Catizen Games Center ๐ฎ ๐ฎ ๐ฎ
Kamar yadda catizen sukayi bayanin cewa zasu samar da game center wajenda zakazo ka samu damar playing games daban-daban ba iyaka catizen ba, a jiya sun qaddamar da wnn center din bayan da suka tafi maintenance na kusan 10hrs.
Kamar yadda suka sanar cewa jim kadan bayan qaddamar da center din zasuyi Airdrop nasu na $cati da muka dade muna jira, sannan kuma kai ma kana da damar exploring wnn game center din domin playing games din da suka saka aciki : https://t.me/catizenbot/gamecenter?startapp=p_299205
Duk wanda kayi invite zuwa games center zaka samu 10% rebates daga wajen sa
For now games shida ne sannan dukansu suna beta stage ne, zaka iya bada feedback ko kuma reporting bugs ta wnn goggle form din domin samun 300 fishcoin : https://forms.gle/hapoM9XdRTf4bDBZ9
Play for airdrop, heal the world ๐ช๐ช๐ช

Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
๐5
Ina tunanin wadanda sukayi choosing suyi claiming a decentralized exchange Ton space or Tonkeeper sunfi kowa choosing best option saboda za'a fara claiming tun karfe 9 na safe ne kaga knn a qalla zaka samu damar claiming kafun ayi listing.
Sannan zaka samu damar kaisa duk wata centralized exchange of your choice bayan ka duba price na ko ina.
Anyways munawa kowa fatan alkhairi

๐4
CRYPTO DIGEST ๐ฐ๐ฒ๐ช
Ina tunanin wadanda sukayi choosing suyi claiming a decentralized exchange Ton space or Tonkeeper sunfi kowa choosing best option saboda za'a fara claiming tun karfe 9 na safe ne kaga knn a qalla zaka samu damar claiming kafun ayi listing. Sannan zaka samuโฆ
Further more may be nan gaba ayi rewarding na wallet da sukayi claiming dogs onchain domin wasu petty airdrops din.
But not necessary
But not necessary
๐2
Ton Society OG badge
Jiya suka bude then suka kulle within minutes but today sun qara budewa zuwa 29th August.
Garzaya kaima domin samun Ton Society Og badge for free.
https://society.ton.org/ton-society-og-badge
Steps yana jikin hotunan danasa.
Zaka samu benefits sosai ta sanadiyyar wnn badge din a ton ecosystem anan gaba don haka hanzarta ka mallaki naka with zero fee.
Note: dole saikayi connection VPN

Breaking news ๐ ๐ฅ ๐
Bitget Exchange sun fara distribution $dogs๐ถ wa users nasu da sukayi choosing.
Bitget Exchange sun fara distribution $dogs
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
๐3
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
๐2
CRYPTO DIGEST ๐ฐ๐ฒ๐ช
Masu Binance suma karnukan su sun fara sauka da qarin 15k $dogs wa kowani user Congratulations
Qarin ya danganta wasu 10k wasu 15k da kuna 20k.
Congratulations everyone
Congratulations everyone
๐4๐ฅ2
OVER PROTOCOL SYBIL FORM ๐ฅ
๐ฅOver sunsaki form da zaidauki tsawon 24h GA wadanda basu tsallake Sybil detection ba sucike
๐ฅIdan kasan Ka tsallake Sybil detection din flipster to wannan formo BA naka bane KO na hashkey dukda BA kowa sukayiwa approve BA a na hashkey
Tambayoyin basuda wahala
GA form
https://forms.gle/THjEEbQQ9mwD372S9
1๐ฅ-Zaka samusu email naka da kayi register na over
2๐ฅ- Zaka Basu amsar Ka samu Sybil din flipster amsarka (no )
3๐ฅ-shima amsarka (no )
Saikasauka kasa kayi Next
๐ฅZaka gayamusu date da kasauke over wallet kasoma register kenan dashi kasoma karbar point hanyar da zaka gane kaje cikin email naka kayi search din OTP na farko da suka soma turama na over wallet Allah kwaceku anan gaskiya
๐ฅZaka zabi over point nawa Ka Tara daga July zuwa February da aka tsaida claiming
๐ฅZaka gayamusu saunawa kayi daily claim na over OBT#2 Wanda aka soma a march masu running node kenan
๐ฅZaka gayamusu idan kayi obt tesnet wanda akayi a computer amsarka anan No ne
๐ฅShima na gaba da zasu tambayeka amsarka no ne Amman idan a tsakanin na farko da na 2 kayi running validator dole kazabi yes din
๐ฅZaka yi musu bayanin da yasa bakayi Sybil BA KO ya sa bakasamu wucewa BA cikin haruffa kasa da 100 Kada ya haura
๐ฅZaka fada musu me zakayi da over in kakarba bayan mainnet
Allah bamu saa
ยฉ๏ธ To the original owner

Google Docs
Google Form for Sybil Detection Redemption
We are offering an opportunity for "consistent and dedicated participants" who were unable to complete both Sybil Detection processes.
Please be aware that completing this Google Form does not guarantee airdrop eligibility. Eligibility will be determinedโฆ

๐4๐1