CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.63K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
FMCPAY EXCHANGER AIRDROP 2023

Karda kayi wasa da Airdrop din Exchangers πŸ”₯πŸ”₯
https://fmcpay.com/auth/register?ref=277605348
Ka shiga link din Sama kayi Sign up. Idan kayi verification zasu baka token dinsu guda dubu Goma 2500 Wanda a yanxu darajarsa take daidai da $1.06 Kana iya trading dinsa.

Duk da cewa kudin ba wasu bane ba a yanxu, baka San me gaba zatayi ba. BNB da sauran coins din exchangers da haka suka fara. Ka hangi gaba.
Wannan Exchanger tana da interface kusan daya da Binance, sabida haka indai ka taba amfani da Binance din zaka iya amfani da wannan.

Idan kayi register a link din Sama, sai ka shiga wannan link din kayi downloading application dinsu a Google Playstore.

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.bitcoinexc

REFERAL CODE : 277605348

Kayi KYC yanda kayi na Binance.

Allah ya bamu sa'a.
πŸ‘4
Announcement:
We'll take a snapshot on Sept. 7th UTC 0:00 for every users' MIS balance (all the MIS in your balance/delegating/undelegating will count), and when we open the MB exchange, the maximum number of MB exchange will based on this snapshot. The excess amount will not be redeemable. Please at this moment DO NOT do any OTC in case of loss of property.
And MIS under delegating won't disappear if users don't undelegate them, but the reward will no longer count in.
πŸ‘5
TIP Twitter task Airdrop βœ…

KA shiga wannan link kayi task din da suka bayar
Replies kawai zaka ringa yi kana mentioning @tipcoineth da $tip ko kuma kayi Tweet kayi mention @tipcoineth da $tip sunce zasu bada reward na $Tip.
https://thetipcoin.io/

Idan kana da ra'ayi ga Tweet Ι—ina kayi mention @tipcoineth da $tip
https://twitter.com/AmFagge_3/status/1698307031780774218?t=IDpomE-TWqhFwdfuiZF0eg&s=19
πŸ‘2πŸ‘Ž1
ATTENTION βš οΈβ‰οΈ
BABU WASU MASU SIYA NFT GUDA 100, 20K DUK ZANCE NE.
Amma in kaga kana da ra'ayi zaka iya cigaba da tarawa mudai Munyi nanβœ‚οΈβœ‚οΈ
πŸ‘3
Har gobe fa FMC PAY SUNA BIYA KADAI KAYI KOKARIN YIN KYC

Irin wadannan Exchange sun fi daΙ—in sha'ani saboda kudin da suka ce zasu bada is possible kuma KYC dinsu yana da tsauri.

Amma indai kayi yadda ya dace zasu amsa suna karbar 1.Nin plastic ko Voters card in baka da PASSPORT..

Kuma har yanzu zaka iya register

https://fmcpay.com/auth/register?ref=277605348

Last week widthrawal biyu nayi
πŸ‘2
Live stream scheduled for
Kamar yadda nyi alkawari Insha Allah zuwa anjima karfe 9pm zanyi live a telegram channel namu na Crypto Digest inda zamu koyar da yadda mutum zaikoma level 2 a Phaver application da kuma yadda ake amfani da App din.
πŸ‘Ž4❀1
HASHKEY AIRDROP CONFIRMED βœ…

Indai ka cike waitlist na HASHKEY a kwanakin baya ka duba email dinka sai kayi sign up kayi KYC don samu 500HSK.
Idan kuma baka cike waitlist ba zaka iya register yanzu

https://h5.hashkey.com/en-US/register/invite?invite_code=NPSJfr

Referal code :NPSJfr

APP: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.hashkeypro.exchange
πŸ‘2
5 minutes to start
Live stream finished (1 hour)
Forwarded from StalkerDAO (Eljez)
Subsquid Testnet Registration
🎁 Reward: WL (Early Supporter)
πŸ•” 12 hours left

RULES ℹ️
- Open zealy quests
- Complete #Early-Supporter
- Follow official Twitter
- Join discord server
- Join telegram group
- Fill this form
- Enter details
- Enter EVM ADDRESS
- Submit & Done
- Upload screenshot
to this quest

⚠️ DWYOR
πŸ‘3