π21β€10π6π₯°1
*WA'AZI DAGA BIRNIN KEBBI NA WALIMAR AURE*
*NA RANAR AHAMIS 15-03-1448 Dai dai da 27-08-2026 ππππππ*
*TAREDA:- SHEIKH BASHIR AHMAD SANI SOKOTO*
*HAFIZAHULLAH*
*WURIN GABATARWA ππΌππΌππΌ*
*GIDAN MAL. ZAYYANU MAGAJI ππππππππππ*
YouTube Channel
πππ
Taskar Malaman Sunnah Tv
Domin kallon Video
πππ
https://youtu.be/BTqJ2y9ujVw
Telegram Channel
πππ
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto
https://t.me/joinchat/AAAAAFNt5gVnEpYEt-VDlw
*Ayi Sauraro π¦»Lafiya*
πππππππ

YouTube
Wa'azi Daga Birnin Kebbi Na Walimar Aure - Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto
Enjoy the videos and music you love, upload original content, and share it all with friends, family, and the world on YouTube.
β€40π5π’3π3π₯°2
Forwarded from Aminu Bube π
πΎ
β€24π7π’1
*WANENE DAN TA'ADDA A NIGERIA ???!!!*
*NA YAU LARABA 18/04/1448 DAI DAI DA 30/09/2026*
*TAREDA:- SHEIKH BASHIR AHMAD SANI SOKOTO*
*HAFIZAHULLAH*
YouTube Channel
πππ
Taskar Malaman Sunnah Tv
Telegram Channel
πππ
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto
https://t.me/joinchat/AAAAAFNt5gVnEpYEt-VDlw
Ayi Sauraro π¦»Lafiya

β€25π2
WANENE DAN TA'ADDA A NIGERIA ???!!!
Malam ya bankado wani boyayyen tarihi da ba'a son mutane su sani akan Hausa Fulani da mulkin kama karya da yahudawa da nasara sukayi mana
Zakuji tarihin yadda Usman Bin Fodio yazo garin Sokoto da irin gwagwarmayar da yayi
Zakiju yadda aka kashe Musulmai Miliyan 2 aka boye Kwarangwal dinsu aciki wani Store π
Domin Kallon cikakken video danna wannan link din
πππ
https://youtu.be/3QRO5en7eMY
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto Hafizahullah

WANENE DAN TA'ADDA A NIGERIA ???!!! - SHEIKH BASHIR AHMAD SANI SOKOTO HAFIZAHULLAH
Enjoy the videos and music you love, upload original content, and share it all with friends, family, and the world on YouTube.
β€23π6
Illar_Shaye_Shaye_Ga_Yaya_Mata.pdf
63 KB
β€24π12π5
...............πππ............
ILLAR SHAYE SHAYE GA YAYA MATA !!!
Lakcar Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto Kenan da aka mayar littafi mai taken "ILLAR SHA DA SAFARAR MIYAGUN KWAYOYI"
A karanta Lafiya

β€33π4π4
AN SAMU LITTAFIN ISLAM AND SCIENCE WANDA AKE IYA SAUKEWA CIKIN WAYA (ISLAM AND SCIENCE PDF COPY IS AVAILABLE)
Assalamu Alaikum Wah Rahmatullah.
Wannan sa'ko ne zuwa ga yan uwa Musulmi da suka yi booking littafin da Shaikh Bashir Ahmad Sani Sokoto ya wallafa mai suna Islam And Science, From Big Bang To Big Crunch a shekarar 2023, wanda aka fara rabawa amma tashin farashin kayan masarufi da kayan buga littafin da kuma rashin cika al'kawari ga wasu wad'an da sukayi pledge wato Al'kawarin Sayen littafin yasa mutane da yawa basu samu littafin ya shiga hannuwan su ba.
Amma Alhamdulil-Laahi an samu dama an mayar da wannan littafi PDF wato ma'ana kuna iya sauke shi ku karanta acikin wayoyin hannu, tablets, Laptops da dai sauran su.
Zamu saka shi acikin WhatsApp groups, da Facebook da kuma Telegram. Sannan wanda yake bukatar sa yana iya yiwa d'aya daga cikin wad'an nan lambobin magana.
1. Ibrahim S Yaki
08067495787
2. Mustapha Bashir Albany 08102213961
3. Haruna Wamakko
08142058565

β€45
Code 701 PDF Original Copy A.pdf
7.8 MB
β€85π20π6π₯°6