CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.64K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
Game Da NOTAI....

Jiya bayan mun fara NOTAI, wajen task ake zuwa kullum ake amsar daily bonus, babu influencer babu Ɗanbaiwa, kowa kai Ι—aya ake bashi. Bawan wannan saina kula da wajen rank, nayi ta nazarin dame suke amfani wajen rank Ι—in, abinda na kula suna amfani da level ne wajen ranking, don haka mutun yaje ya danna inda na zagaye da green, ka bada coins Ι—inka ayi levelling Ι—inka up, wajen mining dana zagaye da blue naka zaike taruwa da yawa.

Tsarin nasu zai zama kamar boost, ko ince kamar yadda 'profit per hour yake a Hamster', babu laifi mu Ζ™ona duka balance Ι—inmu yanzu, tunda ba'a jima da farawa ba, duka abinda muka Ζ™ona zai dawo harma da riba In shaa Allahu.

Wanda basu fara ba, zasu iya farawa:
https://t.me/NOTAI_App_Bot/notai?startapp=52V7qUAfiwbyGkt

©️ Adam Muhammad Mukhtar
πŸ’₯Simple guide on @Privasea_ai Airdrop

πŸ’°$10M funding
βœ…Binance backed
β›½$4

πŸ‘‡Steps
πŸ”—privasea.ai/download-app
βœ…Install app
βœ…Sign up
🎟️Use my ref code- a7WGgZA
πŸ“€Back up
βœ…Deposit 0.03 SOL
βœ…Verify face in proof

⛏️Mint NFT
βœ…Verify liveness

©️Crypto Telugu
πŸ‘6
Ba wani dogon surutu sleep to earn ne πŸ˜‚


Join here : https://t.me/dormint_bot?start=5468489792
Eid Mubarak πŸ•Œ
πŸ‘9❀1
DAILY COMBO FOR HAMSTER 5M
HAMSTER DAILY COMBO
πŸ‘1
Yau ake saran za'a fitar da layerzero checker, afara claiming jibi insha Allah.

Da yardar Allah zamu zama eligible 🀲🀲🀲
2 years of hard work, i will guide you on how you can level up to L2 in one day.

Wait for itπŸ“Œ
πŸ‘9❀4
Not much, but it's honest work

Congratulations everyone 🎊

Check your eligibility here : layerzero.foundation/eligibility
πŸ₯°1
Idan kai tsohon user ne a Phaver ka kasa shiga level 2, kayi minting wnn nft din sannan kayi linking wallet dinka πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
https://reputation.anima.io/

Zuwa gobe zaka koma level 2
❀2
Phaver App

Phaver decentralized social media platform ne da kamar Twitter da zai baka damar interaction da phaver, lens, da kuma farcaster wanda gaba dayansu zasuyi Airdrop insha Allah.

Da farko ka shiga play store kayi download application na Phaver then sai kayi register, a wajen referral code zaka iya saka nawa : Al-ameen

Bayan ka gama register, phaver sunada wani tsari na cred score da kuma post staking, da kuma levels

Level 1 : bazaka na samu cred score ba sai kazo level 2

Level 2: bazaka iya zuwa level 2 ba dole sai ka kai minimum na 10 cred score within 30 days, amma idan kayi minting wnn Nfts din kayi face verification zaina baka 10 cred score daily, wnn shine link da zaka shiga domin yin face verification sannan kayi minting na nfts din: https://reputation.anima.io/

Level 3: bazaka shiga level 3 ba dole sai kasamu 250 cred score within 30 days

Level 4: 1000 cred score within 30 days

Level 5: 5000 cred score within 30 days

Then bayani dangane da stake, duk stake da kayi na posting zai na baka damar samun phaver points wnda shikuma phaver points za'ama conversation dinsu to token nasu mai suna $social, duba wnn post din domin ganin yadda tsarin points din yake aiki a kowanne level duba wnn post din : https://t.me/cryptodige/2112

Bayan ka gama wnn dole saikayi connection na wallet dinka sannan idan kanada wasu nfts dinma zasu taimaka maka wajen wasun cred score da kuma points, zaka iya linking fiyw da wallet daya indai kana da nfts da suke support, wnn ne link da zakayi amfani dashi wajen linking wallet dinka da phaver account : https://connect.phaver.com/ sannan cred score da kuma points naka zai fara reading, makes sure kana shiga kullum.

Recently sunyi Binance web3 wallet sun bada damar minting nft nasu wamda zai na baka 500 points kullum idan kayi minting akam binance wallet dinka kuma kayi linking nata da phaver account naka duba post din anan : https://t.me/cryptodige/2251

Garabasa again !!!!

Daka kai level 2 phaver zasu baka damar minting lens handle for free sannan kayi linking da account dinka, agai zasu baka damar bude account a Wapcaster wanda saika biya $5 amma zasu baka free sannan dukansu idan ka dage zaka iya samun airdrops nasu.

All the best
πŸ‘3❀1πŸ”₯1
BUBBLE FARMERS GOBE NE ZA'A FARA CLAIMING 🎊🎊

https://bubble.imaginaryones.com
πŸ‘2
Privasea AI+Depin project sun samu goyon bayan #BinanceLabs da kuma Okx ventures etc.

Sunyi raising $10.4 millions a private and public round.

A yanzu haka sunada application nasu mai suna Imhuman wanda duk wanda yyi face verification akan application din sannan yyi minting nfts na verification din da yayi zasu basa 800 points a matsayinsa na early birds rewards.

A yanzu haka saura 4 days su rufe bada early birds reward, sannan fiyeda mutane 100k sunyi verification sannan sunyi minting nfts dama 10 days kawae suka bada.

Yadda Zakayi shine, kayi download na Imhuman application a Playstore, zasu bukaci kasa username da kuma Gmail then sai password, sai kuma wajen referral code zaka iya amfani da nawa : a7WGgZA

Note : password din da zakasa ka tabbatar ka riqesa domin dashine kawae zaka iya dawo da account dinka Idan ka sauke shi akan wayar bayan kayi backup a gmail naka.

Daganan zakayi deposit na Solana acikin app din 0.026 $3.6 then saikayi liveness check (face verification) then kayi minting nft na verification din da kayi, then sai ka qara testing wnn verification din, shikenan zasu baka 800 early birds points, sannan top 5k a leaderboard zasuyi whitelist nasu domin siyan nodes nasu.

That's all for now, Allah ya bamu sa'a