CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.64K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
Scroll sun kawo tsarin points system amma su nasu sunansa marks, zaka samu marks ne according to interactions nasu da kuma Gasfee daka qona.

Domin duba marks nawa gareka shiga: scroll.io/sessions and connect your wallet
Saikayi accept terms and conditions
Saikyi signing transaction a Wallet naka
That's all zakaga marks naka so far
Supra Mission #54 πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»

Claim Here : https://supra.com/blastoff/learn/mission/54

Answer πŸ‘‡πŸ»
1. Lightning-fast speeds, unparalleled security and multiple oracle services built intro Supra itself
2. They are built on Supra’s fully vertically integrated Layer-1 blockchain
3. It opens the door for builders to join Supra from across all Web3 ecosystems
πŸ”₯2
BYBIT USERS KEEP AN EYE
πŸ”₯7
JIN ARMY AIRDROP.
Kamar yadda muka sani airdrop FAKA-FAKA baya daΙ—e wa domin akwai adadin da ake warewa a yanzu haka saura $JIN 944.58K a cikin wallet din da suke Distribution da ita. Ba tabbas idan ya kare su cigaba da rabawa.
Tsarin referal system dinsu hawa uku ne kuma suna biyan 360, 90 ko 40 ya danganta da level na Referal dinka.

βœ…MINIMUM WIDTHRAWAL 1000 JIN

βœ…DOLE SAI KA SANYA $JIN A GABAN TWITTER NAME DINKA DA KUMA #JINARMY A TWITTER BIO DINKA.

βœ…KANA BUKATAR MINIMUM OF 1 JIN A WALLET DINKA DOMIN VERIFICATION.

βœ…INDAI KA CIKA WANNAN CONDITIONS ZASU TURA MAKA DA YARDAR ALLAH.

πŸ”œHAR YANZU KANA DAMAR YIN REGISTER

https://t.me/jinarmybot?start=Y2qzQ0G

🧏INDAN YAƘI WUCE TWITTER AUTHORIZATION KAYI AMFANI DA VPN.
πŸ‘2
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Idan bakaga Notcoin naka a binance ba ga hanyoyi uku da zaka duba ka gansa
πŸ‘3
Saqo daga Bybit, yan bybit a dauki charbi
πŸ‘9
Notcoin price
πŸ‘2
Idan mutum ya tambayeka giveaway tura masa da wnn link din : https://t.me/theYescoin_bot/Yescoin?startapp=jc6cZM kace masa nanda 3 month saide shi ya bada giveaway matuqar ya dage
πŸ‘3
Duk wanda suka zaΙ“i wallet Ι—in Telegram ga hanyar da zasu cire kuΙ—in su.

Ku shiga cikin Telegram Wallet Ι—in, sai ku je wajen Exchange.

Ku saka Not a sama, ku saka Ton a Ζ™asa, sai kuyi swap zuwa Ton

Bayan yayi successful, sai ku tura TON zuwa Tonspace Beta, daga nan sai ku tura TON zuwa Exchange.

Ku kula da kyau wajen saka Memo in zaku tura zuwa Exchange.

Idan Memo bai kawo muku ba ta a Tonspace Beta ta cikin Telegram, ku Ι—auki phrase din Tonspace Beta kuyi importing a Tonkeeper

Adam Muhammad Mukhtar ✍️✍️
πŸ‘4
FAKA-FAKA...πŸƒπŸƒπŸƒπŸƒ

Ga sabon mining Ι—in ICE mai suna FROSTBYE wanda na muku alkawarin zasu sake sa Last week, idan sun saki zan kawo muku kuma na manta.

Yadda Ake Register:

1. Zaka fara zuwa ka sauke app dinsu ta wannan link din: Link: https://ice.io/frostbyte
Referral Code: alameen1, babu shi a Playstore sai dai kayi downloading ta Browser, idan kuma bazaka iya ba ka duba WhatsApp da Telegram Group din mu na saka shi.

2. Bayan kayi downloading na App din zaka shiga ciki sai kayi scrolling Ζ™asa akwai inda zaka ga zakayi signup.

3. Daka shiga zai nuna maka ka saka Gmail naka, idan ka saka zakayi "Continue", idan baiyi ba ya nuna maka "Too many signup" toh kayi Using VPN ka Saka "Australia".

4. Zasu tura maka OPT ta Gmail, sai ka dauka ka rubuta zai kawoka cikin App Ι—in.

5. Daga nan zai nuna maka ka rubuta Referral Code, idan ka saka zasu baka kyautar $5 da kuma Point 33k kyauta. Amma sai ka saka referral Code..😎😎😎

Referral Code: alameen1

6. Sai ka shiga Settings na wayarka gurin searc ka rubuta "Battery Optimization" a ciki ka duba app din frostbye sai kayi unrestricted nasa.

Shikenan Allah Ya Bamu Sa'a..!

#Imamu_Sheka ✍️
πŸ‘6
πŸŽ‰ New Users Exclusive: Deposit, Trade, and Earn Unlimited DOGE! πŸ•

Join CoinW now and claim rewards! πŸš€

πŸ“… Task Period: May 1-31, 2024

Claim rewards at the Mission Center! πŸ’°

Sign up using our partner link for free Airdrop money: πŸ†“

πŸ”— https://www.coinw.com/frontweb/invitePublicity?r=2789261&language=en_US
Wadanda matsalar bybit ta Notcoin ta ritsa dasu zasu iya dubawa ko suma an tura musu compensation na 30 $mnt kamar yadda sukayi alqawari jiya
πŸ”₯3
Next token to farm on stakeland is monprotocol $mon, stake more $meme to farm $mon which will commence on Monday
πŸ‘3
‼️‼️ XTERIO Farming Ended On Forge - Don't Forget To Submit Wallet Address

➑️ https://forge.gg/home/featured-quests?featured_quest_id=Xterio-abbe47fe-3fa3-484c-8a55-949a1fc61703

Submit Same Wallet Address From You Joined Xterio Other Events βœ”οΈβœ”οΈ
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
❀4πŸ‘2
An fara farming Monprotocol a stakeland : https://www.stakeland.com/


$mon
πŸ‘5
Jinpeng sun dawo raba airdrop

Yanzu ma zasu raba 1M JINPENG.

Har yanzu kana da damar yin register don samun free JINπŸ‘‡πŸ‘‡

https://t.me/jinarmybot?start=Y2qzQ0G
πŸ‘3
WAVE WALLET MINING

t.me/waveonsuibot/walletapp?startapp=3028264

πŸ’§ Wave wallet WEB3 wallet ce ta SUI blockchain akan telegram. Yanzu haka ana swapping da sauran dukkan abubuwan da akeyi a wallet achikinta. Don haka akwai kyakkyawan zaton samun alkhairi da ita.

πŸ’§ Wave wallet sun kirkiri nasu coin din mai suna OCEAN, wanda a yanzu ake mining dinsa a chikinta.

πŸ’§ Tsarin mining na OCEAN irin na HOT da PXL ne.

Ma'ana:
βœ”οΈ Ba Tap to Earn bane kamar Notcoin da TapSwap. Ana mining 2 OCEAN duk bayan awa biyu, sannan ana sayen storage da OCEAN domin kara lokachin mining, sannan ana kara gudun mining (boasting).

βœ”οΈ Dole saida gas fee na SUI ake mining din OCEAN.
πŸ‘2