CRYPTO DIGEST ๐Ÿ’ฐ๐Ÿ’ฒ๐Ÿ’ช
6.63K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
velodrome Second Airdrop

40% of supply of Aerodrome will be airdropped to lockers.

read guide below and retweet


https://twitter.com/bloomstarbms/status/1688075427020222464?s=46
๐Ÿ”ฅ2
EVM COMPATIBLE CHAIN
Idan akace evm compatible chain ana nufin Blockchain networks din da suke kan fasahar Ethereum virtual machine.

Ethereum virtual machine wata fasaha da take bada damar ayi executing na smartcontract akan Blockchain na Ethereum . Ita dae wnn fasahar tana bawa developers damar kirkira da kuma deploying na smartcontract wanda basa buqatar wani yyi control nasu zasuyi aikine a karan kansu tunda dama already an tsara musu agreement din tun a wajen rubuta codes din ta yaren solidity .

So domin a sawwaqawa developers da kuma qarin adoption Ethereum suka kawo wnn solutions din, domin developer idan ya rubuta code akan Ethereum Blockchain na wani smartcontract ko Dapp, sannan yanaso yayi deploying nasa again akan wani Blockchain din to baya buqatar saeya qara rubuta wani codes din ko kuma saeya koyi wani programming language din wnda ba solidity ba , kawai zaiyi copy ne na source code din yaje yyi pasting akan dayan Blockchain din sae yyi wasu minor changes kawae yyi deploying nasa kuma yaxama very compatible akan wnn chain din da kuma Dapps nata kaga an samu sauki.

To wnn dalilin ne yasa zakuga mafi akasarin project layer 1 & 2 are evm compatibles domin sunsan developers bazasu wahala wajen samar da Dapps da kuma smartcontract akan wnn Blockchain nasu ba.

Misalan evm compatible chains sune kamar BSC, POLYGON,AVAX, CELO, FUSE, OPTIMISM, ARBITRUM, FANTOM etc.
Yadda zaku gane evm compatible shine :
1. Zakuga gabadaya address na kan wallet din kala daya ne , ma'ana address din daka gani akan networks na Eth the same kalarsa zaka qara gani akan network na bsc , arb da sauransu
2. Address dinsu fiqures guda 42 ne
3. Address din yana farawane da "0x"
Note: Address din Move suma da "0x" suke farawa amma su fiqures nasu guda 64 ne misalin move sune Aptos da sui.
4. Duk wani networks daka gani akan Metamask to evm ne.
Note: Metamask kawae nace.

Da fatan daga ynzu idan ance evm address basai an tsaya ana tambayar mene evm address ba ko kuma na wani networks ne.

Allah yasa mudace๐Ÿคฒ
๐Ÿ‘10๐Ÿ”ฅ1
Fill the form do the task and submit, drop wallet in comment section

https://twitter.com/zeusdoteth/status/1687885990759677953?s=46&t=MQYRAmvO6tut2UZ8mdGuRA
๐Ÿ‘2๐Ÿฅฐ1
Arcaded Waitlist (No Referral)

โœ…Register Here : https://arcaded.info/
โœ…Submit Email
โœ…Submit Polygon Address
โœ…Done
๐Ÿ”ฅ3๐Ÿ‘1
1K FOR EACH REFERRAL

To jama'a wnn harqallar idan ka dage kayi aiki tuquru saide kajika da wata 50k , ana magana ne akan application na CENTBEE eh kwarai CENTBEE kawai register zakayi dasu zasu baka kyautar 1k hakama duk wnda kayi inviting shima yanada 1k .
Note: amma ba instant suke sawa ba sometimes saika manta ma dakayi saide kawae kaga kudade acikin application din sun saukarma sai kaji kamar kyauta suka baka, kuma directly zkayi withdrawal zuwa bank account naka .

Idan kanada sha'awa zaka dauko application din ta wnn link din : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.centbee.app

Daka budesa abu na farko da zasu tambayeka shine referral code , zanji dadi idan kayi amfani da nawa wanda shine wnn๐Ÿ‘‰๐Ÿ‘‰ alameen123@centbee.com daga zasu bukaci kayi select na language and country sai kuma phone number zasu turama otp then sai kyi create na Pin , kai zasu buqaci kayi creating na username kamar yadda referral code din yke a sama sai kyi daga wallet dinka zata bude, sai kyi backup nata ka ajiye passphrase din saboda gaba.

Note: my referral code is : alameen123@centbee.com

Allah ya bamu Nasara ๐Ÿคฒ
๐Ÿ‘3
SUI NETWORK QUEST 2

Kamar yadda jama'a suka samu Sui coin guda 24 zuwa sama a yanzu ma an fara sabon Quest wanda tun 28 ga watan July aka fara. Sai de yanzu Sui network sun danyi chanji.

โœ…A yanzu kana bukatar akalla Sui guda goma ko sama da guda biyar.

โœ…Ana son kayi interaction da mafi karancin uku daga cikin Dapps dake jikin hoto na farko.

โœ… Ya zamana ka ajiye mafi karanci Sui guda daya acikin kowane Dapp hakan zai baka damar samun point.
Misali kayi providing liquidity a Cetus da Sui guda daya, NAVI ma kayi providing.. Kaga Kowane ka ajiye guda daya idan kayi da Dapps guda biyar Kaga ka ajiye Sui guda biyar har zuwa 28 ga wata Agusta.

