CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.64K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
Ko kasan cewa munada free sepolia faucet acikin App/Tg mini app/site namu na Gasfee Station, wanda kullum zaka iya claiming 0.05 eth matuqar ka ta6a deposit na koda 1k ne?

Sannan kuma zaka iya siyan shi kansa sepolia din directly akan website/app namu koda guda nawa ne.

Testnet hunters zasu matuqar farin ciki da wnn feature.

Website : https://gasfeestation.ng
Register here: https://gasfeestation.ng/register.html?ref=7BAAD452
TG bot: https://t.me/gasfeestation_bot/
For manual funding : wa.me/2348162025554
Download our App : https://gasfeestation.ng/mobileapp/GASFEESTATION_1.0.apk
Support: support@gasfeestation.ng
πŸ”₯3πŸ‘2
Guys please ina buqatar support naku, Na nemi Ambassador a project na FractionAI, unfortunately wadanda muka nema munada yawa, so sun bamu chance na muyi proving community namu ta hanyar task da sukace musa ayi.

Task din shine.

Zaka yi joining live da sukeyi ynzu a Twitter, link : https://x.com/i/broadcasts/1dRJZYPjrooGB?t=hFIbyCJB26lSKf-YkEsQGA&s=09

Sai kayi musu positive comment kayi screenshot.

Then saika shiga discord server nasu link: https://discord.gg/fractionai

Saikaje under channel mai suna SPECIAL MISSION ka tura wnn screenshot din da kayi sai kayi mention din ka rubuta '' Referred by @alameen.eth '' yadda na rubuta a haka shine username din. Shikenan saika tura that's all.

Ga wasu bayanai nan ajikin hotunan da nasa.

Thank you very much
πŸ‘2
Privasea update
πŸ”₯2
Kokasan cewa duk $cattea guda 1 million daede yake da $1? Kasan cewa idan har kana iya winning game kullum saika samu 1 million cattea?.

Yakamata yan baiwa subawa game din nan hankalinsu for now saboda sun san ba aikin banza suke ba, value nasa ya bayyana already.

Idan bakayi register ba link: https://t.me/CatteaAIbot/gameapp?startapp=rp_1185783
❀1
Rainin hnkli da privasea sukayi mna.

Idan zakayi claiming ynzu 50% kawae za'a baka ragowar sun cinye

Idan zaka jira nanda 1 month zasu baka 75% ragowar sun cinye

Idan zaka jira nanda 3 month zasu baka 100%

Idan zaka jira nan da 6month zasu baka 150% qarin 50% knn, maybe kafin nan yaxama dust

After one year kuma zasu baka 200% means zau ninka ma πŸ˜‚

Allah ya kyauta.

Minimum abinda kowa zai samu shine 110 $prai.

Airdrop checker for galxe and node runners : https://airdrop.privasea.ai/

Masu Imhuman app kuma suyi updating zasuga allocation nasu
πŸ‘3πŸ‘Ž2
"Puffverse (PFVS) Launchpad is in full swing!

🧧Exclusive Reward: Claim your Gift Coins with passphrase ""LaunchpadDebutPFVS""

Unlimited commitment available now β€” maximize your $PFVS allocation!
100% principal guarantee on the $PFVS subscription!

Join now πŸ‘‰ https://www.gate.io/launchpad/2300?downgrade=true

If you don't have an account with Gate io register here : https://www.gate.io/signup/BgRHUQ0L?ref_type=103

#GateioLaunchpad #Puffverse #PFVS"
"The first project on Gate.io Launchpad β€” Puffverse (PFVS) β€” is Now Live!

10,000,000 $PFVS up for grabs.
Start with just 1 $USDT. The more you commit, the more you earn.

⏳ Limited-time offer. Act fast!

Commit now πŸ‘‰ https://gate.io/launchpad/2300
Learn more: https://gate.io/article/44878

If you don't have an account register with gate io: https://www.gate.io/signup/BgRHUQ0L?ref_type=103

#GateioLaunchpad #PFVS #GameFi/"
CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
Photo
Munsaka contents challenge a Gasfee Station na ₦55,000

First winner : ₦20k
Second winner : ₦15k
Third winner : ₦10k
Fourth winner : ₦5k
Fifth winner : ₦5k

Zakayi creating content ne kayi bayani akan website/app/Tg mini app namu na Gasfee Station tareda referral link naka, kayi bayani akan features da muke dasu da kuma irin solutions da muka kawo, ko cikin rubutu ko videos.

Rules :
1. Content naka yazama original ne ba nawani kayi copy and paste ba

2. Hoto ko video da zakayi amfani dashi dole yakasance yana mgna akan Gasfee Station

3. Ka tabbatar kyi amfani da website namu kaga ydda yke domin kaji dadin bayani base on your experience.

4. Tarin referrals nka doesn't matter, but yadda kayi bayani da kuma engagement daka samu a post nka, sbda akwae wadanda zasu iya botting namu.

5. Ka tabbatar kyi amfani da hashtag namu na
"#GSTATIONCCHALLENGE" wanda dashi ne zamu iya nemo post dinka cikin sauki.

6. Kayi tagging dina da kuma Gasfee Station

7. Dolene kayi participating within deadline idan ka haura zai zama invalid.

8. Zakasa ref link naka.

Abubuwan lura.
1. Kowa yanada damar participation
2. Za'a fara ne gobe Friday 16 May a gama ranar Thursday 22 May da daddare.
3. Ranar Friday 23, May za'a sanar da winners sannan abasu rewards nasu a ranar.
4. Daga na daya zuwa na biyar kawae zamuyi rewarding.
5. Kowa yana da equal chance.
6. Ka tabbatar kabi qa'idar da muka sa.

