CRYPTO DIGEST ๐Ÿ’ฐ๐Ÿ’ฒ๐Ÿ’ช
6.64K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
Damar samun Kyautar TON

Wani sabon Project sunga yacce PIXFI sukai wa yan baiwa ฦ™ila, Suna bayar da kyautar 0.065 TON ga duk sabon wanda ya join na project ษ—in.

Kana iya amfani da LINK dake a nan kasan rubutun nan ka shiga kaima ka amfana

https://t.me/IncubationRobot?start=08358783975

Sannan duk mutum idan ka nemo zasu yi reward ษ—inka.

Akwai wasu tasks idan ka kammala zasu ba eggs Wanda zaka iya swap nashi idan yakai 50

Allah ya bada nasara

ยฉMusa Adamu
FINTOPIO
Kamfanine na Crypto na ฦดan ฦ™asar Dubai da suka samar da Wallet ษ—insu akan Telgram. Sun jima suna gina Project ษ—in nasu tun Q1 sannan sunyi raising ษ—in kuษ—i har $10M. Zaku iya bincikawa a Crunchbase ko Cryptorank.

Sunan token ษ—insu Hold, a halin yanzu ana farming ษ—insa ne acikin Wallet ษ—insu dake kan Telegram, wallet ce kamar Trust Wallet da sauran su, amma gaskiya ita tazo da sabbin features masu burgewa sosai, tana ษ—auke ta ษ“angaren DEFI da CEFI. Wallet ษ—insu tana supporting na Networks masu yawan gaske.

https://fintop.io/RzZAjxmW

Ku shiga ku duba ta, zamu samu alkhairi In shaa Allahu.

โœ’๏ธEngrAdam
๐Ÿ‘7โค1
CRYPTO DIGEST ๐Ÿ’ฐ๐Ÿ’ฒ๐Ÿ’ช
Kuyi joining telegram group na CoinW Africa domin samun participation a giveaways ta wnn link din: https://t.me/coinwafricabot?start=AfCesYqav Note: Rewards din da zasu bada a wnn campaign din zan rabar dashine gaba daya a wnn channel din insha Allah
Kamar yadda na fada rewards din da aka samu zanyi rabar dashine anan group din, but unfortunately bamuyi pushing yadda yakamata ba shine dalilin dayasa mukazo na 7 with $5 rewards sun tura tun on 11th.

Dan haka zan qara $5 daga wajena personally making $10 in sha Allah.

Then sai mu rabawa mutane ton da ita koda 0.1 ton ne to 15 people.

Drop your address i will choose randomly within 24 hours ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
๐Ÿฅฐ5
UPDATE AKAN DOUBLEDOG CLAIMING

โœ…Kana bukatar ~$1 NEAR domin biyan gas Fee.

โœ…Kana bukatar ~$1 BNB Shima don biyan gas Fee

โœ…โœ… Awanni 72 suka bada domin Claiming.

Allah yasa kar su bamu Kunya๐Ÿช™๐Ÿช™
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
๐Ÿ‘2
Probably nothing ๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜€
๐Ÿ”ฅ7
Assalamu alaikum warahmatullah

Gm, idan kanada Nomis score kaje kayi linking nasa da $Cats dinka zasuyi rewards naka da cats based on yawan score naka, then idan kaga dama zasu baka damar kayi boosting rewards naka yazama 2x na nomis idan ka biya 1 ton domin a tallafawa maguna ๐Ÿ˜‚ (magunan nan fa suna nema su fimu sararawa ๐Ÿ˜) bana bada shawarar mutum yyi

All the best
๐Ÿ‘4
$SOCIAL of Phaver is coming ๐Ÿ‘€

Stay tuned
๐Ÿ‘3๐Ÿฅฐ1
Assalamu'alaikum warahamatullah

Sidra โ‚ฆ405
Pi โ‚ฆ680
USDT โ‚ฆ1540

WHATSAPP ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

https://wa.me/message/GUYWSMOMUUYOF1
๐Ÿ‘5
Phaver sunyi season 1 snapshot jiya, zuwa gobe zaku iya duba eligibility dinku ta wnn link din: phairdrop.com sannan sun ware 30m $social zasu rabar b4 tge ta hnyar yin posting kullum acikin application nasu.

