Ga wata sabuwar exchange idan kayi register zasu baka 1.21 $ton wnda yyi daede da $7.3 dollar amma bazasu fita ba sai kayi kyc.
Banyi withdraw ba sbda ynzu nyi register amma dai sun bani, dan haka banda tabbacin suna fita din.
Idan kana buqatar kyi registere link : https://www.newexcoin.org/wap/?usercode=7292418

đ2
Wadanda sukayi Airdrops na $UXLINK kwanaki akwae wani Nfts da ake minting ynzu haka wnda zai baka damar samun airdrops din.
Nfts din kala hudu ne
1. Moon price 250000 $uxuy (250k $UXLINK)
2. Trust 7500 $uxuy (750 $UXLINK)
3. Frens 500 $uxuy (50 $UXLINK)
4. Link 100 $uxuy (10 $UXLINK)
Before saika fara withdraw na $uxuy naka onchain tukun nan kamar ydda kuke ganin wajen a hoto na farko, sannan kana buqatar gasfee na ARB_ETH koda na $0. 5 ne
Next post zansa video na yadda ake minting nfts din
Link : https://dapp.uxlink.io/uxnft/purchase?nft=LINK

This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Yadda zakayi minting na $UXLINK nfts.
Kamar yadda na fada kana buqatar arb_eth Gasfee koda na $0.5 ne acikin wallet naka takan UXLINK din
Note: video ba sound amma dai anyi indicates

CoinGecko x Mode Learn & Earn đâđ°
Iya mutane 3000 ne zasu dace ka gwada sa'ar ka tunda ba kudi za'a saka ba.
Shiga wannan link domin yin wannan Quiz dinđ https://landing.coingecko.com/earn/what-is-mode

đ1
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
A duk sanda Nigeria take kokarin hana crypto a lokacin take qara masa adoption.
Kudai duba dai kugani irin fadan da ita kasata takeyi da crypto a halin ynzu na toshe duk wata hnya da zamuyi p2p domin samun dollar. Amma kuma yau sai aka tashi da circular ta CBN akan zasu na chajar mutane cybersecurity levy 0.5% akan kowacce transfer đ hakan da sukayi dole wasu bazasu lamunta ba sai sun samar wa kansu second alternative wanda shine crypto da ita gwamnatin qasar take adawa dashi.
Domin acikin cryptocurrencies akwae wanda idan zakayi transfer koda darajar sa takai 1 billion naira baifi achaje ka âĻ1 ba eh kwarai kwandala daya nake nufi đ misali ZetaChain sannan kuma transaction din zaije cikin kasa da 5 seconds , wnda wannan amount din inda a banki zakayi transaction din sai sun chajeka 5 million naira đ¤ kajifa wnn aishi ake kira da (monkey de work baboon de chop), Sannan idan akayi rashin sa'a sai kudin su maqale a network a rasa indasuke wanda idan a tsarin crypto da blockchain ne babu wnn tangardar.
Kuma wani abun dariya shine National Security Adviser Mlm Nuhu Ribadu shine yayi reinstate na wnn tsarin sannan kuma shine yake duk wata me yiwuwa wajen hana ta'ammali da crypto musamman ta hnyar p2p
To zadai mu iya cewa kamar sun sari kansau ne, domin mutane dole su nemin second alternative na banki.
Allah ya kyauta

đą2đ1
Rio Testnet đ¸
Cost:$0
Duration: 5 minutes
How to participate??
- Claim Holesky Faucets:https://stakely.io/en/faucet/ethereum-holesky-testnet-eth
- Stake Holesky ETH Here:https://goerli.rio.network/#restake
- Withdraw 50% Of Your Stake Here:https://goerli.rio.network/#withdraw
- Fill This Form: https://rionetwork.typeform.com/testnet
Done â
Claim Discord Role:https://discord.gg/rio-network
Go to #onboarding for claim.
That's all
By AIRDROPS HUNTER âšī¸

đ3
In case you missed this new Alpha
Tonereum $tor sabon Telegram mining, zakana shiga bayan 12 hours kna ta6a mining, zasuyi Halving na farko nanda 23 days ka dage ka tara b4 Halving
Join here : https://t.me/Tonoreum_Bot?start=e7e32f63-0944-4a62-b844-c1eb918b0560
Kayi connection na telegram wallet dinka ka danna activate mining
Duk mutum daya dakayi invite zasu qara ma 75 $tor, already anyi listing nasa a ton raffles.
Sannan ynxu hka mining din yna under development ne wasu features dayawa basu zana available ba sai nan gaba, dan hka we are early.
All the best

