CRYPTO DIGEST 💰💲💪
6.63K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
Channel photo updated
Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuh
Kusani cewar wnn channel din mun qirqireta ne domin taimakawa junan mu wajen kawo opportunities na Airdrop musamman Incentivized and Reacroactive Airdrop domin sunfi tabbas.

Da yawan wadannan Airdrop din zakayi participation acikin su ba tare da kayi spending ko sisi ba wasu kuma saikayi, wanda daga karshe ana samun lada mai tsoka, kunga dai Misali akan Optimism koda yake Optimism watannin baya kadanne amma dai duk wanda yayi yasamu akallah $3k.
Ga Aptos ma shima misali duk wanda yyi Participation baisamu kasa da $1k ba muna taya wadanda suka samu murna.
👍8