CRYPTO DIGEST 💰💲đŸ’Ē
6.57K subscribers
2.12K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
Idan kana farming Mon protocol kaje Kati wnn task din na linking immutable wallet

Gmail account naka kawae zakayi linking saikayi authorize that's all
👍2
$SOCIAL TGE soon 👀👀đŸĒ‚
TOM CLICKER ZAI FASHE A CIKIN WATAN JULY.

Har yanzu kana da damar yin Register

https://t.me/TomClicker_bot?start=6602969447
Daily Combo hamster
👏1
$Borpa Airdrop da mukayi participation a stakeland sunyi distribution wa eligible users

Unfortunately bansamu ba due to streak da nayi burning basu kaiba amma zasu dawo mun da streak nawa wadanda sukayi participation a yolo pool kuma idan basuyi winning ba za'ayi burning streak nasu.


Note: baka buqatar claiming kawai ka duba wallet nka sun tura ma

Yau sun tura 50% nanda sati daya zasu qara tura 25% then next week 25% that's all
👍3
⭕✨New Testnet : EthDA

👉 Add RPC

Network Name: EthDA Testnet
RPC URL: https://rpc-testnet.ethda.io
Chain ID: 2832 (0xb10)
Currency Symbol: ETH
Block Explorer URL: https://scan-testnet.ethda.io
Blob Scan URL: https://blobscan-testnet.ethda.io

⭕✨ Connect New Wallet :
https://bridge-testnet.ethda.io
âž–ī¸ Bridge ETH Sepolia

⭕✨ Go to :
https://ethda.io/blobtx

âž–ī¸ Connect New Wallet

âž–ī¸ Input Type Text

âž–ī¸ Add Photo

âž–ī¸ Transcode

âž–ī¸ Send Tx

âž–ī¸ Done

📖 Details : https://medium.com/crustnetwork/ethda-testnet-now-live-enhancing-data-availability-for-ethereum-l2s-0a1e1170448b
👍3
MONSTER SOL AIRDROP

Shima kamar Doky da Jinsol ne

Zakayi connecting da twitter sai mutum ya ringa task.

Har yanzu basu yi launching ba sabone.

https://t.me/monsosolbot?start=g5RgGBx
👍3
Welcome to Q3

Just be eligible and claim it đŸĒ‚đŸĒ‚đŸĒ‚
👍7
FYN FARMERS

Wanda ba suyi linking da AFFYN MARKET ba biyar ga wata za'a rufe. 👇👇

https://marketplace.affyn.com/
👍2
Linea sun kawo sabon $lxp campaign me suna Culture SZN

Wnn campaign din za'a dauki tsawon kwana 30 anayinsa wnda kullum za'ayi minting free nft guda 1, charges din minting baifi $0.03 ba nayi nayau nasamu 30 $lxp

Note: kowa zai iya participation amma bazaka samu LXP ba dole sai kana da proof of humanity POH

Link : https://app.layer3.xyz/campaigns/linea-culture-szn
👍4
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Danbaiwa acikin Basawan Notai ka ta6a kashe Johnny? Ko T-71 ballatana uwa uba Mask X?
MONSO AIRDROP 2024

Har yanzu ana kan Register kuma zasuyi launching a cikin wannan watan.

Kana bukatar Twitter, Telegram da kuma solana Wallet wadda zasu bada damar yin linking anan kusa.

Har yanzu ana kan tara $MONSO kafin ranar launching.

https://t.me/monsosolbot?start=g5RgGBx
đŸ“ŖDOP x  Bybit

➖DOP  Deposit: 2024-07-04 10:00 UTC
➖DOP  Listing: 2024-07-05 08:00 UTC

⏊ Even Link | Register New Account
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
❤4
đŸŗī¸W-Coin x Trust Wallet 😃 Pre-Listing Airdrop

20,000,000
$WCOIN & 2,000 exclusive NFTs await you!

Trust Wallet and W-Coin team up for W-community, to make an exciting airdropđŸĢ°

How to Participate:
1. Open W-Coin
2. Go to the ‘Tasks’ tab → ‘Trust Wallet’.
3. Complete all tasks.

Terms:
â€ĸ Only Trust Wallet users are eligible.
â€ĸ Wallet addresses will be cross-verified (using a different wallet will lead to disqualification).

Learn more
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
Forwarded from Success Trading Journals (Amfagge.apt $WONTON)
TALENT PROTOCOL SUN SANYA SABON TSARIN RABA AIRDROP DINSU.

IN KAYI PARTICIPATING ZAKA IYA DUBAWA 👇👇

https://summer.talentprotocol.com/
Wannan ba matsala bane.

Gwamatin Nijeriya fara karbar haraji da akafi sani da Value Added Tax (VAT) a hannun yan crypto. Kucoin sun sanar cewa aduk wani transaction da dan Nijeriya yayi, gwamnati zata fara amsar 7.5% na transaction fee da kasuwannin crypto suke chaja.

Misali, aduk lokachin da zamuyi transaction a kasuwar crypto (kamar Binance, Bitget, OKX, Kucoin da sauransu), kasuwannin suna chajinmu 0.1% na kudin, don haka ita kuma gwamnati zata chaji 7.5% na wanann 0.1% din. Gwari-gwari, kaine zaka sayi coin na $100 a kasuwar Kucoin, ita kasuwar Kucoin zata chajeka 0.1% na $100, wanda zai kama $0.1. Ita kuma gwamnati zata chajeka 7.5% na wannan $0.1 din, wanda zai kama $0.0075. Don haka aduk transaction na $100 da zakuyi, gwamnati da kasuwar crypto zasu chajeku $0.1076 kenan.

Saka wannan harajin da gwamnati tayi yar manuniyace dake numa cewa an samu matsaya tsakanin gwamnati da kasuwannin crypto. Hakan kuma na nufin kasuwannin crypto da suka chire P2P achikinsu kamar Binance, OKX, Kucoin da sauransu zasu dawo da tsarin na P2P achikinsu.

Saidai inda gizo yake sakar shine, ga dukkan alamu gwamnati mafitarta kawai take kallo, bata kallon mafitar yan crypto na kasarta, kamar yanda na ayyana wasu daga chikin manyan matsaloli da gwamnati ya kamata ta magancewa yan crypto a wata tattaunawa da nayi da gidan Radiyon Freedom Radio Nigeria. Lallai muna kira ga gwamnatin Nijeriya amadadin dukkan yan crypto dake Nijeriya baki daya cewa tayi duba tareda fito da wasu tsare-tsare da zasu magance mana qalubale da muke fuskanta, wanda wani lokachin suke kawowa yan kasarta asarar miliyoyin Daloli.

Zan saka link na tattaunawa da nayi da Freedom Radio a comment domin sakonmu da kuma kokenmu yaje ga gwamnati.

ÂŠī¸ Sunusi Danjuma Ali
❤4👍1