CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.63K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
Iya wuya ka dage ka kasance cikin top 250 to down, nan da 29 November zasu rufe yin referral dan haka karkayi kasa a gwiwa dage kaima ka nemi referral.

https://www.fantium.com/?referralCode=wasj2f2&refSource=copy

Allah ya bamu sa'a πŸ™
πŸ‘1
SUFFRA INCENTIVE AIRDROP FOR EARLY USERS

1.DA FARKO ZAKA FARA FOLLOWING.

A. Twitter handle Ι—insu
https://twitter.com/SuffraV2E?t=P6yyvZiXG2G53tY56ow2Xg&s=09

B. Telegram channel
https://t.me/SuffraV2E

2. Sai kaje DAPP BROWSER na cikin Wallet dinka (METAMASK) amma kowacce tana yi.

3. Sai kayi pasting wannan link Ι—in
https://vote.suffra.xyz/

4. Daga nan sai kayi connecting wallet dinka (AIRDROP WALLET ⚠️)

5. Idan site din ya buΙ—e sai kayi voting na token din da kake so zaka iya zabar duka amma iya 10/day

6. Bayan ka gama sai ka shiga wannan link https://vote.suffra.xyz/verify ka shigar da Twitter da kuma telegram user name.

Note :Shi wannan verification na Twitter da telegram sau Ι—aya ake shi kuma voting zasu rufe ranar Ι—aya ga December 2022.

Wanda suka riga suka yi jiya kawai verification zasuyi

Allah ya bamu sa'a.

Amfagge ✍️✍️✍️
Ended
πŸ‘2
Yau Talata za'a ruf wait-list na FANTIUM, wadanda suka cike muna musu fatan alkhairi.
Wadanda basu cike ba zasu iya shiga a yanzu, sai dai kamar anso a makara.
A Telegram kawai muka saka shi jiya.

Wadanda suka cike zasu ga bayanai an tura musu ta email game da FANTIUM din, sai aje a Kara bincike da Nazari akai.
A ciki sunyi bayani sun ce:

We are excited that US Open Champion Dominic Thiem will be the first athlete to launch on FANtium.


https://www.fantium.com/?referralCode=wasj2f2&refSource=copy

Allah ya bamu sa'a πŸ™
A.I.I✍️
GUARANTEED $145+ IDAN ZAKA IYA AIKINπŸ‘‡
βž–βž–βž–βž–βž–βž–βž–βž–βž–

πŸ”΅Sai dai ayi hakuri sanarwar tazo kusan amakare saboda daren gobe za'a gama program din, amma indai mutum yayi kokari to zai samu.

πŸ”₯Aiki ne na referral me saukin gaske, kuma indai kayi kokari zaka samu $145 ko kasa da haka, idan zaka iya to ga bayani nan akasa.

πŸ‘‰AMMA idan bazaka iya neman Referrals ba to ni idan kayi register da referral code dina daga yanzu zuwa daren gobe, indai nayi reaching target na 46 referral zan tura mk da katin N200 kyauta ba wai dan bakafi karfinsa ba, register kawai zakayi babu verification, minti goma yayi yawa ka gama.

βž–βž–βž–βž–πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡βž–βž–βž–βž–

~Token din UHIVE ana Trading dinsa a PROBIT da LATOKEN, Uhive web3 Social Media app ne kamar Facebook amma su suna bada rewards na Token dinsu idan kn anfani da app din kuma mutum zai iya siyar dashi aduk sanda yaso.

~Yanzu haka suna gudanar da Promotion na Idan kayi register zasu baka Token 600 kuma duk Referral 1 zasu baka 600, zaka iya withdraw idan ya kai 50,000, amma karin rewards da idan ky referring mutum 5 zasu baka karin kyautar token 2500, mutum 10 token reward 5000,mutum 25 token reward 20,000, mutum 100 token reward 200,000.

