CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.57K subscribers
2.12K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
Ζ³AN FAKA-FAKA GA NAKU

Duk referal Ι—aya zasu baka guda biyar

https://t.me/privateton_bot/start?startapp=ref_6602969447

Zakayi Launch daga nan za kayi join wasu group guda 3 sai Connecting na TON wallet naka.

Daga nan ka gama zasu baka link da zakayi invite
$0.20 per Refferal

NOTE: 100 private kadai zaka iya withdraw in 24 hours wanda yake dai dai da $4
πŸ‘1
Har yanzu private yana sauka idan kayi widthrawal amma yakan dauki kamar 24hrs.

https://t.me/privateton_bot/start?startapp=ref_6602969447
πŸ‘3
Karate Voting Proposal Live for Old MembersπŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯

βœ”οΈOpen Karate App
βœ”οΈGo to League
βœ”οΈOpen Vote Now & Select Yes
βœ”οΈPlace Vote. DoneπŸ‘

ShowπŸ‘‡SupportπŸ‘β€οΈπŸ˜
Ga wata sabuwar exchange idan kayi register zasu baka 1.21 $ton wnda yyi daede da $7.3 dollar amma bazasu fita ba sai kayi kyc.

Banyi withdraw ba sbda ynzu nyi register amma dai sun bani, dan haka banda tabbacin suna fita din.

Idan kana buqatar kyi registere link : https://www.newexcoin.org/wap/?usercode=7292418
πŸ‘2
Wadanda sukayi Airdrops na $UXLINK kwanaki akwae wani Nfts da ake minting ynzu haka wnda zai baka damar samun airdrops din.

Nfts din kala hudu ne
1. Moon price 250000 $uxuy (250k $UXLINK)
2. Trust 7500 $uxuy (750 $UXLINK)
3. Frens 500 $uxuy (50 $UXLINK)
4. Link 100 $uxuy (10 $UXLINK)

Before saika fara withdraw na $uxuy naka onchain tukun nan kamar ydda kuke ganin wajen a hoto na farko, sannan kana buqatar gasfee na ARB_ETH koda na $0. 5 ne
Next post zansa video na yadda ake minting nfts din

Link : https://dapp.uxlink.io/uxnft/purchase?nft=LINK
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Yadda zakayi minting na $UXLINK nfts.

Kamar yadda na fada kana buqatar arb_eth Gasfee koda na $0.5 ne acikin wallet naka takan UXLINK din

Note: video ba sound amma dai anyi indicates
CoinGecko x Mode Learn & Earn πŸ“šβ†’πŸ’°

Iya mutane 3000 ne zasu dace ka gwada sa'ar ka tunda ba kudi za'a saka ba.

Shiga wannan link domin yin wannan Quiz dinπŸ‘‡ https://landing.coingecko.com/earn/what-is-mode
πŸ‘1
$NOT Deposit Open On Bybit πŸ‘

Wen Claim πŸ™ƒ
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
A duk sanda Nigeria take kokarin hana crypto a lokacin take qara masa adoption.

Kudai duba dai kugani irin fadan da ita kasata takeyi da crypto a halin ynzu na toshe duk wata hnya da zamuyi p2p domin samun dollar. Amma kuma yau sai aka tashi da circular ta CBN akan zasu na chajar mutane cybersecurity levy 0.5% akan kowacce transfer πŸ˜€ hakan da sukayi dole wasu bazasu lamunta ba sai sun samar wa kansu second alternative wanda shine crypto da ita gwamnatin qasar take adawa dashi.

Domin acikin cryptocurrencies akwae wanda idan zakayi transfer koda darajar sa takai 1 billion naira baifi achaje ka ₦1 ba eh kwarai kwandala daya nake nufi 😁 misali ZetaChain sannan kuma transaction din zaije cikin kasa da 5 seconds , wnda wannan amount din inda a banki zakayi transaction din sai sun chajeka 5 million naira πŸ€” kajifa wnn aishi ake kira da (monkey de work baboon de chop), Sannan idan akayi rashin sa'a sai kudin su maqale a network a rasa indasuke wanda idan a tsarin crypto da blockchain ne babu wnn tangardar.

