CRYPTO DIGEST ๐Ÿ’ฐ๐Ÿ’ฒ๐Ÿ’ช
6.63K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
Haryanzu ana cigaba da turo mail ga wadanda suka cike recognition sale na $sui acigaba da dubawa we all gonna make it in sha Allah.

Wasu mail suna musu yawa may be anturo basu sani ba , to abinda zasuyi shine kawa suyi search na SUI a inda ake search acikin Email to duk wani email related to sui zaka gansa ya bayyana may be kaga sakon anan .

Allah yasa mudace
๐Ÿ‘4๐Ÿฅฐ1
Mingo x Airdrop official are cooking something for us in the kitchen ๐Ÿฅ„๐Ÿฅฃ.

They are about to $drop us another ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ for $arb Airdrop claimers ๐Ÿค‘

I'm sorry for u if u don't have arb wallet ๐Ÿซ‚

Wait for it ๐Ÿ“Œ
๐Ÿ‘2
Claim another Airdrop (only for Arbitrum claimers)

https://airdrop.pandaweibo.io/airdrop/arbitrum-community/?ref=0xdb714f851054bc4f2D81B68c14B9F0b4298d23AB

Kada amanta adaena barin kudi masu yawa a wallet din daso samune ana barin na gasfee kawae
๐Ÿ‘2๐Ÿค”1
YADDA ZAKA SAMU AIRDROP DIN DA AKE BAWA ELIGIBLE ARBITRUM WALLET CLAIMERS KODA KAI BAKA SAMU BA.

Yawwa farko abinda zakayi shine dakaga wani yayi posting ko a Twitter ko anan Facebook cewa project kaza zasu bada Airdrop na coin dinsu wa $arb claimers shine kaje kaima kayi connect na wallet dinka da niyyar zakayi claiming kaima , to amma ba claiming din zakayi ba kawae abinda zkayi shine zaka ga a gefe sun rubuta invite friends to sai ta6a nan kayi generating na link dinka na referral duk wani wanda yasamu Airdrop na Arbitrum har idan yayi amfani da link dinka wajen claiming to xaka samu 10% or 5% na abinda yayi claiming directly zaizo xuwa wallet dinka saide kawae kayi import nasa ta hanyar C.A nasa.

Hanya ta biyu kuma ba sai kayi connecting na wallet dinka da website dinba kawae kayi copy na referral link na wani daka gani yyi sharing sai kayi editing na link din zaka ga daga karshe na rubuta "ref:0x....... to wnn 0x.... Shine wallet address na wancan kuma shine referral code nasa kawae sai kaikuma kayi replacing da naka address din shikenan kaima kayi generating na referral link naka saikayi sharing, to duk wani wnda yasamu Airdrop na arb idan yayi claiming using your link zka samu 10% or 5% na abinda yayi claiming a haka kaima zakaga ka tara da yawa baka sani ba, wannan shine a takaice.

Note : idan zkayi hakan daso samune ka bude sabuwar wallet kanayi da ita ko kuma Airdrop wallet dinka.

We all gonna make it in sha Allah ๐Ÿ™
๐Ÿ‘6
Arbcop free Mint in opencea

Link:https://opensea.io/collection/arbcopeai/drop

Minting this nft might be criteria for their Airdrop, but u need at least $1.5 Eth on Arbitrum blockchain to cover gasfee.

All the best
โค3
Wadanda suka samu damar yin Minting na Nft dinnan da Oga Sadeeq Yusuf ya kawo shekaran jiya to zasu iya zuwa suyi claiming na wannan Airdrop din.

Links to claim: https://arbpeople.ai/?referral=0xdb714f851054bc4f2D81B68c14B9F0b4298d23AB

Allah y bada sa'a
Get ready my $ARB people but this time is on Eth mainnet ๐Ÿ˜Ž u need at least $15 for gas fee ๐Ÿคฃ

I will keep you updated once the claiming page is live.
๐Ÿ˜4๐Ÿ”ฅ1๐Ÿค”1
Ended
For $ARB beneficiaries $drop claiming is live.

Link: https://arbdrop.one?ref=0xdb714f851054bc4f2D81B68c14B9F0b4298d23AB

But for now the claiming gas fee is too high.
๐Ÿ‘2
CONGRATULATIONS WE HAVE REACHED 1k MEMBERs First 10 people to comment with their phone number to receive 1Gb
๐Ÿ”ฅ11๐Ÿ‘1๐Ÿฅฐ1๐Ÿพ1
Da nayi alkawarin yin wani giveaway din dazu a FB but na chanza shawara akwae wani Minting na Early supporter nft da zamuyi acikin Hashpack wallet akan blockchain na $hbar to ana buqatar gas fee b4.

