CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.63K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
Forwarded from MYRON: Airdrops.
Big Potential Airdrop

Linea Voyage has new task and it can reward you upto 2500 points.

galxe link: HERE

Detailed instructions on how to finish all the task easily: HERE

Comment down if you face any problem.

This task is primarily performed to get rid of bots and give everyone a chance who is legitimate.

Best of Luck!
πŸ‘4
Free mint on zksync

Twitter guide: here
πŸ‘3πŸ”₯2
Masu neman testnet eth ga dama ta samu zan raba 0.1 geth wa mutum 30 a Twitter handle dina .

To qualify follow like and retweet.

Twitter post link:https://twitter.com/Alameen_eth/status/1670385425867759618?t=89QPWw20Ly4cVSrTLFHJ8A&s=19
πŸ‘7πŸ”₯1🀣1
CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
Idan kasan kayi Minting na wannan Nft din to ka duba wnn post din domin samun Airdrop na $karate Link
How to associate Karate
1. Ka shiga HASHPACK WALLET
2. Sai ka taba Add Token
3. Enter Token ID (Na KARATE), gashi nan a kasa ko Kuma wani da ka samo. Idan yayi dai-dai za kaga details na KARATE TOKEN sun bayyana
TOKEN ID:
0.0.2283230

4. Sai ka taba ASSOCIATE TOKEN

Shi ke nan

NOTE: Ana bukatar gas fee na 1.02 $HBAR (Bai kai $0.2 ba)

Allah ya bamu sa'a

Muhammad chafe ✍️✍️
πŸ‘5
Binance chain announced their layer 2 scaling solutions called OpBnb.

There is Airdrop speculation on both opbnb and polyhydra testnet, here is the details step by step guide about it

Link
πŸ‘6
CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
$karate Airdrop distributed β˜‘οΈ Check your wallet
Kowa ya qara dubawa sun qara turo mana da $karate guda 7,777 kamar yadda suka turo , wanda yakama 15,554 kenan.

Congratulations πŸŽ‰
πŸ‘9
ZEUSNET SABON MINING NE

Kana Bukatar yin Transaction bayan kayi register kafin ka fara mining.

Ga link din da zakayi register sai ka sauke Application Ι—in a playstore
https://zeusnet.io/invite/UKLYGNPKRQ

Zaka iya turawa zuwa wannan Wallet address dake kasa ko ka ajiye taka na tura maka

0x160778ed935e5ba78daaba77b13d8d73
πŸ‘3πŸ”₯1
*Join Kunji Finance Early Adopter Program! πŸš€*

*Up to 1.25M $KNJ token rewards*

_πŸ”’ Mint 100yKNJ tokens today and claim $KNJ after the mainnet launch._

https://app.chainvine.xyz/kunji/YuThG4AZ?referrer_id=hfvWzjL3lJVCD2W6Rgll0744QSE3
*πŸ™Œ Refer friends and earn extra tokens!*

_You need $0.08 in #Arb gas fee_

*Contract πŸ“Œ:*

*DYOR βœ….*
πŸ‘3πŸ”₯1
Check your SUI wallet if you have participated in Sui capys
πŸ”₯4πŸ‘2
Idan Kana participating a Zksync retroactive airdrop ga yadda zaka duba yawan interaction dinka

1.ka shiga wannan site din sai ka yi pasting Wallet address dinka daka kake participating dashi

Link
πŸ‘7
35 Powerful Candlestick Patterns PDF Download (1).pdf
3.8 MB
BARKA DA SALLAH
πŸ₯°23❀10πŸ‘4πŸ‘2
SIMPLE TRADING BOOK.pdf
11.8 MB
πŸ‘46❀20πŸ‘1
Our daily Reminder is Back!
Zksync Airdrop kada a manta da yin Interaction
πŸ‘14πŸ”₯1
Mantle Airdrops Γ— Bybit

Bybit exchange sun sanar da tsarin presale na token dinsu na $MNT wato mantle wanda tsarin yaso yayi kaman ceceniya da irin na $sui.

Sun warewa tsarin $mnt kimanin guda 5,000,000 inda suka raba tsarin gida biyu Whitelist Genesis offering da Public Genesis offering.

Whitelist Genesis offering

A wnn tsarin ana buqatar kayi depositing na $100 usdt a funding wallet naka dake Bybit wanda gobe za'ayi snapshot, sannan zuwa ranar 6 ga wnn watan kuma zakayi committing na wnn $100 usdt din a Bystarter dakayi committing za'ayi frozen nata har zuwa ranar 11 ga watan da zasu sanar da wadanda suka samu whitelist din, daganan za'ama unfrozen na wnn $100 usdt din.
Koda kasamu whitelist din ko baka samu ba zasu dawo ma $100 usdt dinka , idan kasamu whitelist zaka rabauta da 200 $mnt for free.

Public Genesis offering

A wnn tsarin shikuma ana buqatar kayi holding na $100 usdt da $bit tokens guda 100 a funding wallet naka shi kuma on 12 za'a fara subscription.

Sannan a wnn zaka iya rabauta da $mnt coin daga 1,000 zuwa 2,200 ya danganta da level dinka a exchange din .

Note: domin kasamu damar participation a wnn event din dole sai kanada Bybit exchange sannan kayi kyc har zuwa level 2 , idan baka da Bybit zaka iya amfani da Affiliate Link nawa kayi register: https://www.bybitglobal.com/promo/events/MNT-Referral?ref=K8VLNX

Kada amanta raffle draw ne dan kayi participation babu tabbacin lallai zaka samu.
Allah ya sa mudace.
πŸ‘19