CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.64K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
$Pack Airdrop distributed, check your wallet

You can trade your pack on Bitget
πŸ‘2
Taiko Airdrop claiming site is live
You can check your allocation here : https://claim.taiko.xyz/

Currently the site is down (under maintenance)
PARAM GAMING LAST DAY TO CONNECT YOUR WALLET
πŸ‘2
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
$HOT Team Builders ne na gaske!

Jama'ah kuyi hakuri, kuci gaba da kokarin tara $HOT koda an rage muku mining speed dinku_

A nawa zaton da biyu sukai hakan! Daraja sukeson project din yayi yasa basason ace kuma yana hannun mutane da yawa.

Idan kukai tunani, zakuga kusan duk abunda mutane suka tara yanzu kusan ya koma hannunsu! Sunyi burning πŸ”₯, wasu kuma suna kan hanyar yin burning dinsa.

50% na total supply dinsu bayan an kammala mining burning dinsa zasuyi. HOT bashi da sa'a a minings din da mukeyi a yanzu.

In shaa Allah khairan.
Allah ubangiji yasa mudace
#AminuDayyibZakariyya
πŸ‘5πŸ‘2
Munafukai 🀣🀣🀣

Suma community kawae suke nema.

Yi register da $Yescoin
https://t.me/theYescoin_bot/Yescoin?startapp=jc6cZM
❀1
SEC approved etherium spot ETFs
πŸ‘5
Nayi verification nawa na overwallet within 5 minutes na gama.

Nayi amfani da plastic National Id card ne wajen verification din, ba dole bane sai mutum yyi level 3 verification wnda za'a buqaci proof of address ba.
πŸ‘6
CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
In case you missed this new Alpha Tonereum $tor sabon Telegram mining, zakana shiga bayan 12 hours kna ta6a mining, zasuyi Halving na farko nanda 23 days ka dage ka tara b4 Halving Join here : https://t.me/Tonoreum_Bot?start=e7e32f63-0944-4a62-b844-c1eb918b0560…
2 weeks back nakawo wnn mining din na tonereum $ton wnda nke jan hankli mutanen su dage suyi domin already sunyi launching token din.

To a ynxu dai mgnar da ake harsun bude claiming duk abunda k tara zaka iya withdraw zuwa wallet dinka sannan kuma ka siyar, kamar yadda kuke gani acikin hoto ydda nyi withdraw nawane dukda cewar banyi sati daya ina shiga ba sbda mntawa nke dashi amma da aka bude withdraw na samu nyi withdrawal na $12 a token nasu na $tor but zasu dauki charges na 0.15 ton b4.

Idan baka fara ba zaka iya farawa ynxu: https://t.me/Tonoreum_Bot?start=e7e32f63-0944-4a62-b844-c1eb918b0560
Domin saura sati 1 suyi Halving wnda samunsa zai qara wahala.

All the best
❀4πŸ‘2
πŸ˜™πŸ˜™ Registration For Pitch Talk NFT Live

➑️ Go To Dapps Section In Hot Mining & Select Pitch Talk NFT

➑️ Requirements To Be Eligible

β€’ Hapi Score Greater Than 36 ( Mint Score )

β€’ Hold 20$ USDC

➑️ Mint Price : 1 $HOT

Mint Coming Soon πŸ”₯πŸ”₯
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
What's your favorite price? Woof Woof 🦴

/Near
/Base
/When_claim

DoubleDog | Chat | Twitter | Web
FROM OVER PROTOCOL
πŸ‘8
Yanzu zaku iya disconnecting na over wallet Ι—inku da flipster wacce baku tsallake KYC ba, sai ku buΙ—e sabon account na Flipster domin neman wani flipster kuyi KYC, sannan ku sake connecting!!!

©️Adam Muhammad Mukhtar
Kanada 23hrs domin kayi burning streak naka wnda shine zai baka damar samun airdrop na Monprotocol $mon

Note: Minimum amount da zaka iya burnings shine 69% wnda suke saitama automatically idan kaga dama zaka iya qara adadin da kkeso kyi burning
πŸ‘7πŸ•Š1
$MOJO farmers, go claim your airdrop

πŸ‘‰Click claim.redmoth.xyz
πŸ‘‰Connect wallet and claim.
πŸ‘3