Kuma wani abun dariya shine National Security Adviser Mlm Nuhu Ribadu shine yayi reinstate na wnn tsarin sannan kuma shine yake duk wata me yiwuwa wajen hana ta'ammali da crypto musamman ta hnyar p2p

To zadai mu iya cewa kamar sun sari kansau ne, domin mutane dole su nemin second alternative na banki.

Allah ya kyauta
😱2πŸ‘1
Rio Testnet πŸ’Έ
Cost:$0
Duration: 5 minutes

How to participate??

- Claim Holesky Faucets:https://stakely.io/en/faucet/ethereum-holesky-testnet-eth

- Stake Holesky ETH Here:https://goerli.rio.network/#restake

- Withdraw 50% Of Your Stake Here:https://goerli.rio.network/#withdraw

- Fill This Form: https://rionetwork.typeform.com/testnet

Done βœ…

Claim Discord Role:https://discord.gg/rio-network
Go to #onboarding for claim.

That's all

By AIRDROPS HUNTER ⛹️
πŸ‘3
In case you missed this new Alpha

Tonereum $tor sabon Telegram mining, zakana shiga bayan 12 hours kna ta6a mining, zasuyi Halving na farko nanda 23 days ka dage ka tara b4 Halving

Join here : https://t.me/Tonoreum_Bot?start=e7e32f63-0944-4a62-b844-c1eb918b0560
Kayi connection na telegram wallet dinka ka danna activate mining

Duk mutum daya dakayi invite zasu qara ma 75 $tor, already anyi listing nasa a ton raffles.

Sannan ynxu hka mining din yna under development ne wasu features dayawa basu zana available ba sai nan gaba, dan hka we are early.

All the best
πŸ‘1
FCFS 10000 πŸŽ‰

πŸ₯‡Reward: 5 $LFT Token Each

πŸ‘Fill Form: Click Here
https://docs.google.com/forms/u/0/d/e/1FAIpQLSfQw9RivxoCseLPtedgIcuLUeE94gVAWrcY0xU0Dibs7jeeng/alreadyresponded

❓Answers: Check Post Screenshot

βž–Submit KuCoin UID
βž–Done
Abubuwan da yakamata kasani dangane da Wallet Abstraction

Wallet abstraction wani sabon tsari ne yazo akan etherium ecosystem na wallet wnda smartcontract yke managing managing wallet dinka instead of External Owned Accounts (EOAs) private keys kenan.

Tsarin wallet abstraction ya kawo maka damar shiga wallet dinka ta hnyar social handle naka misali kayi login ta Facebook, Gmail ko Twitter instead of kayi amfani da private key or passphrase.

Sannan wallet wallet abstraction sunzo da tsarin da zai taimaka wajen rage hacking saboda kudin ka ba akan private key naka yke ba, yana kan programmable smartcontract ne wnda aka bawa command na abunda akeso yyi.

Misali za'a iya cewa idan zan tura etherium zuwa guda 1 dga wnn wallet din zuwa wata wallet din to kada transactions din yyi execute harsai nayi sign na transaction da password dina sannan kuma nayi signing da wata wallet din b4 wnn transaction din yyi, ko kuna sai kyi sign transaction ta email nka. Wnn sabon tsarin na wallet abstraction zai tsareka daga hackers koda anyi draining wallet naka ba lalle a iya sace abunda ke cikinta ba.

Sannan wallet abstraction tazo da tsari 0 transaction fee, for instance baka buqatar k biya fee idan zakayi transaction domin xa'a iyama covering nasa ta hanyar smartcontract, kamar dai ydda galxe sukeyi zakaga kyi claiming nfts a zero fee.

Sannan idan kyi loosing passphrase naka a smartcontract wallet zaka iya dawo wa dashi ta hnyar social account nka matuqar kyi linking nasa.

Har ynzu smartcontract wallet suna kan matakin development ne kullum cikin kawo sauye-sauye suke.

Wallet abstraction yanada standard nasa mai suna ERC-4337 wnda dashi ake amfani wajen kirkirar smartcontract wallets, wnda dama tun a shekarar 2021 aka kai proposal din mai suna EIP-4337 sai 2023 akayi voting akansa sannan aka kar6esa akan etherium ecosystem.

Misalan wallet abstraction / smartcontract wallets sune kamar irinsun Argent wallet, Avocado, plena wallet, Safe wallet etc.
πŸ‘4