~ A yanda na lissafa idan kayi inviting mutum 100 zai zama kana da Token guda 287,500 kimanin USDT 149.5 afarashin PROBIT Exchange.

Idan kuma baka kai referral 100 ba to kana bukatar minimum referrals guda 46 sannan ka iya withdraw inda zaka tashi da 28.6 USDT (N22,000+).

πŸ‘‰ YANDA ZAKAYI REGISTER

1- Kashiga wnn link din https://play.google.com/store/apps/details?id=uhiveapp.uhive.com.uhive zai kaika Play Store sai kayi download na app din
2- Idan kabude sai kadanna GET STARTED sai kayi slide left
3- Idan kazo wajen Register ba wajen email zaka danna ba, sai kadanna blue button inda aka sa ' I have an Invitation Code'
4- Sai kasa wannan Invitation code dinπŸ‘‰ SHL3RR
5- Sai kadanna REDEEM, daga nan zasu ce maka Congratulations

6- Sai kadanna Continue with email, kasa email dinka ka Ζ™irΖ™iri Strong password (misali: NG18are2022!!) , amma dole sai anyi verifying EMAIL din.
7- Zakaga invitation code dinka idan kadanna alamar Coin dake sama acikin app din, akasa akwai inda aka sa 'Invite Friends' sai kashiga to anan zakaga Invitation Code dinka.

πŸ”΅Shikenan ka gama, haka zaka yi kuma referral dinka zai yi, sai dai ba'a self referral, zanyi rubutu full guide akan yadda za'ayi withdraw insha Allahu.

πŸ”₯Wanda ya gama register da Invitation Code dina yayi min magana natura masa katin dari biyun.

Allah ya bamu sa'a hustlers.πŸ™
~Mukhtar Sagir Imam Dawaki
πŸ‘2
Referral code πŸ‘†πŸ‘†
Indai nayi reaching target na 46 referral daga yau zuwa gobe duk wnda yyi ta link dina akwae kyautar 200 recharge card
Mutane da yawa sunyi register da Uhive amma basuyi comfirmed na verification link ta email dinsu ba,. Yakamata su shiga email nasu suyi confirm
Regarding Uhive App

Jiya na sanar da cewar duk wnda yyi register da link dina kuma yayi verification na email nasa suka basa Uhive guda 600 , nayi alkawarin har nayi reaching target dina na referrals 46 kafin qarewar yau zan basa kyautar katin 200 bawae dan baifi karfin katin ba a'a kawae dan kyautatawa ne.

So kamar yadda kuke gani a screenshot har yanxu mutum 18 ne kawae sukayi register mutum 8 daga ciki they sunyi verification na email nasu mutum 8 kuma suna pending kodai sunyi verification na email har yanzu ba ayi marking dinsa as successful ba ko kuma basuyi verification na email din gaba daya ba, please idan kasan bakayi ba k dage kayi, mutum 2 daga ciki kuma sunyi disqualified already suna ya nuna failed may be ko sunyi trying nayin cheat referral ne.

Wadanda basuyi register ba kuma su dage suyi download ma Uhive app a play store suyi amfani da wnn as their referral code : SHL3RR
Ko kuma subi ta wnn link din: https://www.uhive.com/invite?c=SHL3RR

Basa bukatar kyc iyaka email verification ne kawae .

Sannan kuma jiya ban kasance a online sosai ba mutune da yawa sunyi dm dina bansamu damar amsawa amma insha Allah zan samu nayi attending kowa. Insha Allah

Allah ybamu sa'a πŸ™
Please wadanda basuyi email verification ba su dage suyi , idan basuga , message dinba su duba promotion folder dinsu ta email zasu gansa anan, yadda zaka tabbatar cewa bakayi verification ba shine zakaga basu baka kyautar 600 Uhive tokens ba a wallet dinka.