FCFS 10000 đ
đĨReward: 5 $LFT Token Each
đFill Form: Click Here
https://docs.google.com/forms/u/0/d/e/1FAIpQLSfQw9RivxoCseLPtedgIcuLUeE94gVAWrcY0xU0Dibs7jeeng/alreadyresponded
âAnswers: Check Post Screenshot
âSubmit KuCoin UID
âDone

Abubuwan da yakamata kasani dangane da Wallet Abstraction
Wallet abstraction wani sabon tsari ne yazo akan etherium ecosystem na wallet wnda smartcontract yke managing managing wallet dinka instead of External Owned Accounts (EOAs) private keys kenan.
Tsarin wallet abstraction ya kawo maka damar shiga wallet dinka ta hnyar social handle naka misali kayi login ta Facebook, Gmail ko Twitter instead of kayi amfani da private key or passphrase.
Sannan wallet wallet abstraction sunzo da tsarin da zai taimaka wajen rage hacking saboda kudin ka ba akan private key naka yke ba, yana kan programmable smartcontract ne wnda aka bawa command na abunda akeso yyi.
Misali za'a iya cewa idan zan tura etherium zuwa guda 1 dga wnn wallet din zuwa wata wallet din to kada transactions din yyi execute harsai nayi sign na transaction da password dina sannan kuma nayi signing da wata wallet din b4 wnn transaction din yyi, ko kuna sai kyi sign transaction ta email nka. Wnn sabon tsarin na wallet abstraction zai tsareka daga hackers koda anyi draining wallet naka ba lalle a iya sace abunda ke cikinta ba.
Sannan wallet abstraction tazo da tsari 0 transaction fee, for instance baka buqatar k biya fee idan zakayi transaction domin xa'a iyama covering nasa ta hanyar smartcontract, kamar dai ydda galxe sukeyi zakaga kyi claiming nfts a zero fee.
Sannan idan kyi loosing passphrase naka a smartcontract wallet zaka iya dawo wa dashi ta hnyar social account nka matuqar kyi linking nasa.
Har ynzu smartcontract wallet suna kan matakin development ne kullum cikin kawo sauye-sauye suke.
Wallet abstraction yanada standard nasa mai suna ERC-4337 wnda dashi ake amfani wajen kirkirar smartcontract wallets, wnda dama tun a shekarar 2021 aka kai proposal din mai suna EIP-4337 sai 2023 akayi voting akansa sannan aka kar6esa akan etherium ecosystem.
Misalan wallet abstraction / smartcontract wallets sune kamar irinsun Argent wallet, Avocado, plena wallet, Safe wallet etc.

đ4
PHAVER AIRDROP UPDATE
Phaver yau sun sanar da token dinsu mai suna phavercoin $social.
Ga yadda tsarin rabasa yakama:
Level 1 users : â not eligible
Level 2 users : duk phaver points 1k zaka samu damar convert nasa da 200 $social
Level 3 users : duk phaver points 1k zaka samu damar convert nasa da 400 $social
Level 4 users or verified account : duk phaver points 1k zaka samu damar convert nasa da 600 $social
Level 5 users or Up-phaver nfts holders : duk phaver points 1k zaka samu damar convert nasa da 1k $social a 1:1 ratio knn.
Before kazama eligible dole sai kayi connection na lens profile, wapcaster account and at least 1 cred score.
Domin duba nawa kasamu shiga nan: phairdrop.com saikasa username naka na phaver zai nuna adadin abunda zaka samu na $social token
Note: Har yanzu basuyi snapshot ba, dan haka wadanda suke a level 1 ko kuma wadanda basu da lens profile and wapcaster account sai su mallaka b4 suyi snapshot, sannan kuma babu vesting duk abunda kasamu duka zasu baka ranar launching đĨ

HOLD Round ends in 19 hours đĒ
HOLD Round is a special allocation to buy $DD tokens for HOLD wallet buyers. After purchasing a HOLD wallet, don't forget to get your $DD. Woof Woof!đ
HOLD Round is a special allocation to buy $DD tokens for HOLD wallet buyers. After purchasing a HOLD wallet, don't forget to get your $DD. Woof Woof!
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
đĨ2
https://t.me/dotcoin_bot?start=r_6602969447
đ+1.5k Dotcoins as a first-time bonus
đ+30k Dotcoins if you have Telegram Premium

Telegram
Dotcoin
Everything starts from a DOT
đ2
Lokacin da muke jira a YesCoin mining yazo.
Ynzu sun fara siyar da bot wnda zaina ma mining d knsa koda kana offline.
Idan baka fara ba zaka iya farawa ynzu : https://t.me/theYescoin_bot/Yescoin?startapp=jc6cZM