Ina masoya Malam! 😍
Shin kuna son haɗuwa da mallam!! 😍 😍
Allah ya haɗa mu a gidan Aljannah 🤲🤲 🤲
#Kmsunnah
#TahirTsamiya
#Sheikhahmadtijjaniyusufguruntum
Shin kuna son haɗuwa da mallam!! 😍 😍
Allah ya haɗa mu a gidan Aljannah 🤲🤲 🤲
#Kmsunnah
#TahirTsamiya
#Sheikhahmadtijjaniyusufguruntum
❤8
Ina masoya Malam! Kun taɓa haɗuwa da Malam?
Anonymous Poll
16%
Eh, mun taɓa haɗuwa
84%
Ba mu taba haɗuwa ba, Amma ina son mu haɗu ko sau ɗaya ne. 👌
❤14😭2
Zamu cigaba da turo Tafisirin Malam na Suratun Nisa'i
❤11
Daman Muhadarorin da suka gabatar a kwanakinnan shi yasa muka ɗan dakata
❤9
Tafseer Suratun Nisa
Sautul Qur'an 08037515610
15 SURATUN NISA'I (Darasi Na Goma sha Biyat)
Tare da: Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum, Hafizahullah
DOWNLOAD 👇
https://t.me/Guruntumfans/5275
Zaku Iya bibiyar mu a waɗannan shafukan na sada zumunta, domin cigaba da samun karatuttukan Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum, Hafizahullah
WHATSAPP CHANNEL
https://whatsapp.com/channel/0029Va9SwPC8F2pHnX12yq3I
TELEGRAM CHANNEL
https://t.me/Guruntumfans
FACEBOOK PAGE
https://www.facebook.com/profile.php?id=100077104534333
#Kmsunnah
#TahirTsamiya
#Guruntum
#Guruntumfans
#sheikhahmadtijjaniyusufguruntum

A Musulunci, ko Shaiɗan Ne ya gaya maka gaskiya, to ka karɓi gaskiyar, shi kuma ka bar shi da shaiɗancinsa.
~Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum, Hafizahullah
#Kmsunnah
#TahirTsamiya
#Sheikhahmadtijjaniyusufguruntum
~Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum, Hafizahullah
#Kmsunnah
#TahirTsamiya
#Sheikhahmadtijjaniyusufguruntum
❤14
Yau Su Malam Sun tafi Ƙasar UK 🇬🇧 Domin cigaba da Da'awah, muna Addu'ar Allah Ya kai su lafiya, ya dawo da su lafiya 🤲
❤17🤝1