Abubuwan da zamu lura dasu wajen zaben winners shine :

1. Content originality
2. Engagement
3. Yanayin yadda kayi explanation
4. Hoto ko graphics dakayi amfani dashi
5. Wadanda sukayi register ta link naka

Allah ya bada nasara. Wadanda basuyi register da website namu ba sai suyi:
Website : https://gasfeestation.ng
Register here: https://gasfeestation.ng/register.html?ref=7BAAD452
TG bot: https://t.me/gasfeestation_bot/
For manual funding : wa.me/2348162025554
Download our App : https://gasfeestation.ng/mobileapp/GASFEESTATION_1.0.apk
Support: support@gasfeestation.ng
2πŸ‘1πŸ”₯1
πŸ”₯The best time to deposit via P2P is here

⏰Complete your P2P journey and win a share of 10,000 PI right now.


Participate here: https://gate.io/campaigns/951?ref=BgRHUQ0L
Kasancewar challenge prize namu na #GSTATIONCCHALLENGE ya qaru zuwa ₦70k Instead of winners 5 zai koma winners 10.

Ga yadda prize din zai kasance.

First winner : ₦20k
Second winner : ₦15k
Third winner : ₦10k
Fourth winner : ₦5k
Fifth winner : ₦5k
From 6th to 10th winner: ₦3k each

Domin full bayani akai duba wnn post din: https://www.facebook.com/100074099740895/posts/709911998155452/?app=fbl

Nanda Alhamis za'a gama challenge din, kowa yana da damar participation.
πŸ‘2πŸ”₯1
Assalamu alaikum
Ga wani exchange da suke yi abu kaman bitget suna events iri iri ana samu kudi sosai matukar zaka jajurcewa every month ana samu kudi
Akwa abubu kaman haka

Kayi hira a group din su biya ka
Kayi inviting friends a biya ka
Ka cike galaxy su biya ka

Kuma yanzu suna daukan ambassadors wanda zasu masu promotion salary daga 200$ zuwa sama amma sai ka cike ka idah

Wanan shine telegram link nasu, telegram group biyu gare su duka ana events ana samun kudi kayi joining dukaπŸ‘‡

https://t.me/+SElY1PZ7vdExYjM1
Ga na biyuπŸ‘‡
https://t.me/+e-MNeCl1n1c5YjAx

Wanan kuma shine exchange link dinπŸ‘‡kayi downloading kayi register da kyc 2 baya dauakan lokaci cikin minutes biyar sun maka verifying duk reward din da ka samu ta nan zasu tura maka

https://accounts.pionex.com/en/signUp?r=01TsCX7kvQE

Mutanen mu muna sakaci da online jobs wlh akwai ayuka a online wanda sai ka zaba da zaka samu payment monthly ko weekly amma sai mu tsaya bin abin da bamu gashi real ba idan ka jajurce are online jobs wlh zai matukar wuya months ya kare baka samu 200$ ba ko fiye ma da haka
πŸ‘7
πŸ”₯Gate Launchpool Newly Added: SOON ($SOON), Stake BTC/ETH/SOON to Earn, Rewards Delivered in Real-Time

How to participate: stake BTC/ETH/SOON to earn SOON token rewards every hour.

πŸ“œAirdrop Details

πŸ‘‰Phase 1
⏰Staking Period: May 23, 2025 at 12:00 - May 29, 2025 at 12:00 (UTC)

🎁Total Staking Rewards: 533,333 SOON

πŸ‘‰Phase 2

⏰Staking Period: May 23, 2025 at 12:00 - June 22, 2025 at 12:00 (UTC)

🎁Total Staking Rewards: 133,333 SOON

πŸ”—Full details: https://www.gate.com/announcements/article/45168

πŸ”—Event link: https://www.gate.com/launchpool/304?gt_disable_intercept_jump=1&needNavBar=0"

If you don't have an account register here : https://www.gate.io/share/BgRHUQ0L
🀩Gate Launchpool Newly Added: Allo(RWA), Stake BTC/GT to Earn, Rewards Delivered in Real-Time


Allo(RWA) will be launched on Gate Launchpool.

To participate: Stake BTC/GT to earn RWA token rewards every hour.

Airdrop Details

⏳Staking Period: May 26, 2025 at 12:00 - June 3, 2025 at 12:00 (UTC)

🎁Total Staking Rewards: 40,000,000 RWA

πŸ‘‰Full Ann: https://www.gate.com/announcements/article/45155

πŸ‘‰Event link: https://www.gate.com/launchpool/303?gt_disable_intercept_jump=1&needNavBar=0

πŸ‘‰Don’t have Gate account? Register now: https://www.gate.io/share/BgRHUQ0L
🍭CandyDrop x Allo (RWA): Trade to Share 3,000,000 RWA πŸ’°

CandyDrop is a candy airdrop platform launched by Gate, where users can win candies by completing tasks and participate in the airdrop of tokens.

⏰Activity Time:
May 23, 2025, at 03:00 - May 29, 2025, at 03:00 (UTC)

🎁Total prize pool for the event: 3,000,000 RWA The maximum limit for individual sharing: 10,000 RWA

πŸ”—Details: https://www.gate.com/announcements/article/45152
πŸ”—Event link: https://www.gate.com/candy-drop/detail/RWA-35

πŸ‘‰Register new Gate account via: https://www.gate.io/share/BgRHUQ0L