Early access gameFi Alpha.
Fill the form fast before it closes.
https://playmadworld.com/early-access/
Backed by a16z and some other big reputable VCs in the space.
Raised 11 million dollars.

π1
β Connect Wallet > Connect Twitter > Claim BLUAI
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
π1
Happy iftar guys
Performance this simple task:
https://galxe.com/FqMfp94hKZiQnDzc8XGReA
Makes sure to bind your solana wallet address

β€4π1
Gomble quiz #13
- 8
- make a noise
- Spacekids runner
- 1,000 MM
- 8
- make a noise
- Spacekids runner
- 1,000 MM
π5
πBitget Will List SLERF (SLERF) in the Innovation and Meme Zone!
β°Deposit time: Opened
β°Trading time: 18th March, 10:00 (UTC)
β°Withdrawal time: 19th March, 10:00 (UTC)
πRead more: https://www.bitget.site/support/articles/12560603806757
πRegister for Bitget account via: https://partner.bitget.site/bg/7KU163

π₯Bitget to launch BTC/USDT and ETH/USDT spot trading zero transaction fee promotion,
Itβs time to trade on Bitget with zaro transactions feeπ€©
β³Promotion period: March 20, 12:00:00 AM β May 20, 11:59:59 PM (UTC+8)
πFull details: https://www.bitget.site/support/articles/12560603806743
π²Download and register on Bitget for seamless trading experience: https://partner.bitget.site/bg/7KU163

β Complete Simple Quest Tasks & Earn XP To Increase Your Rank
β Top 2000 Users Will Share 2.5 Million $TAL Tokens
β All Users With 2000+ Ranks Share 2 Million $TAL Tokens
β 500k $TAL Mystery Raffle Each Week
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
May be Airdrop dinnan ya bada kudi fiye da $fish domin Ton blockchain ne suke backing project din.
Farko kayi register ta nan: https://t.me/catizenbot?start=rp_1299205
Kayi task din da suke available for now, nan gaba zan kawo yadda ake playing game din.
Amma fa game din tasu da alamu zatayi dadi ganin yadda suka tsara ui/ux nasu.
Don't you dare miss this πππ

π₯°1
Mutanen nanfa har funding garesu kuma Ton blockchain ne leading investor nasu.
Game dinnan tasu zata bada citta π
Join here : https://t.me/catizenbot?start=rp_1299205