Note: Har yanzu basu fadi ranar TGE ba
๐Ÿ‘1๐Ÿฅฐ1
Wai inji $Venom sunce ranar 31st July zasuyi rewarding tesnet users ๐Ÿ˜‚

Amma ba tokens zasu basu ba directly, cases zasu bayar wnda a case dinnan zaka iya samun nfts ko venom tokens ko kuma wani rewards din daga partners nasu ๐Ÿคฃ

Believe me $Venom will never cook, za'a samu na fearless ne kawae, idan kuma suka hadaka da unknown nfts saide ka kallesa amma babu me siya ๐Ÿคฃ

But looking forward to it, All the best
๐Ÿ‘5โค2๐Ÿ˜2
Masu farming Monprotocol aje ayi linking :
1. Immutable wallet
2. Immutable passport
3. Discord
4. Steam account

Ni da nayi linking steam account nawa bai hau ba yet kusan 3 days knn.

Note: Don't ask me when rewards distribution ๐Ÿ˜Ž
๐Ÿ‘2
A taฦ™aice ga wasu daga cikin dalilan da suka saka muke kyautata zaton Catizen zasu yi abinda ya dace wajen Airdrop ga community ษ—insu. ๐Ÿ˜ผ๐Ÿ’Ž

- Top Tier VCs investment.

โ€ข Pantera Capital: Daga cikin dalilan da Pantera Capital suka gabatar na yin investing a TON Blockchain sai da sunan Catizen yazo farko kafin Notcoin.

โ€ข Binance Labs: Publisher behind Catizen (Pluto) ya kasance project na farko akan TON Blockchain da Binance Labs suka fara Investing.

โ€ข The Open Platform (TOP): The Open Platform VC ne kamar Binance Labs, sai dai su sun mayar da hankali ne wajen supporting projects akan TON Blockchain.

Wane ne CEO din su? Andrew Rogozov, bayan kasancewarsa CEO na The Open Platform shine founder na Telegram wallet, uwa uba yana daga cikin founding team na The Open Network (TON) Blockchain. Kamfanin sa na TOP ya shahara wajen venturing project masu tasowa akan ฮคฮŸฮ Blockchain.

Projects da dama akan TON Blockchain sun iya cimma haka ne da taimakawar TOP.

Daga cikin projects din da kamfanin sukayi co-building akwai: Notcoin, TonKeeper, Getgems, Community, Tonstater, STON.Fi da sauransu

โ€ข TON: Ba sai nayi dogon bayani akan TON Blockchain ba, dan tun a satin farko suka sanar da ษ—insu partnership haษ—e da sauran VCs irinsu; Web3 Ventures, Mask Network, Y2Z, SecondLive, EMURGO Ventures, Moon Capital, and Initiate Capital.

โ€ข a16z Capital: Robin Guo (investing in need culture a16z) partner in a16z games, shi kuma aikinsa yana ษ“angaren mayar da hankali wajen investing a web2 and web3 studio, games, AI da sauransu.

Yayi rubutu game da TON Gaming projects inda yayi misali da Catizen kuma ya yabe su ta ษ“angarori da dama kafin sanar da Investment ษ—insu a project ษ—in.

Yanzu mu manta ma da maganar VCs da Partners munsan zasuyi duk mai yiyuwa wajen ganin project ษ—in yayi nasara kuma sun biya community haฦ™ฦ™in su.

โ€ข Catizen sune project na farko da suka fara nuna support ga Notcoin ta burning wani amount daga cikin supply dinsa, sannan kuma sun sanar zasu cigaba da supporting Notcoin! ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ˜ผ

โ€ข Sasha Plotvinov, CEO na Notcoin yayi magana akan Catizen inda ya yabawa kyakkyawan tsarin kasuwanci, and a strategically valuable idan aka kwatanta da saura tap-to-earn games irin Tap-swap, Hamster da sauransu. ๐Ÿ˜ผ๐Ÿคธ๐Ÿฝ

โ€ข A cikin 26M players na Catizen, 1.5M On-chain players, waษ—annan 1.5M players din sun ฦ™ona 90,000 $TON wajen interacting da Catizen smart contract, approximately $630,000, wanda a kuษ—in gida Nigeria ya haura Naira Biliyan ษ—aya (N1B). ๐Ÿ™€๐Ÿ’ฐ

