CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.64K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
Phaver sunyi season 1 snapshot jiya, zuwa gobe zaku iya duba eligibility dinku ta wnn link din: phairdrop.com sannan sun ware 30m $social zasu rabar b4 tge ta hnyar yin posting kullum acikin application nasu.

Note: Har yanzu basu fadi ranar TGE ba
πŸ‘1πŸ₯°1
Wai inji $Venom sunce ranar 31st July zasuyi rewarding tesnet users πŸ˜‚

Amma ba tokens zasu basu ba directly, cases zasu bayar wnda a case dinnan zaka iya samun nfts ko venom tokens ko kuma wani rewards din daga partners nasu 🀣

Believe me $Venom will never cook, za'a samu na fearless ne kawae, idan kuma suka hadaka da unknown nfts saide ka kallesa amma babu me siya 🀣

But looking forward to it, All the best
πŸ‘5❀2😁2
Masu farming Monprotocol aje ayi linking :
1. Immutable wallet
2. Immutable passport
3. Discord
4. Steam account

Ni da nayi linking steam account nawa bai hau ba yet kusan 3 days knn.

Note: Don't ask me when rewards distribution 😎
πŸ‘2
A taΖ™aice ga wasu daga cikin dalilan da suka saka muke kyautata zaton Catizen zasu yi abinda ya dace wajen Airdrop ga community Ι—insu. πŸ˜ΌπŸ’Ž

- Top Tier VCs investment.

β€’ Pantera Capital: Daga cikin dalilan da Pantera Capital suka gabatar na yin investing a TON Blockchain sai da sunan Catizen yazo farko kafin Notcoin.

β€’ Binance Labs: Publisher behind Catizen (Pluto) ya kasance project na farko akan TON Blockchain da Binance Labs suka fara Investing.

β€’ The Open Platform (TOP): The Open Platform VC ne kamar Binance Labs, sai dai su sun mayar da hankali ne wajen supporting projects akan TON Blockchain.

Wane ne CEO din su? Andrew Rogozov, bayan kasancewarsa CEO na The Open Platform shine founder na Telegram wallet, uwa uba yana daga cikin founding team na The Open Network (TON) Blockchain. Kamfanin sa na TOP ya shahara wajen venturing project masu tasowa akan ΀ΟΝ Blockchain.

Projects da dama akan TON Blockchain sun iya cimma haka ne da taimakawar TOP.

Daga cikin projects din da kamfanin sukayi co-building akwai: Notcoin, TonKeeper, Getgems, Community, Tonstater, STON.Fi da sauransu

β€’ TON: Ba sai nayi dogon bayani akan TON Blockchain ba, dan tun a satin farko suka sanar da Ι—insu partnership haΙ—e da sauran VCs irinsu; Web3 Ventures, Mask Network, Y2Z, SecondLive, EMURGO Ventures, Moon Capital, and Initiate Capital.

β€’ a16z Capital: Robin Guo (investing in need culture a16z) partner in a16z games, shi kuma aikinsa yana Ι“angaren mayar da hankali wajen investing a web2 and web3 studio, games, AI da sauransu.

Yayi rubutu game da TON Gaming projects inda yayi misali da Catizen kuma ya yabe su ta Ι“angarori da dama kafin sanar da Investment Ι—insu a project Ι—in.

Yanzu mu manta ma da maganar VCs da Partners munsan zasuyi duk mai yiyuwa wajen ganin project Ι—in yayi nasara kuma sun biya community haΖ™Ζ™in su.

β€’ Catizen sune project na farko da suka fara nuna support ga Notcoin ta burning wani amount daga cikin supply dinsa, sannan kuma sun sanar zasu cigaba da supporting Notcoin! πŸ”₯😼

β€’ Sasha Plotvinov, CEO na Notcoin yayi magana akan Catizen inda ya yabawa kyakkyawan tsarin kasuwanci, and a strategically valuable idan aka kwatanta da saura tap-to-earn games irin Tap-swap, Hamster da sauransu. 😼🀸🏽

β€’ A cikin 26M players na Catizen, 1.5M On-chain players, waΙ—annan 1.5M players din sun Ζ™ona 90,000 $TON wajen interacting da Catizen smart contract, approximately $630,000, wanda a kuΙ—in gida Nigeria ya haura Naira Biliyan Ι—aya (N1B). πŸ™€πŸ’°

β€’ 1.5M on-chain Players na Catizen sunyi on-chain interaction da Catizen smart contracts sama da 20M. Kuna tunanin TON Blockchain zasu bar wannan duk ya tafi a banza! 😽🐳

β€’ Akwai gasar da TON Blockchain suke sakawa a Ζ™arΖ™ashin TON Open League da suke rewarding projects masu Unique Active Wallets (UAW), Season 5 kenan a jere Catizen suna zuwa na 1. 😼πŸ”₯

β€’ Abinda yafi burge Ni da project Ι—in Catizen tun a farko sunzo da tsarina deposit, saΙ“anin yanda wasu projects Ι—in suke sai tafiya tayi nisa ace ka saka kuΙ—i a ninka maka point dinka ko wani abu makamancin haka. πŸ™€πŸ‘πŸ½

β€’ Recently mun ga yanda Pixelverse sukayi disappointing community Ι—insu wanda hakan ya janyowa TON Blockchain zagi. Tabbas zasuyi iya Ζ™oΖ™arin sun wajen ganin sun wanke kansu daga maganar community, ba zasu bari irin haka ya faru a airdrop din Catizen ba. πŸ˜ΊπŸ‘ŒπŸ½

