CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.57K subscribers
2.12K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
I won't promise you anything, zanyi ne kawae dan naga daya dga cikin manyan Ton influencers yyi wato DamX.

Kusan tsarinsu daya da $dogs amma suna da banbanci, sannan akwae wata mgna da sukayi cewar 'Time is precious, we won't take your time' alamun baxasu jima ba.

An kirkire sabe sbda cikar telegram 1 billion monthly users $B

If you like join here : https://t.me/b_usersbot/join?startapp=ref-uNz7zD8B5SbRwbBjWCxTrD
πŸ‘4
Monprotocol farming update

Aje ayi solving Captcha da kuma reconnect na wallet, may be sun kusa distribution na rewards din
πŸ‘5
πŸ˜‡πŸ˜‡ $DOGS Listing On 20th Aug
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
πŸ‘1
Telegram New Features

A yau Telegram yke cika shekara 11 da fara qaddamar wa, hakan yasa suka samar da wasu sababbin features din domin qara inganta manhajar tasu da kuma farantawa users nasu rai.

Wadannan sune muhimman features da aka samar wa telegram users yau dinnan

1. ⭐️Stars Reaction : Tsarine da yke bada damar yiwa wani content creator react da Telegram stars a post nasa, idan kayi masa react da star idan kna da ita hakan na nufin ka basa kyautar wnn star din (kamar dai yadda ake reaction da ❀️, πŸ‘πŸ‘ŽπŸ˜‚πŸ˜­) , kamar dai yadda kuka sani da kudi ake siyan wnn star din dan haka wnn star din zata je masa directly sannan idan yaga dama zai iya conversation nata $ton ❀️

2. ⭐️Stars subscription : Masu channels yanzu zasu iya generating link wanda kafin kayi joining wnn channels din dole sai kayi subscription da star. Wnn zai taimaka wa masu signal group da akeyin subscription duk wata kaga baka buqatar ka turawa mutum address ko account number domin yin subscription kawai zai amfani da telegram stars ne. Sannan wnn subscription dib zaka za6a ne ko na wata nawa zakayi da wnn lokacin yyi saide ka qarayin wani πŸ˜‚.

3. Paid Media for bots : Ita kuma wnn feature yadda take aiki shine, zaka iya tura hoto ko videos cikin channel amma mutum bazai iya budewa ba dole sai ya biya stars, adadin yad ka saita sannan zai budewa users din.

4. Super channels : Ita kuma wnn feature yadda take aiki shine yanzu zaka iyayin posting acikin channel naka da dukkanin profile naka kawae kana buqatar kayi switching ne, misali kana da channels guda uku to zaka iya posting da sunan daya daga cikin wnn channels din naka a matsayin profile naka, kamar dai yadda akeyi idan zaka hau live za'ace ka za6a da profile naka zaka hau ko kuma da sunan daya daga cikin channels naka.

Wadannan features din gaba daya zasuyi favoring content creators ne, domin hakan ya qara basu dama wajen fadada hanyoyin samunsu, a yanzu nidai gaskiya bansan wani web2 platform ba da yake biyan creators sosai kmar Telegram ba.

A cikin wadannan features din wacce tafi birgeka? Sa mana a comment section πŸ‘‡
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
πŸ‘4🀩1
This media is not supported in the widget
VIEW IN TELEGRAM
πŸ‘9
😱😱 Grass Snapshot Taken
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
πŸ‘1
πŸ“· Sahara Waitlist

πŸ–₯Register: https://saharalabs.ai/

βž–Submit Data
βž–Done
CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
I won't promise you anything, zanyi ne kawae dan naga daya dga cikin manyan Ton influencers yyi wato DamX. Kusan tsarinsu daya da $dogs amma suna da banbanci, sannan akwae wata mgna da sukayi cewar 'Time is precious, we won't take your time' alamun baxasu…
Naga mutane da yawa basu fahimci wnn count down din ba har wasu na tunanin listing za'ayi, to ba hka bane.

Shi yadda tsarin wnn yke shine a yanzu Telegram monthly active users sunkai 954 millions sannan ana saka rai zasu kai 1 billion active users nan bada jimawa ba, to daganan har zuwa akai 1 billion MAU dole ne akyi maintaining points nka ma'ana sukaika wnn lkcin kafin points countdown naka ya qare, sbda duk bayan seconds zakaga yke raguwa sannan kuma akwai estimate na ranar da ake tunanin nka zai qare, idan knada points din da yawa zakaga ranakun nka nada yawa idan kuma baka dashi sosai shima xakaga ranakum naka kadan.

To fa dolene kyi surviving kafin lkcin, idan lokcin yyi countdown nka bai qare ba ragowar points din shine abunda zasu baka na $B points idan kuma points nka ya qare kafin ayi reaching 1 billion mau shikenan zasuyi deleting profile nka ne saide ka bude wani. Shiyasa zaka gani a maimakon Wall Of Fame su kuma Wall Of Survive garesu πŸ˜‚

Allah yasa muyi surviving, a ynxu hka sun saja wasu qarin hanyoyin da zakyi task domin qara yawan $B points nka duk dai don kasamu qarin kwanakin surviving, ko kuma kyi inviting na mutane.

