CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.64K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
GOMBLE GAMES AIRDROP UPDATE βœ…

Idan kana wannan airdrop ka yi converting Points dinka zuwa Mystery Marbles ta wannan linkπŸ‘‡

airdrop.gomble.io/getmm

🎯Zasu rufe nan da kwanaki huΙ—u kada muyi wasa bayan kayi claiming yana da muhimmanci kayi sharing a Twitter kamar yadda yake a hoto na biyuπŸ’²πŸ’²
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
πŸ‘9
ABUBUWAN DA YAKAMATA KASANI AKAN SABON STANDARD NA ERC-404 DA AKA KIRKIRA AKAN ETHERIUM BLOCKCHAIN

https://twitter.com/Alameen_eth/status/1756573865025712225?t=8cgioQocvTSuhCnfcMV7FA&s=19
πŸ‘8πŸ”₯3
CALAXY AIRDROPπŸ€‘πŸ€‘

YADDA ZAKA SAMU CLXY NA $15.

🧏WANNAN BA KANA YI ZASU BAKA BA DOLE SAI KA JIRA LOKACIN DA SUKA SANAR ZASU FARA RABAWA.

GA YADDA ZAKA YI REGISTER πŸ‘‡

1️⃣Ka shiga wannan link ta CHROME BROWSER sai kayi installing application ta cikin CHROME BROWSER kamar yadda yake a hotuna na 1-3
.
https://calaxy.com/install?r=amfagge

2️⃣Bayan kayi installing zakayi register da lambar wayarka zasu turo maka Otp.

3️⃣ Ka saita username kayi creating account.

4️⃣ Kayi creating wallet zasu baka passphrase na HBAR wallet ka addana su domin suna da muhimmanci.

5️⃣Bayan kayi creating wallet ka duba wajen RECEIVE zakaga wajen MANAGE TOKEN anan zakaga address na CLXY idan Kaga address din hakan yake nuna wallet dinka tayi daidai.

6️⃣Idan kana da dama kayi DEPOSITING na HBAR a Wallet dinka zaka iya samun HBAR (Hadera) a OKX ko binance.

βœ…Daga nan sai ka jira su fara rabawa har yanzu basu fara rabawa register kawai ake ayi amfani da Application Ι—in wajen following,posting da kuma sauran Interactions.
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
πŸ‘4❀3
πŸ“‰Free Mint Penny :
https://www.mintapenny.xyz/

βœ”οΈNetwork : BASE
βœ”οΈ 1 Per Wallet
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
πŸ‘2
QUAI NETWORK TESTNET

May be ya zama silar samun airdrop

Aje Playstore a sauΖ™e Koala Wallet, a adana Passphrase.

Duk bayan 24h ka shiga nan ka karΙ“i faucet: https://faucet.quai.network/

Sai ka rinΖ™a transfer koda 0.001 ne a wasu wallet. Zaka iya self-transaction ko kuma kake turawa anan:

0xb3cD5814852ED3CC9984B82c5A491A43d17B304D

0xB9556eCd16d472DD01f9DbE682FCdC598491D578

0x495db08871eb55758874786abe4e0d7208aa6e9a

Allah ya bamu Sa'a

2️⃣DeFi Malam
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
πŸ‘7
♨️ Gunzilla Games - Waitlist

➑️ Go to : https://gameoffthegrid.com/#about

βž– Click on Waitlist
βž– Select PC Beta
βž– Enter Email
βž– Signup
πŸ‘8
Over Protocol Update (14-02-24)

Answer: Liquidation
⚑1πŸ‘1
🎁CoinDesk : $STRK tokens is coming on Feb. 20


CONGRATULATIONS πŸ€‘πŸ€‘
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
πŸ‘3
βœ”οΈCheck your Starknet Airdrop Eligibility: provisions.starknet.io

No need to connect wallet!! πŸ›‘

➑️Official Announcement: https://twitter.com/StarknetFndn/status/1757676600596811928
πŸ‘5
πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
πŸ‘6😁1
GOMBLE TOWN HALL CODE
πŸ”₯gombletinesday
πŸ‘8
Wnn Incentivize tesnet din Yana daya daga cikin project masu less hype sannan mutane basuyi masa yawa ba kamar sauran

Full guide here: https://twitter.com/Alameen_eth/status/1752201906263306340?t=SwVn4nwVV55u3ulKLmBHQg&s=19
πŸ“’πŸ“’GOBE MAVIA ZASU RUFE CLAIMING πŸ“£πŸ“£

MAVIA SUN CANJA LOKACIN DA SUKA SANYA DON CLAIMING AIRDROP DAGA 20-2-2024 ZUWA 16-2-2024.
πŸ‘2
DEFI AIRDROP CLAIM IS LIVE


https://de.fi/airdrop