CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.64K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
Kuna wasa da wnn Airdrop dinko? 🀣 zai bada mamaki insha Allah sunada funding na $1 million.

3% zasu bada airdrop.

Domin joining kyi download na application din a Playstore : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.quickkonnect.silencio ko App Store sa kasa 'Alameen1' a wajen referral code nka shikenan sai kana yin task da sukeso anayi na silence to earn ydda akeyi gashinan a jikin pictures dke kasa
πŸ‘4
ANOTHER BINANCE LABS FUNDED PROJECT

πŸ”₯BlumCrypto Waitlist

➑️Join Link : https://www.blum.io/
βž–Submit Email
βž–Done
πŸ‘4
A ra'ayina indai holding kake son yi kuma baka iya jurewa ka ringa staking saboda koda bukata ta taso maka kafin Asset din da kayi staking ta zama (liquid) sai ta dauki kwanaki ashirin da Ι—aya.

Idan tun farko daman baka takura kanka ba, Kaga dole kayi hakurin kwanakin ka nemi wata hanyar.
Babban abin da yasa bama iya jure holding shine tun farko mutum bai ma fahimci holding din ba, bai kuma san me yake holding ba. Na biyu kuma ya saka abun da yasan yafi karfin sa kaga dole a shiga takura.
Mafi yawan wanda suka ribaci Holding ba manyan kudi suke sakawa ba saide suna saka abun da basu damu dashi ba.

Wani abun da yake jawo kasa holding shine shiga holding a lokaci daya a maimakon mutum yayi tsarin (DCA) duk bayan wasu kwanaki ko sati ko wata kawai ba'a so ka takura.

Wani kuma holding yake amma kullum sai ya leΖ™a wallet.. Cikakken( Holder Diamond hand) sai dai yaji labari a media ko wani wajen cewa coin kaza ya tashi.

Kayi iya kokarinka ka samu ko coins biyu ne kayi holding in ba haka ba.... Za'a yi bakai kudin mining, airdrop, buga-buga ko $1 ce ka ringa jefawa.

Mu godewa Allah 2011-2019 abune me wahala ka hau Social media ka ringa samun information na Crypto musamman mu nan Arewa.

Rashin information ya sanya aka barmu a baya a lokacin da Information yazo maka yi kokarin daukar mataki..
Tabbas ba wanda yasan gobe kuma akwai emergency amma idan kayi abun ka da tsari abubuwan zasu zo maka da sauΖ™i .

Allah ya bamu sa'a

WAGMI πŸ€‘
πŸ‘6❀1πŸ‘1
πŸ”₯ Side Protocol Testnet Live ▢️

➑️ First Go To Galxe & grab Insider Role

➑️ Go To Testnet Website Connect Keplr Wallet & Copy Address

➑️ Go To Discord #testnet-faucet Channle & Paste $request side-testnet-2 < Side Address >

➑️ Then Go To Again Testnet Website - Select Any Validator & Stake Some Token
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
πŸ‘1
Idan akwae shawara daya dazan iya baka akan Retroactive Airdrop bata wuce nace ka maida hankli akan task na Linea $LXP ba
Masu tambayar link gashinan: https://layer3.xyz/linea-park/?ref=0x88173820d470a01F61e4912A360201B0cfBC7f53

Ammafa dole sai mutum yyi POH verification akan wallet dinsa, sannan akalla ya ware wa task fin kamar $20-$50

May be idan nasamu dama acikin satin nan nayi live akansa
πŸ‘2
SANARWA DAGA GOMBLE.

A yanzu zaku iya shiga wajen Daily Quest da wayoyinku.

Kuma nan gaba zasu bude duka ragowar bangarorin ya zama ana iya yinsu da waya ba sai da computer ba.

A cigaba da daily check-in.

Allah ya bamu sa'a.