โ€ข 1.5M on-chain Players na Catizen sunyi on-chain interaction da Catizen smart contracts sama da 20M. Kuna tunanin TON Blockchain zasu bar wannan duk ya tafi a banza! ๐Ÿ˜ฝ๐Ÿณ

โ€ข Akwai gasar da TON Blockchain suke sakawa a ฦ™arฦ™ashin TON Open League da suke rewarding projects masu Unique Active Wallets (UAW), Season 5 kenan a jere Catizen suna zuwa na 1. ๐Ÿ˜ผ๐Ÿ”ฅ

โ€ข Abinda yafi burge Ni da project ษ—in Catizen tun a farko sunzo da tsarina deposit, saษ“anin yanda wasu projects ษ—in suke sai tafiya tayi nisa ace ka saka kuษ—i a ninka maka point dinka ko wani abu makamancin haka. ๐Ÿ™€๐Ÿ‘๐Ÿฝ

โ€ข Recently mun ga yanda Pixelverse sukayi disappointing community ษ—insu wanda hakan ya janyowa TON Blockchain zagi. Tabbas zasuyi iya ฦ™oฦ™arin sun wajen ganin sun wanke kansu daga maganar community, ba zasu bari irin haka ya faru a airdrop din Catizen ba. ๐Ÿ˜บ๐Ÿ‘Œ๐Ÿฝ

โ€ข Ragowar Top tier exchanges ko kaษ—an ba abin dubawa ba ne, dan Already suna da partnership da OKX, OKX web3 wallet da kuma Bitget, Kucoin daman sun daษ—e idon su yana kan Catizen. ๐Ÿ˜ผ๐Ÿ’ฑ

โ€ข Binance Lab da Binance Research ษ“angarori ne daban-daban na Binance exchange. Already munyi magana akan Binance Lab Investment. ๐Ÿ˜ป๐Ÿฅผ

Idan ban manta ba a watan da ya gabata ne Binance Research sukayi publisher report na binciken da sukayi akan TOP gaming projects inda Catizen yazo biyu a jerin gwanon. ๐Ÿ˜บโœจ

Tabbas shiga Binance ba wani abu bane mai wahala a gare su. Viktor kwanaki ya sanar Catizen zasuyi Launch pool kuma muna kuna kyautata zaton zai shiga Binance launch pool nan kusa, duk da munsan cewar Viktor ฦ™arya tafi yawa a cikin maganganun sa.
๐Ÿ‘5
I'm highly optimistic that Catizen will be listed on Binance in this Month! ๐Ÿ™€๐Ÿพ

Muna roฦ™on Allah yasa mu amfana da Catizen sama da yanda muka amfana da Notcoin.

Anwar Saqeeb
๐Ÿ‘7
Phaver $SOCIAL checker is live

Check your eligibility and allocation here: phairdrop.com
Don't interact , has been hacked
๐Ÿ‘1
$SMOKE Airdrop na Solana Blockchain

๐Ÿ‘‹ An fara $SMOKE airdrop ranar 21 July, za'a kammala 5th August (kwanaki 15). $SMOKE meme token akan Solana blockchain, zasu rabawa duk wanda yayi airdrop din 3000 $SMOKE.

Yanda Akeyin $SMOKE Airdrop

๐Ÿ’ง Ku taba link dazan saka a comment, zai mayar daku tele.gram.

๐Ÿ’ง Saiku taba Start. Zasu baku wasu figures/numbers, saiku rubuta numbers din ku tura musu.

๐Ÿ’ง Zaku taba wajen Submit details.

๐Ÿ’ง Zaku shiga tele.gram channel dinsu. Sannan ku taba Done.

๐Ÿ’ง Zakuyi following dinsu akan twitter. Saiku rubuta musu twitter handle dinku.

๐Ÿ’ง Sai ku tura Solana wallet address dinku. Ku tabbatar kunyi amfani da address Solflare ko Phantom wallet. Idan baku da ita ku dauko ta a playstore ko Appstore.

Shikenan! Kun kammala. Sannan zaku iya gayyatar mutane domin samun 500 $SMOKE duk mutum daya da kuka gayyata.

https://t.me/smokesolbot?start=6602969447

โœ’๏ธOga Sunusi Danjuma Ali
๐Ÿ‘4