YADDA ZAKA CI NASARA A HARKAR AIRDROPS, MINING AND FARMING FIYE DA ABOKINKA
A iyaka nazarin da nayi na Abubuwan da suke sawa bama samun nasara ko kuma samun ydda mukeso a airdrop dss. Abubuwa guda biyune muhimmai:
1. Focus
2. Consistency
1. Focus: Mafi akasarin mu muna losing focus ne when it comes to Airdrops mining and farming, why? Saboda munada hadama (Greediness) komai muka gani sai muce dole sai munyi, dan uwa duk bala'inka fa baka isa kace sai kayi komai ba dole saide kayi wani kabar wani.
Da ace zaka dauki shawara shine duk airdrop da yke buqatar kullum kanayin wani task acikinsa musamman P2e projects (play-to-earn) kamar irinsu Blockgames, MomoAi, Holo etc, ko SocialFi project irinsu Phaver, Distrikt, Dscvr etc wnda kusan kullum suna buqatar wani lokacin domin yin wasu task acikinsu tofa za6a akeyi ka dauki kamar p2e guda 5 kace wadannan sune zan maida hnkli akansu suma socialfi din suma ka za6a, sai kullum kana ware musu wani special time wnda nayin wnn task nasu domin su suna buqatar extra time naka musamman P2e project kayi wnn task din nasu, omo wlh idan kaba knka three months kayi focusing akan p2e project guda 5 da wuya asamu wnda idan akazo launching ka tashi da below $1k dollars each domin p2e projects suna mugun bada kudi matuqar ka zama consistent kana yin playing akai-akai.
To amma mu lamarin namu ba haka bane duk wani p2e idan yazo zamu je muyi register ne muyi wasu minor task, ko kuma muna yin game din partially wnda hakan gsky ba abunda zai baka a p2e project dole suna buqatar activity naka.
Karkuga nfi maida hnkli akan p2e sector bamai ina nufin su kadai ba, no kawae dai ynzun sunfi yawa ne kuma sunfi bada kudi sosai, amma harda projects da ake shiga ake yin daily check in, Farming da wasu abubuwa.
To rashin maida hnklin mu akansu shine dalilin da yasa zakuga anyi launching project 10 da duk kayi register dasu amma baifi kasamu $20-50 ba wasu kuma ka gansu da dubunnan $$$ Dan uwa bafa yadda kayi sukayi ba no su sun maida hnkli ne akan project din sunyi abunda ya dace, wani zaice ai referral garesu wlh ba saikna da referral zakayi winning ba zaka iya fin mai 1k referral samun kudi a p2e project matuqar bai tsaya ya maida hnkli ba kaikuma kayi, sannan zka iya fin mai followers 20k a Twitter iya farming matuqar ka maida hnkli akan farming din da kuma applying wasu yan dabaru.
Hakama a harkar mining shima karkace duk wani mining da ya fito dole sai kayi sa a'a wari wasu ka maida hnkli akansu yadda yakamata kada ka bari su yi maka yawa don da sunma yawa shikenan kasala ta shige ka zaka dena yi ne sai akai-akai wnda ba haka akeso ba.
Wasu kuma ydda sukeyi suna samun wadanda zasuyi musu aikin ne musamman mayun game akwae wadanda normally zakaga sun iya game ko wata kalace to da irin wnn yasamu da akwae wnda kawae aikinsa knn abiyasa yyi, ko kuma kai kaba qannen ka kace kuyi tayin wnn ka nuna musu yadda akeyi kunsan yara da son game ko mining haka dss.
2. Consistency: Idan kasamu focusing ma'ana wari wasu projects da zaka maida hankali akansu the next thing da kke buqata shine kazama consistent, abunnan ya bima jiki kullum kana yinsa ba zaka iya hakanba dole sai kayi focusing akan wasu qalilan din projects sannan zaka iya zama consistent domin idan Abubuwan sukama yawa duk bala'in ka saika sare gajiya zakayi wnda ba hakan akeso ba.
Kai wlh ko projects guda bjyu ka ware kace iyaka su zakamaida hnkli akai har suyi launching matuqar ka za6i right projects to sai kasamu kudin da maybe idan projects 20 kkewa task na tsahon wnn lkci bazaka same su ba, sbda kanayinsu ne partially.
Daga karshe kada ka yrda ka takurawa knka kace dole sai kayi komai idan kayi haka kanka zaka cuta domin zaka tashine babu tsuntsu babu tarko, kawai ka za6i wasu daga ciki kace aknsu zaka maida hnkli, ka gwadayin hka na tsahon 3 months idan daya daga cikin projects daka maida hnkli aknsu sukayi launching zakasha mamakin abinda zaka samu.

π9β€1
Sannan karkyi apply akan Abubuwan da task daya suke buqata ayi shikenan kamar misali waitlist ko kuma wani tesnet task da dakayi shikenan baza buqaci ka qarayin wani wani abu maybe sai bayan wata daya haka ko makamancin haka, sannan duk abunda kayi kana rubutawa saboda akwae mantuwa.
Karna cika ku da surutu bari na tsaya anan, ku tsumayi shawarwari na dan gane da investment shima in sha Allah.

π7
π«Exciting News For Bitget Launchpool participants-Join the Launchpool promotion and grab a share of 200,000 ZK!π€©
π¦Activity: Join the Launchpool and Stake at least 100 BGB or 100 USDT to grab a share of 200,000 ZK.
β°Promotion period: 10:00, 19th Mar β 10:00, 29th Mar (UTC)
πFull details: https://www.bitget.site/support/articles/12560603806796
πRegister new account on Bitget to participate: https://partner.bitget.site/bg/7KU163

π₯The long-term BGB reward campaign is online, all Bitget P2P users can earn up to 10 BGB rewardsπ°
πDeposit on P2P to enjoy rebates and grab a share of 200,000 BGB
πOpen to all Bitget users, earn up to 10 BGB rewards.
β°Period: 2024/03/19, 6:00 AM β 2024/03/31, 14:00 PM (UTC)
π±Register on Bitget to benefit from this offer via: https://partner.bitget.site/bg/7KU163
πFull details and Registeration: https://www.bitget.site/events/activities/9c2da8631f7e5200921a22d94d149aff?color=purple&languageType=0

This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Nifa robot kawae na siya yke mun aiki π darajar robot dinnan takai fish 3900 kusan daede da $13 idan siya zakayi ππ
π6π3β€2