Idan bkyi joining ba : https://t.me/b_usersbot/join?startapp=ref-uNz7zD8B5SbRwbBjWCxTrD

#Allthebest
πŸ‘2
⚠️⚠️ SANARWAR ⚠️⚠️

KA TABBATAR KA CIRE KUDINKA DAGA OKX EXCHANGE KAFIN GOBE, DOMIN GOBE ZASU DENA AIKI A NIGERIA. ZASU IYA FREEZING ACCOUNT NAKA IDAN BAKA CIRE BA.

FAKA-FAKA
πŸ‘2
Forwarded from Success Trading Journals (Amfagge.apt)
β€’ $DOGS Total Supply 550B

β€’ 73% For Telegram Users
😁2
πŸ”₯ SECOND Burn is Live! πŸ”₯
The new feature is officially in action starting today. If you haven't logged into the Time Farm app for over 7 days, a portion of your SECOND tokens will be burned and redistributed to our active users.

A reminder of how it’s happening:

β€’ Day 1: 10k seconds burned
β€’ Day 2: 20k seconds burned
β€’ Day 3: 40k seconds burned

And so on, doubling daily!

πŸ‘Ύ CHEAT CODE: If you’ve got Farmer’s Assistant, your tokens are safe from the burn. Get it in the app’s Earn section.
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
πŸ‘2
Phaver additional Airdrop πŸͺ‚πŸͺ‚πŸͺ‚


Phaver zasu raba kyautar $social token guda 30M qari akan S1 airdrop din da zasu baka.

To qualify :
1. Ka shiga cikin Phaver app sai kayi searching account na Phaver sai kayi comment da 'cyber' a qarqashin post din dake jikin screenshot da nasa. FCFS ne idan kazama eligible zaka samu qarin 10% na Airdrop da suka baka.

2. On 17th zasu bada damar minting social summer nfts ta wnn link din ga wadanda suka zama qualified : https://socialsummer.xyz/project/201863462964

3. Idan kayi voting phaver a cyber connect hackhaton da sukayi a 2023 kuma sun baka nft na W3ST a Phaver connected wallet dinka zaka samu qarin 15% na Airdrop naka.

4. Idan kayi staking $cyber token guda 25+ daga nan zuwa $social tge zaka samu qarin 20% na Airdrop dinka.

#Allthebest
πŸ‘3
πŸš€ $DOGS Listing on CoinW
πŸ—“οΈ *August 20, 2024, 12:00 UTC*

πŸ”₯ Join the bounty & win from 5,000 USDT! πŸ”₯

- Deposit: Aug 20, 7:00 UTC
- Trading: Aug 20, 12:00 UTC
- Withdraw: Aug 21, 7:00 UTC

To register : https://www.coinw.com/frontweb/invitePublicity?r=2789261&language=en_US

πŸ”— https://coinw.zendesk.com/hc/en-us/articles/36401717920409-DOGS-will-be-initially-listed-on-CoinW-Exchange-on-8-20-2024-12-00-UTC-Join-the-DOGS-bounty-program-and-share-a-5-000-USDT-reward
πŸ‘3
OVERPROTOCOL UPDATE ⭐️⭐️⭐️
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
πŸ‘2
FMC PAY EXCHENGE

Yau ma na kara cire $17.295 a FMC PAY FREE

Tun 2021 muke cire $$ a wannan EXCHENGE me albarka kuma kyauta.

A yanzu ma suna biya amma kana bukatar ka gayyato mutane 10 zuwa sama shine zaka samu damar cirewa koda baza ka gayyaci mutane ba kayi Register bayan kayi KYC zasu baka kyautar Token dinsu FMC guda 2500 wanda darajarsa take $1.6 kenan in ka gayyato mutane goma kana da $16 kuma minimum withdrawal shine $10 zasu Ι—auki $2 widthrawal fee. Kunga mutum ya tsira da $14πŸ˜….

Amma fa duka wannan sai kayi KYC wanda kuma bashi da wata wahala ga wanda ya shirya kuma zaka iya samun sama da haka ma.

Wata dabarar kuma ko $5 ka samu zaka iya deposit na $10 sai ka cire $13.

GA MASU RA'AYI KODA BAZA KAYI REFERRAL BA KAYI REGISTER KA AJIYE WANNAN TOKEN FMC DOMIN MAY BE WATARANA YA ZAMA BABBAN TOKEN idan mukayi duba da yadda ita wannan EXCHENGE duk irin yadda manyan exchanges suka ringa rufewa wasu suna gudawa amma har yanzu ita tana nan. Kuma suna biya.

https://fmcpay.com/auth/register?ref=277605348

Referral code :277605348
❀2
$DOGS Claim Now Open
πŸ‘4
MULTIVERSE SUNZO DA TSARIN REFERRAL DA ZASU RABA 0.4 USDT DA KUMA 2 MULTI TOKEN.

ZASU RUFE WANNAN a 30 ga watan September


https://t.me/+QgoeD_dFvws4OTFl
πŸ‘2
DOGS CLAIMING UPDATE

An saka Bitget yanzunan kar mu manta ba'a bukatar MEMO/TAG a Bitget
πŸ‘1