CRYPTO DIGEST πŸ’°πŸ’²πŸ’ͺ
6.63K subscribers
2.11K photos
158 videos
10 files
1.54K links
Ka sani Airdrop yanada hadari dan haka ka kula karkayi da wallet dinka da kake ajiyarka aciki.

For collab Dm: @alameen012
Download Telegram
KARIN BAYANI DANGANE DA BYBIT $MNT AIRDROP

Yawwa dangane da $mnt Airdrop da bybit zasuyi na whitelist genesis offering to sunyi snapshots na eligible users da zasuyi participation inda mutum 135k suka samu damar zama whitelisted, ma'ana sune zasu samu damar committing usdt dinsu gobe knn , sanna acikinsu mutum 12k kawai za'a zaba ta hanyar raffle draw. Domin ka duba eligibility naka zaka iya dubawa ta wnn link din: https://docs.google.com/spreadsheets/d/19T_KS2eShCWt9QO-D_yZIKUvIyQzFN8Hha6GjMhfi-I/htmlview#gid=0

Dangane da Public genesis offering kuma shi kowa ma zai iya participation matuqar kanada 100 usdt zuwa ranar 12 ga wnn watan , shima koda mutum duba nawa sukayi participation za'ayi raffle draw ne domin zabar winners, domin participation a wnn bka buqatar sai anyi whitelisting naka, don haka wadanda basu samu damar zama whitelisted a na farkonba zasu iya participation a wnn ranar 12 ga wnn watan kawae abinda kke buqata shine 100 usdt.

Fatan kun fahimta, Allah y bamu Nasara πŸ™.
❀4
Alhamdulilah nayi partnering da #Bitget exchange.

Domin supporting dina zaku iya register da bitget ta partnership link dina sannan kuyi verification : https://partner.bitget.com/bg/7KU163

Tabbas akwae alkhairai da dama acikin wannan exchange din , Insha Allah zamu zaqulo muku su kuma ku amfana, sannan akwae educational post da zan nayi akan ita wnn exchange din ta bitget domin qara fahimtar ta da alfanun ta yadda yakamata.

My special regards to Sir Sunusi Danjuma Ali
❀19πŸ‘4πŸ”₯1
MANTLE.

Mantle sun fitar da sanarwar in dai kana da role na mantle testers kaje kai claiming wani quest me suna mantle journey wanda shi ba sa tabbacin kayi testing network dinsu.

Awanni 12 suka ware wa kowa yai claiming yanzu saura bai fi awanni 4 ba su rufe.

Akwai yiwuwar dashi zasu yi amfani suyi airdrop din coin dinsu.

Har yanzu akwai dama ga wadanda basu fara task dinsu na zealy ba kamar yadda suka sanar dan haka wanda bai fara ba ga link ya fara wanda ya jima da farawa kum yaje yai claiming din wannan quest din.

https://zealy.io/c/mantle/invite/UuutfWh34CZJucIGrEnOe

Allah ya bamu sa'a.

Arewa Cryptoboy ✍️✍️
πŸ₯°3πŸ‘1
How to avoid being caught as a Sybil for hunting Airdrops


Twitter thread guide: Link
πŸ‘6
Those that have Hashpack early adopter Nfts should participate in this Airdrop πŸ“Œ

Link
πŸ₯°4πŸ‘3
Yadda Zaka Samu Kyautar N500 Da Kuma N500 per Refferal Ta Hanyar Amfani Da Sats App

Wannan wani sabon Application ne da sukeyin Promo ga New users

Dafarko ga Yadda zakayi

Ka shiga nan πŸ‘‡πŸ‘‡
https://referral.sats.co/YTXKVI0W

Ka dauko App din ka shiga kayi Register zasu turama OTP ta WhatsApp da Kuma E-mail bayan ka kammala Registration

Saika taba " Add Cash " saika taba kana ' USD ' ka Rubuta $5 kayi Funding kudin befi N4080 dubu Hudu da Dare takwas

Daga nan zasu bude maka wajen Reward zasu baka damar Invite na Friends dinka Duk mutum daya N500

β­• Dole kayi Funding kafin kasamu damar Invites

No BVN and KYC Require

Kawai Funding zakayi Account dinka ya zama Active

Referral code YTXKVI0W

Note suna daukan 150 deposit fee

Allah taimaka
Umar B. Crypto ✍️
πŸ‘1
πŸ‘9
⚠️SCAM ALERT DON’T WASTE YOUR TIME
PENDLE WAS ALREADY LISTED IN BINANCE.
😱3πŸ‘1
DYDX POTENTIAL AIRDROP
Mutane sun samu kusan $10k a shekarar 2021 da wannan RETROACTIVE airdrop.
A yanzu DYDX suna kan gwada Chain dinsu ga masu sha'awar yin Testnet Airdrop subi wannan guide din πŸ‘‡https://twitter.com/0xAdesola/status/1677382573075619840?t=wSzzReECW02ygtQgz95pbA&s=19
πŸ‘2
Masu participating a Shardeum su daure suyi pre-booking na SHM domain name.
Cost : 8matic ~ $6(gas fee inclusive)
https://dotshm.me?referral=amfagge
βœ…ARKHAM AIRDROP X BINANCE

AYI SAURI SUN KUSA RUFEWA

Za'a yi listing din ARKM token a ranar 17-7-2023
a Binance kuma har yanzu mutum yana da damar yin register na waitlist dinsu. Kamar yadda suka tabbatar zasu rabawa duk wanda suka gayyaci mutane zuwa wannan waitlist din ARKM token.

https://platform.arkhamintelligence.com/waitlist?referrer=YW1mYWdnZTNAZ21haWwuY29t
R3VL AIRDROP
Shima wani project ne kamar ARKHAM wanda yake samun goyon bayan Binance lab. A yanzu suna kan register na waitlist.
Kayi register ka kuma gayyato mutane.
Wajen wallet address ka sanya shi manually kada kayi connecting wallet dinka saboda Tsaro⚠️

https://form.zootools.co/go/bLFJhrGfkOoEQgt3I3LR?ref=UFhJlSoXzT48AyNKZq8k
πŸ”₯3πŸ‘1