  
1.) Tribes and Clans
2.) Moonshot consensus
3.) It provides a seamless developer experience
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
πŸ‘2
Persona Whitelist Access

Backed by #BinanceLabsπŸ˜€πŸ˜€
- Go to HERE : https://whitelist.personajourney.io?r=jdbm5l
- Click Whitelist Access
- Connect With Twitter
- Connect With New Wallet
- Complete Ongoing Task
- Check Point
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
πŸ”₯5
πŸ”΄πŸ”΄BURGER AIRDROP SCAM NE MU KIYAYE KADA KA TURA KUDINKA!
πŸ‘3🌚1
GOMBLE AIRDROP (SECOND ROUND).πŸ˜€πŸ˜€

Gomble sun gama Airdrop dinsu na farko an fara na biyu.

βœ…A yanzu su fitar da Tokenomics dinsu a inda suka warewa Airdrop da Marketing 10% na total supply din project dinsu me Tsayayen Total supply
1 billion ma'ana 100m aka warewa Airdrop da Marketing hakan yake nuna lallai wannan project zai iya fitowa da daraja bisa la'akari da wannan kamar yadda yake a hoto na uku.

βœ…Bayan haka akwai manyan investors da kuma manyan projects da suke dafawa wannan project na GOMBLE kama daga Binance Labs, Aptos, Aminocos, polygon ventures da sauransu

βœ…Wadanda suka yi na farko kawai suje su dora daga inda suka tsaya.

βœ…Wadanda basu yi na farko ba kuma zasu iya yin wannan round din.

Ga link.

https://airdrop.gomble.io/airdrop

Ga referral codes

3KJUlQ
3KJUlQ

IKcI9W

WN7Woq

A23lc2

gv4UlJ

EL1i7Z

ITITuN

mRqiqS

v1eeRV

WANNAN SUNE CODE DUK MUTUM DAYA ZAI IYA AMFANI DA CODE GUDA ƊAYA NE.


Sati biyu za a yi ana wannan ma a gama wato ranar 14 ga watan February za a rufe.

Kar ku manta GOMBLE babban project ne da Binance suka yi investing cikinsa, dan haka akwai yiwuwar a samu alkairi dashi sosai.

Allah ya bamu sa'a.
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
πŸ‘8
Gomble A.M.A code πŸ‘‡

shoottoredeem
πŸ”₯2πŸ‘Ž1
GOMBLE AIRDROP UPDATE

🎯IN-GAME CHALLENGE
ZA'A RUFE WANNAN CHALLENGE NA GAME NAN DA KWANAKI BIYU 10-2-2024

Kamar yadda muka sani GOMBLE GAMES project ne na buga game hakan yasa akwai task me na buga Ι—aya daga cikin game Ι—in da suka gani wato (STABLE BLOCK).
1️⃣Da farko zaka sauke game Ι—in a playstore

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.gomble.aos.simplestack

2️⃣Bayan ka sauke game Ι—in zaka buga game Ι—in stable block har sai kaci score (2024) sai kayi screenshot ka sanya a cikin channel dinsu na
(IN-GAME CHALLENGE CHANNEL )
https://discord.com/channels/948843666229850202/1204612202318004274

3️⃣Zaka kwafi link na screenshot da kayi sharing a cikin (IN-GAME CHALLENGE CHANNEL) sai ka shigar da shi cikin wannan Google form Ι—inπŸ‘‡

https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLSeBVuexT6H9EwUQMh9HZGrYErZVTrSxmNYdFxMVkXttCANEYQ/viewform

βœ…Mu lura dole sai ka je matakin Silver Role a cikin discord dinsu kafin samun wannan matsayi na IN GAME REWARD.
βœ…Ana samu SILVER ROLE ta hanyar yawan tura sako acikin discord server dinsu cikin Community na GM-GN da kuma GENERAL shiga kawai zaka ringa yi kana Rubuta GM ko GN a cikin Community na GM-GN. Shi kuma GENERAL zaka dan yi rubutu me ma'ana misali-"Gomble project is the best gaming project with huge potential in the gaming ecosystem" Iya yawan rubutunka iya yawan yadda zaka samu SILVER ROLE da wuri.
βœ…Mu lura banda maimaita Jimla ko kalmomi iri Ι—aya.

🎯Babban amfanin IN-GAME CHALLENGE shine zai baka ROLE NA GOLD kuma zai kara maka Points hakan zai kara matsar dakai kusa ga samun wannan airdrop.

⚠️ZA'A RUFE WANNAN CHALLENGE NA GAME NAN DA KWANAKI BIYU 10-2-2024

Allah ya bamu sa'a
❀6πŸ‘3
🟠🟠
MEMELAND FARMERS UPDATE
KA DUBA NAKU IDAN KUN GA
"HUMAN" KA HAYE
CONGRATULATIONS 🟠🟠

Check here: https://www.memecoin.org/farming
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
πŸ‘4
⚠️⚠️

Shifa fake Airdrop bashi da wahalar ganewa abu na farko shine Kaga ance za'a baka kudi anan take kuma kudin masu dan ma'ana misalin wannan Project sunce zasu baka $60 kuma duk referal $30
Kaga daga nan zaka fahimci shirme ne kawai.

Ko Sati bamuyi da samun MAVIA wanda babu inda Mavia suka ce zasu bada $10 goma ma, to maganar gaskiya mafi yawan project basa fadin abin daza su bada saboda wasu dalili daga cikin akwai masu yi multiple accounts...

ABUN LURA: Wasu projects sukan faΙ—in abun da zasu bada amma shima wannan zai kasance kudin kadanne kuma cikin wani Ζ™aramin lokaci anyi an gama.

ABIN LURA : Su irin wannan fake airdrop dana sanya hoton daya daga ciki a Ζ™asa andade da gano su yin su shirme ne shiyasa duk wanda ya san sabgar baya shiga ciki amma saboda wutar AIRDROP data sake dawowa suma sun dawo suna mamayar wanda basu saba da sabgar ba.

ABIN LURA : Su wannan fake airdrop suna rikitar da masu yinsu domin suna copying project da ya riga ya shiga kasuwa ko kuma wanda suka ga yana trending shi yasa anan duk wani airdrop dakake son participating ka nemi official social media dinsu zaka gani idan sun sanar.

Allah ya kiyaye mu
WAGMI
πŸ‘11❀1
GOMBLE GAMES AIRDROP UPDATE βœ…

Idan kana wannan airdrop ka yi converting Points dinka zuwa Mystery Marbles ta wannan linkπŸ‘‡

airdrop.gomble.io/getmm

🎯Zasu rufe nan da kwanaki huΙ—u kada muyi wasa bayan kayi claiming yana da muhimmanci kayi sharing a Twitter kamar yadda yake a hoto na biyuπŸ’²πŸ’²
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
πŸ‘9