CRYPTO DIGEST π°π²πͺ
ABUBUWAN DA YAKAMATA KASANI DANGANE DA WAVEWORLD πβοΈπ§
π Diverse Products :
Wave projects ba wai ya tsaya bane a iyaka wallet services, ya hadar Defi, Ai-enhanced trading tools, GameFi akan Sui blockchain da kuma Move programming language, sannan ya hadar da wasu social application din.
Wave ba wai a iyaka Telegram yake ba no, akwae su a Line, X, and Discord.
π Yi duba zuwa wanna ma'aunin (metrics):
π§ Sunada onchain users akalla 3.5 Millon
π§ Onchain transaction fiyeda 250 million
π§ Ya ta6a samun fiyeda onchain users 1.2 million a rana daya, wanda shine mafi kololuwa
π§ Fiye da 300k active users a kullum, wanda hakan yasa yakasance daga cikin top 10 a gaba daya blockchain da ake dasu masu qarfin daily active users a kullum
π§ Akan samu daily transactions akalla 500k a kullum.
π Investors :
Wave sun samu funding daga manyan investors kamar irinsu Kucoinlabs, Sui foundation, Web3 port ventures and Comma3 ventures.
π Wave Trading, Ai-integrated trading bot:
Daya daga cikin fitaccen product na wave shine Wave trading, meme token trading platform ne da yake bawa user suyi trading akan social platform na Sui blockchain Dexs ba tare da sun bude wani separate dApp ba.
Wave trading sunada akalla 150k users, sannan sunada over $30 million trading volume.
π Patners:
Bayan goyon bayan Sui foundation da Wave suka samu sunyi partnership sosai da projects da dama akan Sui ecosystem wanda sun hada da : Navi, Cetus, Scallop, Lumoz, Goplus, BlockVision, GetBlock, Tradeport, Ambrus Studio, and Lucky Kat Studios.
π§ @LumozOrg β Modular Compute Layer & RaaS for ZK & AI.
π§ @GoPlusSecurity β Security enhancements
π§ @CetusProtocol β Integrated liquidity for seamless trading
π§ @Navi_Protocol β Advanced DeFi strategies
π Token Generation Event (TGE) :
Wave zasuyi TGE nasu acikin wannan watan na February 2025, yanzu kawae sanarwar exact date muke jira daga wave team.
Join the revolution and shape the future with me here : https://app.waveonsui.com?startapp=3028264

Waveonsui
Wave - Top AI-Enhanced Trading Platform
The fastest, simplest, and most secure platform to trade any token on any DEXs on Sui, Aptos and Movement.
π3
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Yadda zaka siya monad tesnet tokens da sepolia eth
Orbiter tesnet bridge: https://testnet.orbiter.finance/en?src_chain=11155111&tgt_chain=10143&src_token=ETH
Uniswap: https://app.uniswap.org/swap
monad eth CA: 0x836047a99e11F376522B447bffb6e3495Dd0637c

π₯Simple guide on @GoKiteAI Incentivized Testnet v1 Aero
βNo Funding
β AI-driven layer-1 blockchain on @avax
π―FREE
πSteps
πhttps://testnet.gokite.ai/?r=txRMsrdC
β Connect wallet
β Link socials
β Complete social task
β Chat with all 3 AIs
πͺEarn points
Β©οΈ Cryptotelgu
βNo Funding
β AI-driven layer-1 blockchain on @avax
π―FREE
πSteps
πhttps://testnet.gokite.ai/?r=txRMsrdC
β Connect wallet
β Link socials
β Complete social task
β Chat with all 3 AIs
πͺEarn points
Β©οΈ Cryptotelgu
π3
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Simple way da zakana samun 0.01 Monad Testnet kullum.
π§ Yi joining wannan discord server din: discord.gg/pumpbtc
π§Complete this galxe quest, is very simple kawae task ne a Twitter : https://app.galxe.com/quest/PumpBTC/GCytctpLrH
Bayan ka gama saeka kalli wnn video na yadda aje claiming faucet din πππ

β€4π2
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
https://wikifxes.onelink.me/VBRr/rdbn3ls0
Ban sani ba ko kuna da labarin wannan website din mai suna βWikiFxβ, wanda suke da tsarin demo da zaka iya shiga ka koyi trading ba tare da ka saka kudinka ba!
Amma fa kudin basa fita koda kayi trading ka samu riba. Kawai dama ana koyan trading dinne. Zasu baka dama kayi amfani da broker wacce zaka shiga kasuwa domin ka gwada trade.
Free ne. Ba kudi ake sakawa ba, dan haka karka saka ko sisinka. Ga link zaku iya download apk dinsu domin kuga yadda tsarin nasu yake.

Ku kalli video din domin ganin yadda tsarin application din nasu yake. Baβayin trading a wannan website din ko wani investment. Kawai ana gwajin trading da sauran news da ake samu ne a ciki.

π1
Kafin ka zama eligible a $pain airdrop na stakeland dole sai kana rikeda atleast 1$pain kafin snapshot, saura baifi 28hrs ba ayi snapshot.
Ka dage kasa 1 $pain a solana wallet dinka da kayi connecting a stakeland, a yanzu darajar pain 1 takai $6
Pain CA: 1Qf8gESP4i6CFNWerUSDdLKJ9U1LpqTYvjJ2MM4pain
Sannan zaka samesa a mexc ko Gate.io exchange
All the best

π4
Hey check my post on Twitter about $wav compared to others projects
Don't forget to like and retweet
https://x.com/Alameen_eth/status/1895364514423734388?t=FVmslrhbITitRV5RAeiG9Q&s=19

Result na @stakeland ya fito, wadanda suka zama qualified anyi burning streak nasu wadanda basu zama qualified ba andawo musu da streak nasu
Directly suka tura rewards din solana wallet da akayi submit tun farko, nima nasamu 1.2 $pain worth $7 it's not much but honest work π€

π₯1
CRYPTO DIGEST π°π²πͺ
BΒ² NETWORK Beta Tesnet Yi joining t wnn link din : https://task.bsquared.network/leaderboard/?code=OMvx4Wd Full guide na Yadda Zakayi participation daga farko har karshe: https://twitter.com/Alameen_eth/status/1752201906263306340?t=A9u0xc5YnzzEK7afAj9yyg&s=19
Munyi wannan tesnet din mun fara sa tun last an kammala, yanzu sun qaro social task sai aje ayi
Guide π
https://x.com/Alameen_eth/status/1895860254858264780?t=WjVRasTVQRYNFcAgEfHe7g&s=19

Moonberg Megadrop waitlist
Moonberg Ai sun kawo waitlist na Trading platform nasu dan haka kuyi joining domin samun Airdrop
Waitlist : https://moonberg.ai/ref/8ujpewiasB
Kayi sign up da Gmail ko Twitter
Note : Access code daban referral code daban, access code za'a bawa mutum 1000 kawae nanda kwana goma da zasu sanu access da trading platform nasu, dan haka idan an tambaye ka access code kayi skipping for now.

Sui yana qara samun qarb6uwa, ana saran za'a qaddamar da sui ETFs kwanan nan, idan hakan ta faru mezai faru da waves namu na gargajiya?
Karanta cikakken bayanin da nayi a Twitter akan hkn : https://x.com/Alameen_eth/status/1898406961697132977?t=yqpOiTFTQxRRKfcna5JyWw&s=19

π₯°2