GM CULT Hausa ⚡️
1.21K subscribers
165 photos
14 videos
253 links
Download Telegram
GM CULT Hausa ⚡️
Devs nawa kayi pitching this week?
Mutane 6 basu tura ko daya ba
Mutane 5 basu iya job hunting ba.

Ko muyi ajin job hunting ne ga duk Mai buqata but zai zama paid class ne don zamuje direct izuwa hunting ne.

Muyi zaku shiga? Daidai qarfin kowa.
Abun mamaki Baku buqata kennan don nace zai zama paid class ne it's okay.

Allah yabamu sa a 😂 nagaji da yin abu kyawta duk Wanda yaga zai iya, ashirye nake nikam ako dayawshe
GM class ashirye yake kuma zamu fara next week Monday insha Allah.

Zamu fi maida hankaline wajen gano yenda zamu:

- Gina Career a web3 space
- Gina portfolio dinmu
- samo sabbin projects
- Yenda zamuyi contributing
- Yenda zamuyi pitching

GA duk Mai buqatan shiga, yamin magana a Whatsapp.

Contact: 09132489618

Note: Ba ajin kyawta bane, Biyane kudin shiga 5000 naira, so kaman kyawtane ina da dalilan cewa abiya.

Domin kowa yasamune kuma zamu fi zama serious.
Do you want to break into Web3 but don't know how to land opportunities?

Getting into Web3 is one thing. Knowing how to position yourself, find opportunities, and get noticed by projects is another.

That's why I'm launching the Web3 Job Hunt Masterclass

A practical learning experience designed to help you approach your Web3 career search more strategically.

- Starting: Monday, 26 October 2026
- Registration Fee: ₦5,000
- Registration: DM on WhatsApp — 09132489618

If you're serious about finding your place in Web3, this is your opportunity to start taking the right steps.

Don't just watch others build their Web3 careers. Start building yours.
👍4❤1
GM fam har yanzu tantama kuke okay 👍

Duk wanda yashirya dai yamin magana a Whatsapp.

Happy Friday 😊
❤1
Akwai KOLs da zasu iya kawo trading volume Mai yawa anan??

Dm @sirr_ustazouu
GM fam, weekend yazo me kacimma?

Mu hadu a comment section kuma registration din class dina is still on going

Ngd
Ina kwanan ku?
TUNA TARWA

GM class ashirye yake kuma zamu fara next week Monday insha Allah.

Zamu fi maida hankaline wajen gano yenda zamu:

- Gina Career a web3 space
- Gina portfolio dinmu
- samo sabbin projects
- Yenda zamuyi contributing
- Yenda zamuyi pitching

GA duk Mai buqatan shiga, yamin magana a Whatsapp.

Contact: 09132489618

Note: Ba ajin kyawta bane, Biyane kudin shiga 5000 naira, so kaman kyawtane ina da dalilan cewa abiya.

Domin kowa yasamune kuma zamu fi zama serious.
❤1
Become an RWAPerp Pioneer. 🚨🚨

Genesis Ambassador Recruitment is now open!

We’re looking for our first group of community members who are ready to grow with RWAPerp, contribute to the ecosystem, and help shape the future of RWA perpetual trading.

If you understand trading and are willing to create content, engage with the community, test the product, and share honest, actionable feedback, we’d love to hear from you.

As one of our first Genesis Ambassadors, you’ll receive cash rewards, Early Access, exclusive future benefits, and opportunities for long-term collaboration.

Ready to build with us from day one?

Apply here 👉 https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLSc5uUyH48IP3iOlj_E2B5Dd0BCtCRdDOpvX7A9SxUCKKChW1w/viewform

All the best
Masu buqata dai suna dawkan matakin da yadace.

Kuma insha Allah zamu fara aji Ranan Monday.

Duk wanda yakeso yamin magana a Whatsapp 09132489618
GM fam

Yakuke ya yaw fatan dai kun shirya saboda sati Mai zuwa zamu bazama nema.

Ya weekend dinku?
🔥3
GM fam

Sati yasake zagayowa, muci gaba da aikinmu.

Allah yabamu sa a
❤3