Please adage ayi completing b4 12am
πŸ‘1
A yanxu haka zaku iya zuwa ku cike withdrawal na Antbit network, amma b4 ka tabbatar cewa kayi withdrawal na Antbit koda guda 1000 ne zuwa strimpay wallet dinka.
Alhamdulillah Fricaa πŸ™Œ FricaaπŸ™Œ FricaaπŸ™Œ

Ko baka crypto karkayi wasa da wannan, FriFricaaoject ne aka dauki shekaru ana Gina sa tare da kwararrun developers, social media app (Socialfi) ne kamarsu Facebook, twitter and Instagram za'ayi launching dinsa tareda coins nasu mai suna Fricca a ranar 12 January 2023 kaga yau saura 41 days knn.

Kamar ydda sukayi alkawari cewar first December zasu bda dama ayi joining waitlist domin asamu damar mallakar friica coins to sun cika alkawari zaku iya shiga nan kuyi register domin samun naku kuma : https://fricaa.com?ref_user=al_ameen
Sannan idan kaga dama zaka iyayin referral domin kara yawan friica coins naka.

Fricaa bawai project ne da za'a tsaya anatayima surutu akai ba, project ne daya samu kwararren Ceo AliAli Kogigi, dayawan mu munsan project din tun shekara daya baya dama lokaci muke jira kuma kashi yazo dan uwa me kke jira ? https://fricaa.com?ref_user=al_ameen

Note karkayi trying na yin self Refferal domin anan gaba akwae kyc da za'ayi.
Yanxu hka website din yana da nauyi kadan amma basosai ba dan hka sai adage ayi register da waitlist din. More latest updates about fricaa coming soon πŸ™ŒπŸš€

Allah y bamu sa'a πŸ™
Assalamu alaikum warahmatullah

Regarding Uhive application danace idan nayi achieve na target dina na 46 referral zan bawa referrals nawa katin 200 each, so unfortunately hakan bata samu ba banyi reaching target dinba kuma dama promotion din jiya ya qare .

Su kuma wnn rewards din da kuke gani kamar kudin gidan badamasi ne πŸ˜… minimum withdrawal 50k Uhive ne kuma withdrawal charges kadai $10 ne saboda Ethereum network ne .

Ina gdya matuqa. πŸ™
The wait is over munyi post yanxu akan yadda zakayi interaction a $Quai social media rewards and Incentivized Testnet

https://twitter.com/Al_amien_neh/status/1598589021495738368?t=EEDBvEuax_tRtjmwejtxVA&s=19

Wnnan yafi Project da yawa guarantee yakamata kowa ya hanzarya yyi, domin naga alama da yawanku bku san dashi ba kuma ya shaharaπŸ₯°
So i got u coverd πŸ’―β˜‘οΈ
❀1
Sharp-sharp , right now kashiga kayi minting na wnn NFts din there's Airdrop speculation about it πŸ™Œ

Ba wahala, akan Sui devnet zakayi Minting din, kabi ta wnn link ka budesa a cikin Kiwi browser naka , make sure kana da Sui wallet : https://sui.mint.ozozoz.io/0x18...f93a

Sannan ka tabbatar kayi joining na Discord group nasu domin bayan ka gama Minting din zaka tura da address dinka tare da screenshot na Nft din da kayi Minting a feedback channel nasu : https://discord.gg/Jqk4mqTT

Allah y bamu sa'a
πŸ‘1
Dazu nayi mistake nasa muku discord link wnda yyi expire ayihakuri yanxu dai kowa yabi ta wnn link din ya shiga group din: https://discord.gg/Jqk4mqTT

Bayan kyi join ka tura da hoton nfts din da kayi Minting tare da package id na na Minting din acikin channel me suna proof of mint sui kamar ydda na zagaye a screenshot, sannan sai jyi mgna a general chat zasu bka Ozoz testnet sui role a discord din. Ka tabbatar kyi haka

Sannan kuma nima idan nasamu mutum hamsin sukyi joining group din ta wnn link din zasu bani Og role : https://discord.gg/Jqk4mqTT

Allah y bamu sa'a
πŸ‘2