CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.64K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
MEXC #DEXPlus

Yau mexc sukayi launching sabon features acikin app nasu mai suna #DEXPlus

Shi dae wannan sabon feature zai baka damar trading na solana memes coin cikin sauki ba tare da ka shiga dexscreener ko pump dot fun ba.

Shidae wannan #DEXPlus din ynada real data na tokens da ake launching a pumpdotfun dexscreener da sauran platforms. For now yna supporting na iyaka solana ne.

Sannan zaka iya tracking smart money traders acikin #DEXPlus, sannan zaka iya trading da limit orders ko market order cikin sauki da sauri.

Domin joining kayi updating mexc application naka sannan kabi ta wnn link din kayi joining : https://www.greentreeone.com/dex-rewards?id=1&inviteCode=1Li38

Bonus : Idan kayi deposit na $100 sannan kyi trading koda sau 1 ne zaka samu $20 futures bonus not spot

Idan bka ta6a bude mexc ba yi joining ta affiliate link nawa : https://promote.mexc.co/a/qrv5d63Y

All the best
Wannan shine link na T3RN V2 tesnet.

https://unlock3d.t3rn.io/

Note : Basuyi announcing officially ba

Dyor
An fara duba allocation and eligibility na $wav token na wave wallet


If you are not eligible submit an appeal here : https://forms.gle/UNswv58rY2sNsUv3A
πŸ‘1
Idan kana monad tesnet kaje kayi dropping address nka a kasan wnn post din sa sukayi kafin 24hrs ta cika domin samun Soulbound Nfts da zasu raba

Link na post din: https://x.com/monad_xyz/status/1905003274802995328
πŸ‘2
Ranar 31st ga watan March kafin listing wadanda suka zama eligible a $wav airdrop zasuyi receiving 20% na abunda suka samu a kucoin exchange nasu, idan kayi kyc na kucoin nka knn.

Idan kucoin nka batada kyc zakaga ga 20% nka akan dashboard nka dake jan telegram mini app nasu ko kuma website nasu domin onchain claim.

Wadanda sukayi participation a Presale nasu suma za'a basu damar claiming 20% na abinda suka siya.

Wannan shine Allah yasa mudace
πŸ‘3
Kucoin sun turawa kowa $wav nasa, za'a fara trading nasa qarfe 11 daede.

Wadanda zasuyi onchain claim kuma sai 11am zasu fara claiming lkcin da aka fara trading knn
πŸ‘3❀1
Ku shiga mini app Ι—in ku na CEXP, kuje wajen AIRDROP, sun kawo mana wani waitlist, sunce anan wai zamu amshi airdrop Ι—in mu.

Kuje kuyi, akwai inda suka ce za'a saka referral code, zaku iya amfani da nawa. Na gode sosai.

Ga code Ι—in: K93PNXR9
πŸ‘2
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Yadda zakayi participation a sabon #Binance    megadrop na kerneldao.

You only need 0.013 $bnb worth around $7.5
πŸ‘3
CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
Yadda zakayi participation a sabon #Binance    megadrop na kerneldao. You only need 0.013 $bnb worth around $7.5
Duk wanda yyi participation a binance Megadrop anyi distribution na token din $kernel, za'a fara trading nasa qarfe 01:00pm

Allah ya bamu sa'a
❀1
Early Access on Codex

πŸ”ΈVisit: codex.xyz
πŸ”ΈSelect the request access
πŸ”ΈSubmit your name and email
πŸ”Έ Done
Hanyoyi 2 da zakana samun Airdrop acikin #binance    web3 wallet cikin sauki

1. Binance Alpha
2. Exclusive tokens generation events

Link: https://x.com/Alameen_eth/status/1913969041124872312?t=aPKlfGBc3CGQW32ywsiYFw&s=19
CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
Hanyoyi 2 da zakana samun Airdrop acikin #binance    web3 wallet cikin sauki 1. Binance Alpha 2. Exclusive tokens generation events Link: https://x.com/Alameen_eth/status/1913969041124872312?t=aPKlfGBc3CGQW32ywsiYFw&s=19
Binance Airdrops is the new meta, try to understand it well and work smarter, you can make $100-$500 with it monthly.

For now there's no specific criteria for the airdrop, they always change the criteria from the previous one in order to confuse you and make it undiluted so that you can get decent drop πŸ˜‚.

However, if you think like them or one step ahead of them, you will always be eligible and I'm trying my best to outsmart them by comparing all the previous criterias and add something from my personal thought. Do the same also.

I wish you all the best
πŸ‘2
CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
BΒ² NETWORK Beta Tesnet Yi joining t wnn link din : https://task.bsquared.network/leaderboard/?code=OMvx4Wd Full guide na Yadda Zakayi participation daga farko har karshe: https://twitter.com/Alameen_eth/status/1752201906263306340?t=A9u0xc5YnzzEK7afAj9yyg&s=19
Wadanda sukayi participation zasu iya duba eligibility nasu ta wnn link din: airdrop.bsquared.network

Zakayi scrolling qasa ne zakaga tesnet points naka, saikayi draw nasa zasu baka ticket whether kayi winning ko kuma kayi loosing.

For me i lose, got 0 allocation 😭
Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah

Ina mai farin cikin sanar daku qaddamar da sabon website, Application da kuma telegram mini app namu na siyan da Gasfee cikin sauki maisuna Gassfee Station.

Wannan site din zai taimaka sosai wajen magance matsalar rashin sallamar mutane da wuri da wasu lokutan ake samu, sannan kuma zai taimaka wajen bawa mutum damar siyan Gasfee da qaramin kudi wanda bazaka samu damar hakanba akan exchange.

Price namu is very affordable, a yanzu haka muna supporting blockchain 14 tareda sepolia eth , wanda anan gaba zamu qara wasu based on your demand.

Munada feature na faucet na sepolia wanda zai baka damar claiming 0.05 sepolia daily matuqar kayi deposit na a qalla ₦1,000, hakan zai taimaka wa wadanda suke participating a Testnet da airdrops sosai wajen saukake musu wahalar samun sepolia faucet.

Site/App din is very user friendly amfani dashi basa da wata wahala, kawae kana buqatar kayi funding account naka ta hnyar generating account number 9PSB ko palmpay account number a wajen funding, saika tura kudi cikinta nan take zakaga kudin ya shiga kan dashboard naka, daganan ka zabi coin da kkeson siya ka siya ba tare da wata tangarda ba.

Sannan munada 6angaren da zakayi contacting agents na Bumburutu (Black market) domin siyar da Pi, sidra, voucher ko kuma wani abunda ake Bumburutunsa a wannan lokacin, mun tanadar muku agents masu aminci.

Website : https://gasfeestation.ng

Register here: https://gasfeestation.ng/register.html?ref=4E245DD5

TG bot: https://t.me/gasfeestation_bot/

For manual funding : wa.me/2348162025554

Download our App : https://gasfeestation.ng/mobileapp/GASFEESTATION_1.0.apk

Support: support@gasfeestation.ng

Daga qarshe ina mika sakon gdya wa developer nawa Zubairu Saeed da kuma Team nasa baki daya.

Fatan zakuyi patronizing nawa.
πŸ‘5πŸ‘1πŸ₯°1