CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.63K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
Masu samun matsala da Faucet, idan sunyi testnet na Martian wallet zasu iya zuwa su turo shi wnn testnet token din na Martian zuwa pontem wallet sai yayi dashi
πŸ‘2πŸ₯°1
Free $5 in BTC. Tana fita instant, zanyi bayani akan yadda za'a cire In shaa Allah.

Ga yadda zaka samu:
1. Kayi downloading application Ι—in Bitpapa a Playstore.

2. Kayi register da Email, ka saka Password, zasu tura maka da Mail kayi confirming Email Ι—in.

3. Sai ka shiga kayi Login ta Application Ι—insu, kayi verifying phone number a setting (zasu kiraka da wata number ne a layin naka, saika rubuta numbobin Ζ™arshe guda 4 na number da aka kiraka.

4. Sai kayi KYC da Voters card ko Passport, naga option Ι—in NIN, amma bansan ya saurinsa yake ba. Da passport nayi, shi kuma instant ne.

Da zarar sunyi verifying Ι—inka zasu saka maka $5 nan take ku kuma za'a iya samun jinkiri na wasu mintina, karka damu zasu saka maka kuΙ—inka.
πŸ‘8
NOAH APPπŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯

Kayi join waitlist na wannan app din na Noah, wallet ce da zatayi support na bitcoin lightning network.
Idan kayi register zasu baka points dinsu guda 100 wanda anan gaba zasu bada damar ayi conversation nasu zuwa bitcoin.

Saikuyi joining waitlist din : https://app.noah.com/?referralCode=Al-ameen

sannan idan ka dage kayi invite sosai a satin zasu baka access na Beta testers nasu wanda hakan shima zai baka damar samun wasu incentives din.

Allah y bamu sa'a πŸ™
πŸ‘1
FOX WALLET ANNIVERSARY AIRDROP.

Wannan wata wallet ce babba zasuyi Airdrop amman wallet din bata da token nata dan haka da BNB smartchain zasuyi Airdrop din zasu rabawa mutane a kalla na $10, 000 daga ranar 14 ga watan November jiya kenan zuwa 30 ga watan nan da kwana 15 kenan.

Masu sha awa zasu iya shiga wannan link din na kasa.

https://foxwallet.com/download?code=k6ekj3rm3h

Sai ku dakko wallet din a Playstore.

Sai kuyi creating wallet wajen referral code ku saka wannan code din.

k6ekj3rm3h

Zansa referral code din a comment section

Shikkenan sai ku shiga setting zaku ga share sai kuyi generating din link da zaku yi referring din mutane dashi.

Duk wanda ka gayyato zasu baka ladan gayyatarsa ko da mutum daya ne kuwa.
Sannan kuma idan kayi invite na mutum 3 zasu baka damar Minting Nfts dinsu na Anniversary

Duk bayan awanni 24 suke sakawa mutum ladan aikinsa, kuma zasu yi ta yin hakan har 30 ga watannan.

Dan haka wanda ya dage zai tara kudi sosai kuma zaka iya cirewa BNB ne smartchain kowa ya sanshi.

Ga screenshoot nan a kasa akwai karin bayani.

Allah ya bamu sa'a.

Arewa crypto Boy ✍️✍️✍️
πŸ‘2
Referral code πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†
A yanzu haka ana siyan mise coin a telegram group na mise network.

Duk mutum daya in ka gayyato zaka samu 10% na airdrop reward dinsa.

Join me to use Mises Browser, which supports Web3 sites and extensions on mobile.

https://home.mises.site/download?misesid=mises1yrvxsnhltqls0epyjfky0366uz8rkcxshh0hhg

#Mises #Browser #web3 #extension

#Mises #Browser #web3 #extension b

Note twitter account dinka sai yakai 6 months da buΙ—ewa
Assalamu alaikum

Duk wanda yassan yayi register da AITBIT NETWORK to yaje ya cike withdrawal form nanan sun saka idan baka cikaba bazasu biyaka ba

Allah kasa mudace
πŸ‘2
Karkuyi wasa da wannan 😍😍😍
Mining platform ne Mai suna Wild cash wanda zai baka damar mallakar Nfts dama coins which can be tradable to cash , ina mai shawartar daka dage kayi.
Sannan kuma akwai quiz da ake participation acikin app din hakan zai qara bka damar samum wasu points din.
Ga link: https://hsacw.xyz/r/1xfq7F

Zamu zo da full bayanai nam gaba , kuma zaku iya invite na friends nku.

Allah ybamu sa'a πŸ™
πŸ‘1
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Get your Starkpunk NFT for FREE πŸ’Έ

Complete all missions on Crew3

https://starkpunksnft.crew3.xyz/invite/NNvasXS-EyFL5jwMx9YXW

Mint your unique Punk NFT next week πŸŽ‰