CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.64K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
FOR TELEGRAM CHANNEL OWNERS ONLY.

Idan knada telegram channel kyi joining Waitlist dinnan na Ads marketplace, domin samun ads directly dga masu bayarwa ta hnyr wnn marketplace din .

join here for the Waitlist: https://t.me/collab_app_bot?startapp=cmVmPTU0Njg0ODk3OTI=
For African users only

Complete simple p2p task to earn USDT rewards

To participate: https://t.me/GateAfricaNews/4714
❀1
πŸ₯³Gate Crazy Wednesday is here, Trade with atleast $1 to unlock amazing rewardsπŸ’°

πŸ’Ή Trade 1 $USDT to Unlock $XRP, Glenfiddich Whisky and High-Yield Plans.

Everyone can participate with a 100% win rate. During the event, enjoy up to 100% APR on USDT with Simple Earn, and earn up to 16% APR by staking #BTC, #ETH, or #SOLπŸ€‘

πŸ‘‰ Click to Join Now, Only 3 days left: https://www.gate.com/campaigns/4565?ref=BgRHUQ0L&ref_type=132&utm_cmp=PbQEMsUb

#Gate #CrazyWednesday #MysteryBox #Earn #Futures #Spot
❀1
Quiz time with Gate

To participate: https://t.me/GateAfricaNews/4732
Trade and Win Big with Gate

To participate: https://t.me/GateAfricaNews/4742
BUNDLE ANALYSIS

Abubuwan da zamuyi bayani a wannan sashen sune:
i.Ma'anar bundle
ii. Amfani da rashin amfaninsa
ii.Yadda ake bundle analysis
iv. Bundle me hatsari da marar hatsari.
v. Summary

Kalmar "bundle" ko bandir tana nufin Ζ™unshi ko Ι—auri na wani abu da aka haΙ—e waje guda wanda suke iri daya ko masu kama da juna. Misali Ι—aurin itace, kuΙ—i ko kaya.

A fannin DEX trading bundle yana nufin dabarar da dev ko traders ke amfani da ita wajen siyan token a lokaci daya da wallet masu yawa akan block daya dev ko traders kan iya siyan token a cikin kasa da minti daya da kirkirosa.
Misali zasu iya siyan token da wallets goma ko ashirin ko sama da haka a lokaci daya wanda bincike na zahiri ko na gama gari bazai nuna maka cewa ga abun da ya faru ba.

MENENE AMFANIN BUNDLE
Babban dalili da ya sanya ake yin bundle shine domin a samu iko akan adadin token da aka buga (Supply control) hakan zai bawa dev ko trader ikon akan wannan token daya Ζ™unshe(bundled) domin kada sauran traders su mallaki kaso me yawa na wannan token har su samu ikon sarrafa wannan token.
Wannan shine babban amfanin bundle.

RASHIN AMFANIN BUNDLE
Rashin amfanin bundle a dex trading kusan ya ninka amfaninsa yawa domin yawaitar bundles na daya daga cikin abubuwan da kan iya jawo lalacewar token duk ingancinsa.
Mutum guda kan iya siye kaso sama hamsin 50% na wannan token bada niyyar tsare supply ba saide niyyar siyarwa gaba daya akan sauran traders.
Wani rashin amfanin bundle shine jefa tsoro ga masu son siyan token matukar suka ga cewa akwai bundle me nauyi kowa kanji tsoron shiga domin gudun saukewa akansa.
Wannan suna daga cikin rashin amfanin bundle a DEX TRADING.

HANYOYIN BUNDLE ANALYSIS.
1.OVERALL BUNDLE
2 INDIVIDUAL BUNDLE
3.REAL TIME BUNDLE

Wannan kadan daga cikin littafina me suna (JAGORAN DEX TRADER) na tsakuro muku.
Littafin zai zama available nan kusa kaΙ—an zai kasance hard Copy ne.

A yanzu haka mun bude GROUP na waitlist domin samun UPDATE akan wannan littafin



Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/B8yEzqs4J6IA5sc6v4T6Mc?mode=gi_t
CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
BUNDLE ANALYSIS Abubuwan da zamuyi bayani a wannan sashen sune: i.Ma'anar bundle ii. Amfani da rashin amfaninsa ii.Yadda ake bundle analysis iv. Bundle me hatsari da marar hatsari. v. Summary Kalmar "bundle" ko bandir tana nufin Ζ™unshi ko Ι—auri na wani…
100 FIRST WAITLIST PRE-ORDER.

Har yanzu akwai sauran slot ga masu raayin sanya order na farko akan farashin ₦2500
Wannan dama ce ga mutanen farko in ta cika kuma sai dama ta biyu wanda zasu siya bayan Launching.

Payment details

9036003172

Abubakar Musa

Moniepoint

WhatsApp number

09027019901
Trade Smarter with P2P discount vouchers.

Click here to participate: https://t.me/GateAfricaNews/4766
Video on how to check Gate current activity on TikTok

Link : https://t.me/GateAfricaNews/4828
Gate Africa Telegram Quiz

To participate join: https://t.me/GateAfricaNews/4869
πŸ† WCTC S8 Individual Competition Is Now Live - Compete for up to $2,000,000 in prizesπŸ€‘

πŸ“… Unified ranking throughout 4/23 - 5/20
πŸ“ˆ Compete on cumulative trading volume, the higher the rank, the bigger the reward
⚑ Ranking Threshold
Cumulative trading volume during the event β‰₯ $20,000 USDT

πŸ“Š Trading Volume Formula
Spot / ETF / Instant Swap Γ—150% + Futures + TradFi Γ—10%
πŸ”— You can join both the Individual Competition and Team Competition at the same time, with shared trading volume counted toward both

Climb the leaderboard now and compete for high-value rewards!

πŸ‘‰Click to join now:https://app.zudanje.com/competition/wctc-s8?ref=BgRHUQ0L&ref_type=165&utm_cmp=qK2FsaYI

#WCTCS8 #IndividualCompetition #Gate13thAnniversary
❀2
Gate daily check-in and a chance to win everyday


To participate: https://t.me/GateAfricaNews/4911
80,000 $CORE intant rewards

To participate: https://t.me/GateAfricaNews/4911
TWITTER PREMIUM SUBSCRIPTION

for those want there X account to be professional with blue tick!!!

3 MONTHS SUBSCRIPTION FOR ONLY
7,000
INSTEAD OF 28,000

CONTACT ME VIA
TELEGRAM: @msmile01
WHATSAPP: 07080038185

THANKS FOR YOUR PATRONIZINGπŸ€πŸ•ŠοΈ
❀3