CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.63K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
Idan kasamu Airdrop na Arbitrum you are eligible for this Airdrop like $AIDOGE.

Claiming page: https://arbshib.io/?ref=0xdb714f851054bc4f2D81B68c14B9F0b4298d23AB

Note: idan kasan akwae coins dinka na holding aciki ka fara tura wasu wallet din tukunnan kafin kayi claiming, Allah y bamu sa'a
Last chance for Sui possible airdrop

https://testnet.suifrens.com/

Looks Like A No Brainer
But Let’s Give SUI A Last Trail

Mint SUI Capy Guys
πŸ‘2πŸ”₯1
Alhamdulilah Allah make it possible for me πŸ€²πŸ€—πŸ™. Check yours too if you participate, wishes a best of luck
πŸ”₯4πŸ‘1
KU KWANTAR DA HANKALINKUπŸ“Œ

Duk wanda bai gani yanxu ba ba wai hkan na nufin bandashi bne, a'a ynxu ma suka fara turowa daga nan har zuwa 24hrs.

Allah ya bamu sa'aπŸ™
πŸ‘3
Mint and mix SuiFren πŸ’§

https://testnet.suifrens.com/mint

- Open the link πŸ‘†πŸ»
- Mint 2 SuiFren
- Then go to "Mix Two" tab and mix the two SuiFren

That's it.

You never know what may come next. So it's better to be prepared.
Bybit sun fara contacting na mutane insha Allah zanyi video ko kuma screenshot guide na yadda mutum zaiyi subscription din, b4 amma ka kammala level 2 verification da sannan kayi deposit na akalla $50

Allah y bamu sa'a
πŸ‘2
Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
Full guide:

Yadda ake subscription na Sui recognition sale a bybit wanda aka fara dazu.

Note: Daga karshen video din akwai inda nake cewa nayi mistake, karka damu da wnn na gyra.

Allah y bamu sa'a πŸ™
MASU OKX SU FARA DUBA EMAIL DINSU AN FARA TUROWA
πŸ₯°5❀1
πŸ’« EID Mubarak to Airdrop hunting Family πŸŒ›
πŸ‘7❀2πŸ₯°1
Wanda suka sa kucoin sun jira zuwa Monday
πŸ‘2
πŸ“ΆARB Airdrop Claimer will get airdrops REKT Token.

βœ…Be Ready Will Fee We Will Update Once CLAIM Starts

πŸ•ŠSource : https://twitter.com/rektfencer/status/1649060940061585408
πŸ‘4
Nan da karfe 06:10pm za'a fara claiming Airdrops dinnan na $REKT amma iyaka wadanda suka samu Airdrop na Arbitrum ne zasu iya claiming.

Wannan shine link din da zakayi connection na wallet dinka Domin claiming da zarar anfara:
https://rektarb.xyz/?ref=0xdb714f851054bc4f2D81B68c14B9F0b4298d23AB

Note: Idan kasan akwae kudinka da yawa a wallet din ka ciresu ka maidasu cikin wata wallet din saboda tsaro ba dan tsoro ba .

Allah yasa mudaceπŸ™
πŸ‘2
$REKT listed on mexc LFGπŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯
😁1
Sui Allowlist UpdateπŸ‘‡

KuCoin has started sending emails to selected participants. If you do not receive an email from KuCoin within the next 24 hours, unfortunately, it means that you have not been selected.
Haryanzu ana cigaba da turo mail ga wadanda suka cike recognition sale na $sui acigaba da dubawa we all gonna make it in sha Allah.

Wasu mail suna musu yawa may be anturo basu sani ba , to abinda zasuyi shine kawa suyi search na SUI a inda ake search acikin Email to duk wani email related to sui zaka gansa ya bayyana may be kaga sakon anan .

Allah yasa mudace
πŸ‘4πŸ₯°1
Mingo x Airdrop official are cooking something for us in the kitchen πŸ₯„πŸ₯£.

They are about to $drop us another πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯ for $arb Airdrop claimers πŸ€‘

I'm sorry for u if u don't have arb wallet πŸ«‚

Wait for it πŸ“Œ
πŸ‘2