Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuh
Kusani cewar wnn channel din mun qirqireta ne domin taimakawa junan mu wajen kawo opportunities na Airdrop musamman Incentivized and Reacroactive Airdrop domin sunfi tabbas.
Da yawan wadannan Airdrop din zakayi participation acikin su ba tare da kayi spending ko sisi ba wasu kuma saikayi, wanda daga karshe ana samun lada mai tsoka, kunga dai Misali akan Optimism koda yake Optimism watannin baya kadanne amma dai duk wanda yayi yasamu akallah $3k.
Ga Aptos ma shima misali duk wanda yyi Participation baisamu kasa da $1k ba muna taya wadanda suka samu murna.

👍8
Da farko yakamata musan ma'anar Incentivized Testnet Airdrop and Reacroactive Airdrop
1. Incentivized Testnet Airdrop: Nau'in Airdrop ne da sabon project suke fito dasu domin users and devs suyi musu testing dinsa (gwaji) tun a matakin farko kafin ya shiga kasuwa domin gano ko akwai wani kuskure da sukayi ko kuma wani abun da yakamata suyi improving b4 ya shiga kasuwa.
Testnet din zai iya kasancewa na wata sabuwar blockchain, Dex, Cex, Nft market place ko kuma lending and borrowing platforms. Totally shi wannan baya buqatar kasaka ko sisinka.
2. Reacroactive Airdrop: shikuma wannan wani tsarin Airdrop ne da mafi akasari DEXs ne sukeyinsu, yadda sukeyi shine bayan sunyi launching na Dex dinsu sai suce duk wadanda suka zama early users na wnn dex din to zasuyi rewarding nasu da native token dinsu kamar dai yadda Uniswap sukayi Optimism ma sunyi irin wnnan tsarin, ga Arbitrum suma ana tunanin zasuyi haka soon insha Allah.
To shi wnn dole yana buqatar sai kayi amfani da Dex dinsu wnda hakan yana buqatar kudi domin hakan kodai kayi swapping, liquidity providing ko kuka bridging between chains dss.
Wannan shine a takaice

👍14❤1