CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.64K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
Notcoin price
πŸ‘2
Idan mutum ya tambayeka giveaway tura masa da wnn link din : https://t.me/theYescoin_bot/Yescoin?startapp=jc6cZM kace masa nanda 3 month saide shi ya bada giveaway matuqar ya dage
πŸ‘3
Duk wanda suka zaΙ“i wallet Ι—in Telegram ga hanyar da zasu cire kuΙ—in su.

Ku shiga cikin Telegram Wallet Ι—in, sai ku je wajen Exchange.

Ku saka Not a sama, ku saka Ton a Ζ™asa, sai kuyi swap zuwa Ton

Bayan yayi successful, sai ku tura TON zuwa Tonspace Beta, daga nan sai ku tura TON zuwa Exchange.

Ku kula da kyau wajen saka Memo in zaku tura zuwa Exchange.

Idan Memo bai kawo muku ba ta a Tonspace Beta ta cikin Telegram, ku Ι—auki phrase din Tonspace Beta kuyi importing a Tonkeeper

Adam Muhammad Mukhtar ✍️✍️
πŸ‘4
FAKA-FAKA...πŸƒπŸƒπŸƒπŸƒ

Ga sabon mining Ι—in ICE mai suna FROSTBYE wanda na muku alkawarin zasu sake sa Last week, idan sun saki zan kawo muku kuma na manta.

Yadda Ake Register:

1. Zaka fara zuwa ka sauke app dinsu ta wannan link din: Link: https://ice.io/frostbyte
Referral Code: alameen1, babu shi a Playstore sai dai kayi downloading ta Browser, idan kuma bazaka iya ba ka duba WhatsApp da Telegram Group din mu na saka shi.

2. Bayan kayi downloading na App din zaka shiga ciki sai kayi scrolling Ζ™asa akwai inda zaka ga zakayi signup.

3. Daka shiga zai nuna maka ka saka Gmail naka, idan ka saka zakayi "Continue", idan baiyi ba ya nuna maka "Too many signup" toh kayi Using VPN ka Saka "Australia".

4. Zasu tura maka OPT ta Gmail, sai ka dauka ka rubuta zai kawoka cikin App Ι—in.

5. Daga nan zai nuna maka ka rubuta Referral Code, idan ka saka zasu baka kyautar $5 da kuma Point 33k kyauta. Amma sai ka saka referral Code..😎😎😎

Referral Code: alameen1

6. Sai ka shiga Settings na wayarka gurin searc ka rubuta "Battery Optimization" a ciki ka duba app din frostbye sai kayi unrestricted nasa.

Shikenan Allah Ya Bamu Sa'a..!

#Imamu_Sheka ✍️
πŸ‘6
πŸŽ‰ New Users Exclusive: Deposit, Trade, and Earn Unlimited DOGE! πŸ•

Join CoinW now and claim rewards! πŸš€

πŸ“… Task Period: May 1-31, 2024

Claim rewards at the Mission Center! πŸ’°

Sign up using our partner link for free Airdrop money: πŸ†“

πŸ”— https://www.coinw.com/frontweb/invitePublicity?r=2789261&language=en_US
Wadanda matsalar bybit ta Notcoin ta ritsa dasu zasu iya dubawa ko suma an tura musu compensation na 30 $mnt kamar yadda sukayi alqawari jiya
πŸ”₯3
Next token to farm on stakeland is monprotocol $mon, stake more $meme to farm $mon which will commence on Monday
πŸ‘3
‼️‼️ XTERIO Farming Ended On Forge - Don't Forget To Submit Wallet Address

➑️ https://forge.gg/home/featured-quests?featured_quest_id=Xterio-abbe47fe-3fa3-484c-8a55-949a1fc61703

Submit Same Wallet Address From You Joined Xterio Other Events βœ”οΈβœ”οΈ
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
❀4πŸ‘2
An fara farming Monprotocol a stakeland : https://www.stakeland.com/


$mon
πŸ‘5
Jinpeng sun dawo raba airdrop

Yanzu ma zasu raba 1M JINPENG.

Har yanzu kana da damar yin register don samun free JINπŸ‘‡πŸ‘‡

https://t.me/jinarmybot?start=Y2qzQ0G
πŸ‘3
WAVE WALLET MINING

t.me/waveonsuibot/walletapp?startapp=3028264

πŸ’§ Wave wallet WEB3 wallet ce ta SUI blockchain akan telegram. Yanzu haka ana swapping da sauran dukkan abubuwan da akeyi a wallet achikinta. Don haka akwai kyakkyawan zaton samun alkhairi da ita.

πŸ’§ Wave wallet sun kirkiri nasu coin din mai suna OCEAN, wanda a yanzu ake mining dinsa a chikinta.

πŸ’§ Tsarin mining na OCEAN irin na HOT da PXL ne.

Ma'ana:
βœ”οΈ Ba Tap to Earn bane kamar Notcoin da TapSwap. Ana mining 2 OCEAN duk bayan awa biyu, sannan ana sayen storage da OCEAN domin kara lokachin mining, sannan ana kara gudun mining (boasting).

βœ”οΈ Dole saida gas fee na SUI ake mining din OCEAN.
πŸ‘2
😍😍 $NYAN Airdrop Claim Soon - Keep Eyes

➑️ https://missions.nyanheroes.com/claim

πŸ“Š Listing At 9:00AM
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
CEX. IO Telegram Mining!!!

Ba'a gajiya da nema, Ι—aya daga cikin Exchanges Ι—in crypto da muke dasu a duniya sun samar da Telgram mining Ι—insu suma inda ake mining coin mai suna CEXP. Wannan baka da fargabar zai shiga kasuwa ko bazai shiga ba, suna da Exchange Ι—insu kuma na tabbata zai shiga ciki kamar dai Renec.

Tap to earn ne, sannan akwai wajen da aka saka Farm, ana zuwa shima a danna, riba biyu kenan, ku shiga da wuri ku tara da yawa. Ubangiji Allah ya bamu sa'a.

https://t.me/cexio_tap_bot?start=1716270247287375

©️ Adam Muhammad Mukhtar
πŸ‘6
If you fade this maybe your village people cursed you (no my water inside πŸ˜€)

https://t.me/cexio_tap_bot?start=1716270247287375
Ethermail TGE June 12
πŸš€πŸš€πŸš€
πŸ‘3
End Game
$ZKS πŸš€πŸš€πŸš€
❀4