Haka zamu raba gassfe wa mutum 100 na farko da suka fara ajiye wallet address nasu .


Note ba a wnn post din zaku ajiye a post na gaba wanda zamsa yadda ake Minting din zaku ajiye wallet address na shi $hedra din

Allah y bamu sa'a
๐Ÿ‘3๐Ÿ”ฅ1
A step by step on how to mint HashPack early adopter Nft to be eligible for future rewards.

A Twitter thread ๐Ÿงต guide

Drop your Hashpack wallet address for gasfee .

https://twitter.com/Al_amien_neh/status/1651744083444899840?t=WLPVyzYJxzQtYxJGuNaKew&s=19
๐Ÿ‘10โค4๐Ÿฅฐ1
Duk wanda ya turo wallet address nasa sau biyu ya goge daya domin zakayi disqualify na knka please, dazarar mun fara turawa zamu sanar da kowa sae ya duba .

Note: karka ajiye wallet address nka a comment na wnn post din
CRYPTO DIGEST ๐Ÿ’ฐ๐Ÿ’ฒ๐Ÿ’ช
A step by step on how to mint HashPack early adopter Nft to be eligible for future rewards. A Twitter thread ๐Ÿงต guide Drop your Hashpack wallet address for gasfee . https://twitter.com/Al_amien_neh/status/1651744083444899840?t=WLPVyzYJxzQtYxJGuNaKew&s=19
Munkai limits na mmutane 100 da muka fada duk wanda ya qara turo da nasa wallet address din ba lalle ya samu ba .

Zamu fara distribution yanzu insha Allah.

Duk wanda aka turawa zaiga anyi masa reaction da alamar ๐Ÿ‘ a comment dinsa
๐Ÿ‘3โค2
Alhamdulilah duk wani wanda ya turo da wallet address nasa na tura masa sannan zaiga nayi masa reaction na ๐Ÿ‘. Har wadanda suka turo daga baya ma na tura musu, sannan zancigaba da turawa wadanda basu samu ba har na wajena ya qare wanda bai turo da nasa ba sai ya turo , idan kuma kasan ka turo definitely na turama karka kara turowa please ๐Ÿ™
๐Ÿ‘6๐Ÿ”ฅ2๐Ÿฅฐ1
Yakamata ku fahimci wnn , a gsky bamu da enough time da zamuna amsa ko wacce tambaya saboda munada commitment sosae sannan ba wnn community din kadae muke managing ba akwae ragowar social media handles namu da muke suma managing.

Abunda zakunayi shine idan munyi sharing information anan idan wani yyi tambayar abinda baisani ba dan Allah wadanda suka sani su basa amsa bawae dole saemu munzo mun bashi amsa va, saboda nasan akwae mutane da yawa da mun dade muna tare dasu anan channel din tun farkon ta duk wani technicalities na abunda zamu kawo nan sun san yadda yke kuma zasu iya koyar da wasu yo dan Allah suna taimakawa suna amma sa tambayoyin mutane duk dan a gudu tare a tsira tare.

Allah y bamu sa'a ๐Ÿ™



Please understand this i knew sometimes u are experiencing non respond to your questions from us, this happened due to alot of our commitment and busy , cos we are managing more than five communities from our social media handles.

And the things that i want u to do is helping each other if u knew answer to someone question please answered him don't fade please do so, this will help to carry everyone along the journey.

Best regards
๐Ÿ‘15โค3๐Ÿ‘1
Ta hanyoyi uku kawai zaka iya mallakan sui
1. Allowlist, On Bybit, kucoin, and okx
2. Public sale on kucoin and okx only
3. Binance launchpad.

Gargadi ku kiyaye kanku da irin wadannan Airdrops din da suke bijirowa gabanin launching na coin Duk wani airdrop din da baka yi participating earlier ba maganar gaskiya bazaka samu ba. Hasali ma sai da a kwamushe ma wallet a sambada mata sweeper bot kamar yadda aka yiwa mutane da yawa lokacin airdrop na Arb. Don haka yana da kyau mutanen mu a kiyayi pls.

Adamu Ali
๐Ÿ‘14๐Ÿ‘2โค1๐Ÿฅฐ1