CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.64K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
DOUBLEDOG UPDATE

A gobe ake sanya rai za'a ayi claiming DD wanda muka shiga Launchpad a HOTPAD

βœ…Za'a ayi claiming 75% akan BNB NETWORK.

βœ…Sauran 25% akan NEAR NETWORK

βœ…Kana bukatar Bnb na $1
βœ…Kana bukatar near Shima na $1

βœ…Ana hasashen farashin DD zai fara daga $0.015 zuwa 0.03 idan har ya fara da Market cap $167m ko $333m.

Allah ya sa muji alheri.
πŸ”₯8πŸ‘1
SUPRA CONNECT WALLET!!

βœ…Da Farko Ka Fara ADD Wannan Wallet Din Akan Mises/Kiwi Browser Extension DinkaπŸ‘‡

https://www.starkey.app/

βœ…Wallet Ce Ta SUPRA

Sannan Kuma Bayan Kayi Create Wallet Sai Ka Dauko Asalin LINK Din SUPRA Kayi Sign-in Sannan Kuma Kayi Connecting Wallet Din.

Ka Kowamar Da Kan Wayarka Zuwa Desktop Shine Zakaga Wajen Kusa Da Profile Dinka.

Ga Asalin LINK Na SUPRA Idan Baka Dashi??
https://supra.com/blastoff/tokens

#UmarBUmarπŸ™
CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
Photo
An fara connection na wallet a $DOGS, aje ayi connecting

Jar miya soonπŸ”₯πŸ”₯

Idan bakayi ba join now : https://t.me/dogshouse_bot/join?startapp=vnSdKTBhRMWRxc4NzZAt-A
Price On Dex Currently 0.32$ ⚑️⚑️

0x1A6B3A62391ECcaaa992ade44cd4AFe6bEC8CfF1 [ Contract ]
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
FYN FARMING AIRDROP UPDATE.

Saura Ζ™iris su bude Claiming amma sun sanya conditionπŸ‘‡πŸ‘‡

βœ…Dole sai kayi holding $FYN guda (50) kafin kayi claiming. $1

βœ…Zaka iya samun $FYN a kasuwar Uniswap amma da (Matic) zaka siya kaga kenan mafi karanci ka tanadi (Matic) na $1.5

Market: https://app.uniswap.org/swap

(Polygon)CA:- 0x3B56a704C01D650147ADE2b8cEE594066b3F9421
πŸ‘5
$Dogs sun raba 1k Dogs ga duk wanda yyi connection wallet nasa.

Idan bakayi connection ba ka dage kayi
πŸ‘1
πŸš€Our X Social Platform Deserves More ValueπŸš€

I just claimed 6,887 XCOIN! What about you?
Rate your profile and claim your free $XCOIN #NebX #airdrop now! πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
https://nebx.io/login?v=66580174
πŸ‘5πŸ”₯1
Damar samun Kyautar TON

Wani sabon Project sunga yacce PIXFI sukai wa yan baiwa Ζ™ila, Suna bayar da kyautar 0.065 TON ga duk sabon wanda ya join na project Ι—in.

Kana iya amfani da LINK dake a nan kasan rubutun nan ka shiga kaima ka amfana

https://t.me/IncubationRobot?start=08358783975

Sannan duk mutum idan ka nemo zasu yi reward Ι—inka.

Akwai wasu tasks idan ka kammala zasu ba eggs Wanda zaka iya swap nashi idan yakai 50

Allah ya bada nasara

Β©Musa Adamu
FINTOPIO
Kamfanine na Crypto na Ζ΄an Ζ™asar Dubai da suka samar da Wallet Ι—insu akan Telgram. Sun jima suna gina Project Ι—in nasu tun Q1 sannan sunyi raising Ι—in kuΙ—i har $10M. Zaku iya bincikawa a Crunchbase ko Cryptorank.

Sunan token Ι—insu Hold, a halin yanzu ana farming Ι—insa ne acikin Wallet Ι—insu dake kan Telegram, wallet ce kamar Trust Wallet da sauran su, amma gaskiya ita tazo da sabbin features masu burgewa sosai, tana Ι—auke ta Ι“angaren DEFI da CEFI. Wallet Ι—insu tana supporting na Networks masu yawan gaske.

https://fintop.io/RzZAjxmW

Ku shiga ku duba ta, zamu samu alkhairi In shaa Allahu.

βœ’οΈEngrAdam
πŸ‘7❀1
CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
Kuyi joining telegram group na CoinW Africa domin samun participation a giveaways ta wnn link din: https://t.me/coinwafricabot?start=AfCesYqav Note: Rewards din da zasu bada a wnn campaign din zan rabar dashine gaba daya a wnn channel din insha Allah
Kamar yadda na fada rewards din da aka samu zanyi rabar dashine anan group din, but unfortunately bamuyi pushing yadda yakamata ba shine dalilin dayasa mukazo na 7 with $5 rewards sun tura tun on 11th.

Dan haka zan qara $5 daga wajena personally making $10 in sha Allah.

Then sai mu rabawa mutane ton da ita koda 0.1 ton ne to 15 people.

Drop your address i will choose randomly within 24 hours πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
πŸ₯°5
UPDATE AKAN DOUBLEDOG CLAIMING

βœ…Kana bukatar ~$1 NEAR domin biyan gas Fee.

βœ…Kana bukatar ~$1 BNB Shima don biyan gas Fee

βœ…βœ… Awanni 72 suka bada domin Claiming.

Allah yasa kar su bamu KunyaπŸͺ™πŸͺ™
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
πŸ‘2
Probably nothing πŸ˜ŠπŸ˜€
πŸ”₯7
Assalamu alaikum warahmatullah

Gm, idan kanada Nomis score kaje kayi linking nasa da $Cats dinka zasuyi rewards naka da cats based on yawan score naka, then idan kaga dama zasu baka damar kayi boosting rewards naka yazama 2x na nomis idan ka biya 1 ton domin a tallafawa maguna πŸ˜‚ (magunan nan fa suna nema su fimu sararawa 😏) bana bada shawarar mutum yyi

All the best
πŸ‘4
$SOCIAL of Phaver is coming πŸ‘€

Stay tuned
πŸ‘3πŸ₯°1
Assalamu'alaikum warahamatullah

Sidra ₦405
Pi ₦680
USDT ₦1540

WHATSAPP πŸ‘‡πŸ‘‡

https://wa.me/message/GUYWSMOMUUYOF1
πŸ‘5