Arewa Cryptoboy
πŸ‘2
Gomble town hall 3 redeem codeπŸ”₯

GAMESFOREVERYONE
πŸ˜€πŸ˜€LATEST NEW BINANCE LABS FUNDED PROJECTS

1.β€‹β€‹β€‹β€‹β€‹β€‹β€‹β€‹πŸš€ Blum Waitlist
🎁 Get NA
πŸ”˜ Binance MVb 7
πŸ˜€πŸ˜€-------------------------------------------------

πŸ”»Airdrop Link :https://www.blum.io/
πŸ”Ήenter mail
πŸ”ΉDone

2β€‹β€‹β€‹β€‹β€‹β€‹β€‹β€‹πŸš€ Surf One
🎁 Get NA
πŸ”˜ Binance MVb 7
-------------------------------------------------

πŸ”»Airdrop Link https://www.surf.one/
πŸ”Ήconnect wallet & trade
πŸ”ΉDone

3.β€‹β€‹β€‹β€‹β€‹β€‹β€‹β€‹πŸš€ Vooi Trade
🎁 Get NA
πŸ”˜ Binance MVb 7
-------------------------------------------------

πŸ”»Airdrop Link Here
πŸ”Ήenter mail
πŸ”ΉDone

πŸ”»Vooi Swap
πŸ”Ήopen Link
https://vooi.trade/
πŸ”ΉDo swap
πŸ”ΉRepeat tx

4.β€‹β€‹β€‹β€‹β€‹β€‹β€‹β€‹πŸš€ Aspecta Id
🎁 Get NA
πŸ”˜ Binance MVb 7
-------------------------------------------------

πŸ”»Airdrop Link
https://aspecta.id/
πŸ”Ήconnect socmed & wallet
πŸ”ΉDone

Use burner qallet for now, raised 3.5M so far

5.β€‹β€‹β€‹β€‹β€‹β€‹β€‹β€‹πŸš€ Holoworld Ai
🎁 Get NA
πŸ”˜ Binance MVb 7
-------------------------------------------------

πŸ”»Airdrop Link
https://www.holoworldai.com/?invited=did:privy:cltcfi044016vrfp341pnxd25
πŸ”Ήconnect wallet
πŸ”Ήconnect SOCIAL MEDIA
πŸ”ΉComplete task
πŸ”Ήclaim points

WAGMI
πŸ‘2
πŸ””πŸ”” Gomble Day - 11 Quiz Answers

β€’ $G

β€’ STAKE & DARE

β€’ Having Many Raffle Balls Guarantees Obtaining a Mint Ticket

β€’ There Is No Gas Fee Required To Stake

πŸ””πŸ”” Today AMA Code :

β€’ GAMESFOREVERYONE
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
🟠🟠🟠🟠🟠🟠🟠🟠🟠🟠
MEMELAND AIRDROP UPDATE
🟠🟠🟠🟠🟠🟠🟠🟠🟠🟠

CLAIMING STARTS NEXT WEEK
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
πŸ‘5
πŸ”₯BGB outperformed all other centralized exchange tokens in February 2024
It’s a remarkable milestone for Bitget Exchange. Join Bitget today and open new account to enjoy seamless trading experience

Full details πŸ‘‡
πŸ”ΉTG: https://t.me/ico_analytic/5156
πŸ”ΉX: https://x.com/ICO_Analytics/status/1763637663175733467?s=20
πŸ“‰Register via: https://partner.bitget.site/bg/7KU163

$bgb $asd $bnb $kcs $wbt $gt $mx $okb $bmex $htx #Bitcoin #Cryptonews
πŸ”₯Flash sale! Get USDT at a 5% discount everyday on Bitget P2P!

πŸ’°An exclusive offer for first-time BDT / PKR / NGN Bitget P2P users!

πŸ‘‰Join now: https://www.bitget.site/support/articles/12560603806012
πŸ‘‰Open new account now to benefit from this feature: https://partner.bitget.site/bg/7KU163

πŸ””Limited quantity, don't miss out!
πŸ‘2
Join fomo bull club campaign on Galxe
to grab your share of 30 billion $fmbc token: https://galxe.com/fomobullclub/campaign/GCCt7t4Ktj
BTC Just hitted ATH βœ…
❀4
$NOT LAUNCHING Soon πŸ‘€πŸ”₯
πŸ‘10