This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Danbaiwa acikin Basawan Notai ka ta6a kashe Johnny? Ko T-71 ballatana uwa uba Mask X?
MONSO AIRDROP 2024
Har yanzu ana kan Register kuma zasuyi launching a cikin wannan watan.
Kana bukatar Twitter, Telegram da kuma solana Wallet wadda zasu bada damar yin linking anan kusa.
Har yanzu ana kan tara $MONSO kafin ranar launching.
https://t.me/monsosolbot?start=g5RgGBx

Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
â¤4
20,000,000 $WCOIN & 2,000 exclusive NFTs await you!
Trust Wallet and W-Coin team up for W-community, to make an exciting airdrop
How to Participate:
1. Open W-Coin
2. Go to the âTasksâ tab â âTrust Walletâ.
3. Complete all tasks.
Terms:
âĸ Only Trust Wallet users are eligible.
âĸ Wallet addresses will be cross-verified (using a different wallet will lead to disqualification).
Learn more
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
Forwarded from Success Trading Journals (Amfagge.apt $WONTON)
TALENT PROTOCOL SUN SANYA SABON TSARIN RABA AIRDROP DINSU.
IN KAYI PARTICIPATING ZAKA IYA DUBAWA đđ
https://summer.talentprotocol.com/

Wannan ba matsala bane.
Gwamatin Nijeriya fara karbar haraji da akafi sani da Value Added Tax (VAT) a hannun yan crypto. Kucoin sun sanar cewa aduk wani transaction da dan Nijeriya yayi, gwamnati zata fara amsar 7.5% na transaction fee da kasuwannin crypto suke chaja.
Misali, aduk lokachin da zamuyi transaction a kasuwar crypto (kamar Binance, Bitget, OKX, Kucoin da sauransu), kasuwannin suna chajinmu 0.1% na kudin, don haka ita kuma gwamnati zata chaji 7.5% na wanann 0.1% din. Gwari-gwari, kaine zaka sayi coin na $100 a kasuwar Kucoin, ita kasuwar Kucoin zata chajeka 0.1% na $100, wanda zai kama $0.1. Ita kuma gwamnati zata chajeka 7.5% na wannan $0.1 din, wanda zai kama $0.0075. Don haka aduk transaction na $100 da zakuyi, gwamnati da kasuwar crypto zasu chajeku $0.1076 kenan.
Saka wannan harajin da gwamnati tayi yar manuniyace dake numa cewa an samu matsaya tsakanin gwamnati da kasuwannin crypto. Hakan kuma na nufin kasuwannin crypto da suka chire P2P achikinsu kamar Binance, OKX, Kucoin da sauransu zasu dawo da tsarin na P2P achikinsu.
Saidai inda gizo yake sakar shine, ga dukkan alamu gwamnati mafitarta kawai take kallo, bata kallon mafitar yan crypto na kasarta, kamar yanda na ayyana wasu daga chikin manyan matsaloli da gwamnati ya kamata ta magancewa yan crypto a wata tattaunawa da nayi da gidan Radiyon Freedom Radio Nigeria. Lallai muna kira ga gwamnatin Nijeriya amadadin dukkan yan crypto dake Nijeriya baki daya cewa tayi duba tareda fito da wasu tsare-tsare da zasu magance mana qalubale da muke fuskanta, wanda wani lokachin suke kawowa yan kasarta asarar miliyoyin Daloli.
Zan saka link na tattaunawa da nayi da Freedom Radio a comment domin sakonmu da kuma kokenmu yaje ga gwamnati.
ÂŠī¸ Sunusi Danjuma Ali

â¤4đ1
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
đ4
Gobe karfe 9am za'a fara trading na $Dop a kasuwar Bybit da Mexc.
Yanzu haka zaka iya transfer na $Dop dinka zuwa daya daga cikin kasuwannin. Nikam dai ina jira ko zanga sanarwar Bitget idan nagani chan zan tura nawa đ idan kuma basu sanar ba zan kaisa bybit in sha Allah.
Note : wadanda zasuyi deposit a bybit su kula ticker na token din achan shine $DOP1 zaku gansa da logo na Data ownership Protocol
Furthermore ynzu hka ana trading nasa a Uniswap a farashin da baifi $0.025 ba

CRYPTO DIGEST đ°đ˛đĒ
If you fade this maybe your village people cursed you (no my water inside đ) https://t.me/cexio_tap_bot?start=1716270247287375
Wadanda sukayi KYC na CEX.IO kuma sunyi linking da cexp account nasu, zasu iya duba cikin CEX.IO domin ganin balance nasu.
Wadanda basuyi kyc ba su dage suyi, may be da wnn hnyr zasuyi amfani wajen filtering sybil

đ1
https://t.me/major/start?startapp=6602969447
đHelp me to become best of the best in @Major and get some Stars!
15âī¸ invite bonus for you
50âī¸ if you are Premium Major

Telegram
Major
Welcome to @Major bot. Boost your rating by stars and completing tasks. Convert rating to $MAJOR token soon.
đ1
TOMATO TELEGRAM MINING
Shima a Telegram ake Mining dinsa kuma ya samu goyon bayan Bitget. Ba'a dade da fara shi ba yanzu ne mutum zai tara shi da yawa kafin su rage.
https://t.me/Tomarket_ai_bot/app?startapp=00001Pbg

đ2