CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.64K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
Undervalued Gem for holding πŸ’Ž

Zaka samesa a Bitget exchange
πŸ‘6
Starknet sun 6atawa mutane rai matuqa, gashi yau kusan kwana 2 knn da fara campaign nasu a intract mai Suna DEFI SPRING with 40m $strk reward pool amma mutane basa wani participation sosai mutane kadanne suke farming din a ynzu hka, dan hka nidai nayi amfani da wnn damar wajen participation may be asamu wani abu a wajen may be kuma nyi wahalar bnza any way i can afford in sha Allah, wnn dae level 1 ne na gama amma nayi spending more than $20 a Gasfee.

intract.io/starknet
πŸ‘6πŸ‘1πŸ™1
🀩BGB All-Time-High Celebration: Win a Share of 50,000 BGB!πŸ€‘

Rules
⚑️Sign up to get up to 20 BGB.
⚑️New BGB Holders can get up to 100 BGB.
⚑️Hold BGB for multiple new token airdrops
⚑️Trade to share 30.000 BGB
⚑️Join BGB quiz and win rewards
πŸ‘‰Full details:https://www.bitget.com/events/activities/14f40d933a1a5901b8a34b7507b8b6ee?

Register with Bitget via : http://partner.bitget.com/bg/7KU163
πŸ‘1
😍Crypto Love: BGB Broke Its ATH On Valentine's Day

πŸ™ŒStudying The Relationship Between BTC And BGB (Or Seeking An Explanation For BGB's Breakthrough Series)

🀝Read More:bitget.com/academy/bgb-is…
Register: partner.bitget.com/bg/7KU163
πŸ‘2
Ka shiga play store kayi download na SILENCIO App : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.quickkonnect.silencio

Kasa 'Alameen1' a wajen referral code, kana surutu kana samun $noise coin 🀣🀣
😁8
🀩BGB All-Time-High Celebration: Win a Share of 50,000 BGB!πŸ€‘
Register with Bitget via : http://partner.bitget.com/bg/7KU163
Rules
⚑️Sign up to get up to 20 BGB.
⚑️New BGB Holders can get up to 100 BGB.
⚑️Hold BGB for multiple new token airdrops
⚑️Trade to share 30.000 BGB
⚑️Join BGB quiz and win rewards
πŸ‘‰Full details:https://www.bitget.com/events/activities/14f40d933a1a5901b8a34b7507b8b6ee?
UpRock AI Farming....
Sabon project ne wanda ya fito daga Solana team dake birnin Istanbul na kasar Turkiyya, abun nufi wasu daga cikin ma'aikatan Solana dake Turkiyya suka yi UPT, tare da total 1 Billion UPT, bani da tabbacin Solana central team suna supporting project din a yanzu, amma dai akwai yiwuwar jin wani abu me girma nan gaba akan UpRock Mining.

Mining dinsu da tokenomics dinsu yasha banban da yadda sauran crypto project suke, suna da unique AI Data structure gathering.
Yanzu ne aka fara yin sa.
Da zaran ka fara sai dai kai ka dakatar dashi, zai cigaba da aiki ne ba tare bukatar sai kaje ka sake tabawa duk bayan Awanni ba.

Idan ka makara a ICE ko AVIVE, zaka iya shiga wannan da wuri, ina kyautata zaton ya zarce waΙ—annan project, a yanzu ana samun 0.13 per hour.
May be nan gaba ya koma 0.01 per hour.
Ga waΙ—anda suke son farawaπŸ‘‡

https://link.uprock.com/i/9adbd650

Malam AAbdul-Hadee Isah Ibraheem ✍️
πŸ‘1
Wen-Exchange Confirmed Airdrop
(Early Access)
____^^____
Gaba daya bazaka bata minti daya ba gurin participating! Zaka samu 400 $Wen-Exchange Pre-Tokens nan take.

Airdrop Link: https://wen.exchange/earlyaccess/YRO8VM

Iya abu uku zakai shikenan:

- Connect your Metamask Wallet
- Follow on Twitter
- Join on Discord

Yanzu free akeyi! Amma ina mai tabbatar ma kamar yadda mutane da dama sukai missing-out din ($Blaster Airdrop) a lokacin da akeyi a samu Pre-Tokens dinsu a free shima wannan idan kayi wasa hakan zata kasance.

Please and please do it now. Ni nasan kawai potentiality din da wannan airdrop din yake dashi. Babu mamaki duk token daya price dinsa yakai inda baka tunani.

Allah ubangiji yasa mudace.
#AminuDayyibZakariyya
πŸ‘2❀1
GOMBLE AIRDROP πŸ‘‡

SABON CHALLENGE

βœ…Kayi download na wannan game Ι—in a Playstore.

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.gomble.aos.mergelion

βœ…Zaka buga game Ι—in har sai ka haΙ—a zaki (Lion)
Kamar yadda yake a hoto na biyu.

βœ…Sai kayi screenshot kamar yadda yake a hoto na uku ba normal screenshot na wayarka wannan su zasu baka damar yinsa bayan ka haΙ—a LION..

βœ…Dole screenshot da zaka sanya ya kasance da akwai kwanan wata da lokaci kamar yadda yake a hoto na uku.

βœ…Sai ka shiga channel (IN -GAME CHALLENGE)
Ka sanya wannan screenshot da kayi.

https://discord.com/channels/948843666229850202/1211502669684940800

βœ…Daga nan sai ka cike wannan Form din ta hanyar shigar da bayanan da suka buΖ™ata.

https://forms.gle/fwuqV8NsvpqLxGss5

🧏AN FARA WANNAN GAME DIN DAGA YAU 26 ZUWA 29 GA FEBRUARY.

🧏BUGA WANNAN GAME SHI ZAI BAKA ROLE NA GOLD KO EXP IDAN KUMA KANA DA SU YA BAKA PLATINUM KO DIAMOND.
πŸ‘3
GOMBLE AIRDROP UPDATE

Idan kana wannan airdrop ka yi converting Points dinka zuwa MYSTERY MARBLES Kuma kayi sharing a Tuwita.

Ga link na Conversion πŸ‘‡
http://airdrop.gomble.io/getmm

ZA'A RUFE CONVERSION A 29 GA WATAN FEBRUARY. KARFE BIYAR NA SAFE 4:00AM UTC.
πŸ‘2❀1
Gomble 9th Quiz  + Claim your MM Today

βœ… Quiz Ans: https://airdrop.gomble.io/airdrop

1. Personal enjoyment and sense of achievement
2. All of the above
3. Fun Premium
4. No, GOMBLE accepts all precious idea that becomes a plus to developing GOMBLE ecosystem

➑️ Claim MM here: https://airdrop.gomble.io/getmm
❀1πŸ‘1
GOMBLE TOWNHALL MEETING REDEEM
CODE

stakeordare
Live stream scheduled for