β€’ Ragowar Top tier exchanges ko kaΙ—an ba abin dubawa ba ne, dan Already suna da partnership da OKX, OKX web3 wallet da kuma Bitget, Kucoin daman sun daΙ—e idon su yana kan Catizen. πŸ˜ΌπŸ’±

β€’ Binance Lab da Binance Research Ι“angarori ne daban-daban na Binance exchange. Already munyi magana akan Binance Lab Investment. 😻πŸ₯Ό

Idan ban manta ba a watan da ya gabata ne Binance Research sukayi publisher report na binciken da sukayi akan TOP gaming projects inda Catizen yazo biyu a jerin gwanon. 😺✨

Tabbas shiga Binance ba wani abu bane mai wahala a gare su. Viktor kwanaki ya sanar Catizen zasuyi Launch pool kuma muna kuna kyautata zaton zai shiga Binance launch pool nan kusa, duk da munsan cewar Viktor Ζ™arya tafi yawa a cikin maganganun sa.
πŸ‘5
I'm highly optimistic that Catizen will be listed on Binance in this Month! πŸ™€πŸΎ

Muna roΖ™on Allah yasa mu amfana da Catizen sama da yanda muka amfana da Notcoin.

Anwar Saqeeb
πŸ‘7
Phaver $SOCIAL checker is live

Check your eligibility and allocation here: phairdrop.com
Don't interact , has been hacked
πŸ‘1
$SMOKE Airdrop na Solana Blockchain

πŸ‘‹ An fara $SMOKE airdrop ranar 21 July, za'a kammala 5th August (kwanaki 15). $SMOKE meme token akan Solana blockchain, zasu rabawa duk wanda yayi airdrop din 3000 $SMOKE.

Yanda Akeyin $SMOKE Airdrop

πŸ’§ Ku taba link dazan saka a comment, zai mayar daku tele.gram.

πŸ’§ Saiku taba Start. Zasu baku wasu figures/numbers, saiku rubuta numbers din ku tura musu.

πŸ’§ Zaku taba wajen Submit details.

πŸ’§ Zaku shiga tele.gram channel dinsu. Sannan ku taba Done.

πŸ’§ Zakuyi following dinsu akan twitter. Saiku rubuta musu twitter handle dinku.

πŸ’§ Sai ku tura Solana wallet address dinku. Ku tabbatar kunyi amfani da address Solflare ko Phantom wallet. Idan baku da ita ku dauko ta a playstore ko Appstore.

Shikenan! Kun kammala. Sannan zaku iya gayyatar mutane domin samun 500 $SMOKE duk mutum daya da kuka gayyata.

https://t.me/smokesolbot?start=6602969447

βœ’οΈOga Sunusi Danjuma Ali
πŸ‘4
$DOGS sun kawo task da zakayi su bka rewards ciki harda wnda zaka samu 20k dogs matuqar kayi invite na mutum 5 b4 ko kuma kyi ynzu

All the best
πŸ‘2
Wadanda suke samun matsala wajen bude steam account, suyi amfani da opera mini wajen bude account din dasu zan ajiye link a comment section.

Bayan mutum yagama budewa a opera mini sai kaje cikin browser da kke task na Monprotocol kyi login anan, sannan ka tabbatar ka maida privacy settings naka public from friends a steam account nka.

All the best
πŸ‘2
BOUNTY BAY YANA DAGA CIKIN PROJECT MASU INGANCI DA AKE YIN TASK DINSU A TELEGRAM

https://t.me/bountybay_bot/deals?startapp=invite-189915167

MASU PREMIUM TELEGRAM NAKU NE WANNAN 🀝
πŸ‘1
SMOKE AIRDROP

Wannan yana Ι—aya daga cikin project dake kan solana wanda za'a ayi launching dinsa a ranar 05-08-2024.

$SMOKE Airdrop na Solana Blockchain

πŸ€‘πŸ€‘
Zasu rabawa duk wanda yayi airdrop din 3000 $SMOKE..

βœ… Saiku taba Start. Zasu baku wasu figures/numbers, saiku rubuta numbers din ku tura musu.

βœ… Zaku taba wajen Submit details.

βœ…Zaku shiga tele.gram channel dinsu. Sannan ku taba Done.

βœ… Zakuyi following dinsu akan twitter. Saiku rubuta musu twitter handle dinku.

βœ… Sai ku tura Solana wallet address dinku. Ku tabbatar kunyi amfani da address Solflare ko Phantom wallet. Idan baku da ita ku dauko ta a playstore ko Appstore.

Shikenan! Kun kammala. Sannan zaku iya gayyatar mutane domin samun 500 $SMOKE duk mutum daya da kuka gayyata.

https://t.me/smokesolbot?start=6602969447
πŸ”₯πŸ”₯ One Balance Early Whitelist Live : Collect Free Points

https://app.onebalance.io/#UI84EB

➑️ Connect Twitter & Wallet To Create Account

➑️ Get Early Bird Quest Points

πŸ“Œ More Quest Add Soon [ Early Project ]
πŸ‘3❀1
πŸ“£ Supra 64 Mission Live

Answers:-  
- Ethereum, Solana, Aptos, and Sui
- It’s the official wallet designed to claim and hold Supra tokens.
- Storing private keys that give access to tokens on the blockchain
πŸ‘2
$CATI airdrop calculating measurement
πŸ”₯10πŸ‘3πŸ₯°2
TapSwap All Codes For 28/7/2024

Q:- Earn $2000 Watching YouTube
A:- immutable

Q:- Crypto News!!
A:- 1MH89S

Q:- Make 500$
A:- backlog

Q:- Crypto News Part 2
A:- 7L6PB
πŸ‘2