CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.63K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯
Sharp kuyi register with this da wannan site din za'a samu alkhairi Insha Allah.
Muna kan binceke akansa zamu zo muku da cikakkena bayani

Ga link din: https://antbit.network/onboard.php?ref=311630

Allah ya bamu sa'a
ARCOR INCENTIVIZED DEVNET AIRDROP πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯ saura kwana biyar a rufe

https://twitter.com/Al_amien_neh/status/1585582787666612227?t=1zrTS8OywndHXP5MutcMBw&s=19

Munyi bayanin komai a twitter sai aje a duba🧡
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Yadda ake Maida network kan devnet wanda dashine za'ayi amfani wajen testnet din sai kowa ya kalla
πŸ‘4
Abu mafi muhimmanci shine duk abinda aka kawo aka baka procedures na yadda zakayi , kamata yayi ace ka tsaya ka karanta komai ka fahimci yadda aka yi bayanin b4 mutum ya fara tamaba, sometimes wata tambayar idana akayiwa mutum tana 6ata masa rai sosai saboda ya riga ya bada amsar tun acikin bayanin da yayi amma wani bazai karanta bayanin ba kawae zai fara tambayarsa.

Sometimes sometimes kafin mu kawo muku abu muna daukan har fiye da 1hr wajen yin rubutu akansa da kuma tsarasa yadda kowa zai fahimta cikin sauki ,amma wasu duk da haka basa ganin haka.

Please dan Allah a gyara

Banace a daina tambaya bne a'a kawae dai kafin kayi tambayar kafara duba bayanin da akayi, Allah yasa mudaceπŸ™
πŸ‘14❀3
Yadda zaka samu qarin 500 $EMC a Ethermail, mun saki ynzu a Twitter sai aje a duba

https://twitter.com/Al_amien_neh/status/1586790915070468096?t=d27tXOYrw_D6bXzSemK1VQ&s=19

Allah y bamu sa'a πŸ™
πŸ‘3
Yadda zaka samu kyautar 200 daga wajena da kuma $MPH token na $1.85 instantly.

https://www.facebook.com/100074099740895/posts/pfbid02VPGu82gB6gCPWUk52RowGanxjJUxu2oHYJXK31NAphhV21CYpNxgmD9H1AMUj8Nal/?app=fbl

A Facebook nyi post din saiku duba 😊

Allah y bamu sa'a πŸ™
πŸ‘2
A cikin mutane kusan dari da sukayi register mutum 24 ne kawae sukayi kyc successful 😒😒😒

Karku manta indae da link nawa kayi register, sannan kyi kyc tier 2 ina bada kyautar katin 200.

Masu matsalar kyc zasu iya goge browser history nasu su sake gwadawa.

morpher.com/invite/aminus146
πŸ‘2
New Airdrop comfirmed πŸ’―
Idan kayi missing wannan lefin kane

https://twitter.com/Al_amien_neh/status/1589922251314724867?t=kIkwp-XZ3R17ez4IA6229A&s=19
Allah y bamu sa'a πŸ™
Akwai Wani Testnet da zansa, yanzu haka video nakeso nayi saboda time daga yau kowa zai fara participation zuwa tsawon kwana 15 sae a dage, bashida wahala sosai

Stay tuned 🚨
❀3
Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
Wannan ne video yadda xakayi Task din na Kana_labs and pontem wallet.

Wannan ne discord channel nasu: https://discord.gg/tmjV4vyD

Twitter: https://twitter.com/kanalabs?t=fdtcOzS8r2JF3u0v6_rqcg&s=09

Adage a fara a yau
Allah y bamu sa'a πŸ™
πŸ‘3πŸ”₯2
Masu samun matsala da Faucet, idan sunyi testnet na Martian wallet zasu iya zuwa su turo shi wnn testnet token din na Martian zuwa pontem wallet sai yayi dashi
πŸ‘2πŸ₯°1
Free $5 in BTC. Tana fita instant, zanyi bayani akan yadda za'a cire In shaa Allah.

Ga yadda zaka samu:
1. Kayi downloading application Ι—in Bitpapa a Playstore.

2. Kayi register da Email, ka saka Password, zasu tura maka da Mail kayi confirming Email Ι—in.

3. Sai ka shiga kayi Login ta Application Ι—insu, kayi verifying phone number a setting (zasu kiraka da wata number ne a layin naka, saika rubuta numbobin Ζ™arshe guda 4 na number da aka kiraka.

4. Sai kayi KYC da Voters card ko Passport, naga option Ι—in NIN, amma bansan ya saurinsa yake ba. Da passport nayi, shi kuma instant ne.

Da zarar sunyi verifying Ι—inka zasu saka maka $5 nan take ku kuma za'a iya samun jinkiri na wasu mintina, karka damu zasu saka maka kuΙ—inka.
πŸ‘8