โœ… Idan Sui goma ka tanada Kaga ka ajiye biyar kenan wanda ba'a son suyi kasa da haka, Sauran biyar sai ka cigaba da swapping cikin Dapps din.

โœ…Iya yawan interaction dinka iya points dinka.

Domin karin bayani ka shi ga wannan link

https://tech.mystenlabs.com/bullshark-quest-2/

https://t.me/cryptodige
๐Ÿ”ฅ3๐Ÿ‘1๐Ÿฅฐ1
โญ•โœจOwlto Bridgeโœจโญ•

โญ•โœจBridge : https://tinyurl.com/OwltoBridger

โž– Bridge ETH OP to BASE

โž– Bridge ETH BASE to OP

โž– You Can Bridge To Another Network

โœ”๏ธ Fee $0.06
Eddy protocol early access ~ powered by zetachain

๐Ÿ‘‰๐Ÿป https://eddy.finance/
๐Ÿ‘2
Wadanda basu cike smartlayer Waitlist ba zasu iya cike Google form dinnan domin na samu damar tura musu invitation ta email.

Wnn shine form din: https://docs.google.com/forms/u/0/d/e/1FAIpQLSdriz6t9qFZCLirubW9mnz93kiKjff8WeH-TA2PFzy2Ukj6SA/formResponse
๐Ÿ‘1
QUAI NETWORK X GALXE

Quai network shima yana ษ—aya daga cikin Airdrop da Coingecko suna yi sharhi akansa kuma L1 ne.

Daga sati me zuwa quai network social media rewards zai dawo kan GALXE.

โœ…Kana bukatar Gitcoin passport Ko Galxe passport don shiga wannan tsarin wanda sun tabbatar da maida kowane point zuwa coin dinsu a daidai ratio 1:1 ma'ana kowane Point ษ—aya daidai yake da Quai Coin daya๐Ÿ’ฒ๐Ÿ’ฒ

โœ…GITCOIN PASSPORT

https://passport.gitcoin.co/#/welcome

โœ…GALXE PASSPORT ANA BUKATAR
(INTERNATIONAL PASSPORT)
https://docs.galxe.com/into-the-galxe/galxe-passport/

โœ…Duk wanda ka mallaka acikin daya ko Gitcoin ko Galxe ya wadatar.

Ga wadanda basu fara Task na Quai Network na ga link nan zasu iya farawa
https://t.me/cryptodige/199

โœ…QUAI NETWORK BA REFERAL DON HAKA KA DAURE KAYI IDAN KA GANI YANZU.

๐Ÿ’ฒ๐Ÿ’ฒWAGMI
๐Ÿ‘2
โญ•โœจAltlayer Testnet Phase IIIโœจโญ•

Use Goerli network

โž– Add RPC :  https://chainlist.org/chain/5

Go to : https://testnet.rocketpool.net/

โž– Click Wallet button

โž– Connect Wallet

โž– Stake ETH (min 0.015 ETH)

โž– You will get rETH

Go to : https://goerli.eigenlayer.xyz/

โž– Connect to Wallet

โž– Select Rocket Pool Ether (rETH)

โž– Enter amount : min 0.01 ETH

โž– Next  Confirm transaction

Go to : https://dashboard.alt.technology/flashlayers/deployments

โž– Connect Wallet

โž– Use "Goerli" Network

โž– Click 'Create'

โž– Click 'Restaking Trial' Box

โž– Click 'Confirm'

โž– Click 'Proceed'

โž– Change "Flash Layer name" to your name

โž– Scroll Down

โž– Click 'Validate address ownership' ยป Sign

โž– Click 'Create'

โญ•โœจClaim OAT : https://galxe.com/altlayer/campaign/GC9tiUeiq3

โญ•โœจTask Checklist

๐Ÿ‘‰Restake at EigenLayer testnet (min 0.01 rETH)

๐Ÿ‘‰Create a restaking tier Flash Layer
๐Ÿ‘2
Congrats ๐ŸŽ‰Guys something Big is Coming soon...

Mainnet includes the Sei Airdrop and Incentivized testnet rewards๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ

This first major token distribution has been designed to both recognize loyalty and bolster the Sei blockchain's global impact as the optimal destination for Web3 applications to build on.

๐Ÿ”—Source:
https://twitter.com/Sei_FND/status/1689722756521205760
๐Ÿ‘3๐Ÿ”ฅ2๐Ÿฅฐ1
ZETACHAIN MAINNET IS LAUNCHING IN Q3 2023 โœ…

KEEP INTERACTING

ZETACHAIN TESTNET POTENTIAL AIRDROP

Kafin ka fara Kana bukatar
1.Active Discord account
2.Active twitter account
3.Wallet(Metamask ko Coinbase wallet)
4.XDEFI WALLET
Sune kawai abun da kake bukata..

1.Ka shiga wannan link kayi verifying, discord, wallet dinka

https://labs.zetachain.com/leaderboard?code=Ig6jAvVZcXHq_fNwQ1MUs.

-CLAIM YOUR ZETA SUPPORTER OAT
๐Ÿ‘4๐Ÿ”ฅ1
SEI ACTIVATIES WHICH ONE HAVE YOU DONEโœ…
๐Ÿ‘1
The @QuaiNetwork twitter account has been compromised

Please stay safe ๐Ÿฅ‚