CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.64K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
😍😍 $NYAN Airdrop Claim Soon - Keep Eyes

➑️ https://missions.nyanheroes.com/claim

πŸ“Š Listing At 9:00AM
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
CEX. IO Telegram Mining!!!

Ba'a gajiya da nema, Ι—aya daga cikin Exchanges Ι—in crypto da muke dasu a duniya sun samar da Telgram mining Ι—insu suma inda ake mining coin mai suna CEXP. Wannan baka da fargabar zai shiga kasuwa ko bazai shiga ba, suna da Exchange Ι—insu kuma na tabbata zai shiga ciki kamar dai Renec.

Tap to earn ne, sannan akwai wajen da aka saka Farm, ana zuwa shima a danna, riba biyu kenan, ku shiga da wuri ku tara da yawa. Ubangiji Allah ya bamu sa'a.

https://t.me/cexio_tap_bot?start=1716270247287375

©️ Adam Muhammad Mukhtar
πŸ‘6
If you fade this maybe your village people cursed you (no my water inside πŸ˜€)

https://t.me/cexio_tap_bot?start=1716270247287375
Ethermail TGE June 12
πŸš€πŸš€πŸš€
πŸ‘3
End Game
$ZKS πŸš€πŸš€πŸš€
❀4
πŸ”” $NYAN (Nyan Heroes)β€” Airdrop claim is live now!!

βœ”οΈ They have made claim option available on Steamflow Airdrop Portal!!

- Per account $10-$25 Profits!! πŸ™ˆ
Please open Telegram to view this post
VIEW IN TELEGRAM
πŸ‘6
PACK Token πŸ“’
Launch Day Schedule

$PACK will launch tomorrow, on 22nd May, 2024, at 8am PST!

Make sure to associate the PACK token ID: 0.0.4794920.
πŸ‘7❀1πŸ‘1
Monprotocol $MON TGE 27th may πŸš€πŸš€πŸš€
Monprotocol Airdrop claim for Questers will be after TGE (post-tge)
$Pack Airdrop distributed, check your wallet

You can trade your pack on Bitget
πŸ‘2
Taiko Airdrop claiming site is live
You can check your allocation here : https://claim.taiko.xyz/

Currently the site is down (under maintenance)
PARAM GAMING LAST DAY TO CONNECT YOUR WALLET
πŸ‘2
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
$HOT Team Builders ne na gaske!

Jama'ah kuyi hakuri, kuci gaba da kokarin tara $HOT koda an rage muku mining speed dinku_

A nawa zaton da biyu sukai hakan! Daraja sukeson project din yayi yasa basason ace kuma yana hannun mutane da yawa.

Idan kukai tunani, zakuga kusan duk abunda mutane suka tara yanzu kusan ya koma hannunsu! Sunyi burning πŸ”₯, wasu kuma suna kan hanyar yin burning dinsa.

50% na total supply dinsu bayan an kammala mining burning dinsa zasuyi. HOT bashi da sa'a a minings din da mukeyi a yanzu.

In shaa Allah khairan.
Allah ubangiji yasa mudace
#AminuDayyibZakariyya
πŸ‘5πŸ‘2
Munafukai 🀣🀣🀣

Suma community kawae suke nema.

Yi register da $Yescoin
https://t.me/theYescoin_bot/Yescoin?startapp=jc6cZM
❀1
SEC approved etherium spot ETFs
πŸ‘5
Nayi verification nawa na overwallet within 5 minutes na gama.

Nayi amfani da plastic National Id card ne wajen verification din, ba dole bane sai mutum yyi level 3 verification wnda za'a buqaci proof of address ba.
πŸ‘6