CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.57K subscribers
2.12K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
Just In πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯
#Bitcoin reach new all time high
CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
Day 04 of 15 days Airdrop challenge Today's first HYPERLEND ~ ALPHA TESTNET The first lending platform on HyperLiquidX chain. Link: https://testnet.hyperlend.finance/?ref=JDYI9ZQ96R Second Task is T3RN Ba lalle transaction yyi executing ynzu ba sai…
URGENT NEWS

Idan kayi tesnet na T3RN sun fitar da checker tun last week, but kana buqatar humanity score akan wallet naka b4 kazama eligible.

Shiga wnn link din domin dubawa : https://verify.t3rn.io/

Idan suka sama eligible kawae zaka jira ne zuwa tge da kuma sanda za'ayi Converting brn to trn, za'ayi tge on 17th this month.

Idan bakada humanity score zasuyi redirecting nka zuwa website din da zka shiga kayi verifying humanity score naka atleast kasamu koda 5 score ne, wanda zka iya samun sa ta hanyar minting CIVIC PASS.

Note : Ka tabbatar ka duba eligibility naka b4 gobe zuwa 12pm idan ba haka zaka zama not eligible. Gobe ne deadline sha biyun rana
πŸ‘1
CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
Just In πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯ #Bitcoin reach new all time high
Just in πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯

#Bitcoin reachs new all time high of $113K
πŸ‘2
Alhamdullilah I'm eligible for the $ERA through wallet interaction

Check yours here : claim.caldera.foundation

You have only 6 days to do so, and kyc is required
πŸ‘2
CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
Just in πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯ #Bitcoin reachs new all time high of $113K
Omg #Bitcoin is going parabolic now at $116k Ath after Ath πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯

Ethereum please learn from your elder brother πŸ˜‚
πŸ‘1
An fara trading $pump yanzu haka.

Har yanzu dai babu labarin airdrop nasu
❀14πŸ”₯14πŸ‘10😁9πŸŽ‰7
πŸ”₯16❀15πŸ‘15πŸŽ‰14
3 AIRDROPS UPDATE

Taker protocol

An fara duba eligibility na Taker Protocol a Okx wallet, zaku iya import na wallet da kukayi amfani da ita acikin okx wallet domin duba eligibility.

Caldera

Anjima qarfe 4:30pm za'a fara trading $era spot acikin manyan exchange kamar su Binance, Gate, Upbit dsss. Yanzu haka anfara trading nasa a binance Alpha.

T3RN

Za'a fara trading nasa yau qarfe 6:00pm na yamma, sannan mgnr airdrop nasu sun kawo qabliπŸ˜…

Idan kanaso kayi claiming instantly da amyi launching zasu baka dama kayi convert BRN to TRN akan 200:1 ma'ana idan ka tara BRN guda 1000 to zakayi exchange nasa ne da $TRN guda 5 kawae πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

Idan kuma kajira nanda kwana uku zasu baka damar kayi convert akan 10:1 ratio , ma'ana idan kanada BRN guda 1000 zaka samu $TRN guda 100 😁

Sannan kawanakin baya sunce idan kanada humanity score below 20 bazaka samu damar claiming ba sai bayan 2-3 weeks bayan tge.

Wannan shine Allah yasa mudace
πŸ”₯20πŸŽ‰19πŸ‘12❀11
Just in πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯

$BNB create a new all time high of $800 πŸš€
πŸ‘1
πŸ”₯Gate African Wiki Cat Airdrop Season

It’s Airdrop Season with Gate_ioAfrica
You’re all welcome to join and grab from a prize pool of 5,000 USDT WKC

⏰ Event Period: July 23rd- July 31st, 2025

πŸ“‹How to Participate:

πŸ“ˆ Trade WKC worth more than 10 USDT and share a WKC price pool worth 5,000 USDT

🐱3 Lucky Cats to win airdrop 20B WKCπŸ”₯

To participate, click here and trade: https://www.gate.com/campaigns/1606

πŸ‘‰Don’t have Gate account, click this link to register: https://www.gate.com/share/BgRHUQ0L
❀2
" Idan baku yarda dani ba ko kuma baku fahimta ba, bani da lokacin gamsar daku, kuyi hakuri". ~Satoshi Nakamoto

Ya fadi hakan ne shekaru sha biyar da suka wuce farkon fitowar Bitcoin.

Gmβ˜•
❀3
CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
Photo
MARKET DUMP

Dalilin dayasa kasuwar crypto da stock take dumping acikin kwanakin nan.

1. Chachar baki tsakanin Russia da America: A kwanan nan chachar baki ta 6arke tsakin Russia da America har takai ga cewa tsohon Shugaban qasar Russia Medvedev ya fadawa Trump cewar 'ka tuna irin hadarin da Dead Hand yake dashi' .

Dead Hand wani system ne da zai harba makamin qare dangi na nuclear automatically idan har aka kashe Shugaban Russia.

Jin wannan threat dinne yasa Trump shima ya aika da Nuclear submarine zuwa kusa da yankin na Russia.

Hakan ya janyo ta6ar6arewar kawancen da suka fara na qaramin zango, dama can ba qawance ne da zai daure ba.

2. Tariffs da Trump ya sakawa wasu qasashe 60 jiya: Trump ya sanar da qaqabawa kasashe 60 trade tariffs a jiya daya ga watan August, cikin qasashen sun hada da India, Canada, Brazil, Taiwan etc.

3. US job reports : An samu qaranchin samuwar sabbin aiki a Us inda reports din ya nuna iyaka 73,000 qasa da yadda ake tsammani.

4. Interest rate : Rashin rage interest rate da ba'ayi ba ya janyo faduwar kasuwar crypto da kuma stock kamar yadda na bayyana a rubutuna na baya.

Sannan kuma bank of Japan yyi raising interest rate da 50bps wanda hakan shine karon farko acikin shekaru 17

5. BRICS : Saboda qarin matsin number da kasashen dake jan ragamar gamayyan kasashen hadaka na Brics ke funskanta daga gwamnatin America zasu iya hada kai domin maida martanin tariffs da Trump ke kakaba musu.

A jiya ne Trump ya umarci qasashen duniya akan su daina siyan Oil daga Russia ciki hadda India ko kuma su fuskanci qarin harajin kasuwanci, saide yau daya dga cikin officials na gwamnatin India ya tabbatar da cewa India bazata daina siyan mai a hannun qawarta Russia ba.

6. History : A rana irin ta yau 02/08/2024 shekarar data gabata ansamu crash na kasuwar stock inda ta fadi da $2.9 Trillion dollars acikin qasa da awanni 24.

Wadannan abubuwa dana lissafo suna daya daga cikin abinda ya janyo faduwar kasuwar crypto da ta stock a satinnan , ansamu liquidation na $1.1 trillion dollars a kasuwar stock, while kuma kasuwar crypto ta samu liquidation na fiyeda $800 million dollars a qasa da 24hrs.

Wannan shine Allah yasa mu dace

Al-ameen.eth 02/08/2025
2πŸ‘3
Just in : $ETH break through $4k πŸš€