This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
π’41β€8π3π₯±3π₯°2
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Muna da babban zargi a kan wannan bature na Amurka da yake yawan zuwa birnin Jos yana ingiza kiyayyar addini, yayi wannan bidiyo a lokacin da harin ya faru ana kona gawar Musulmai
π158β€47π€20π’19π14π¨11π8π5π₯±4π₯°3π3
Ana samun alkairy sosai da GEMGALA
Manhaja ce wacce ake buga game a Tara points ko kallon videos ko Dora videos kamar irin na TikTok
Shima ana Tara point
Da zarar points din yakai 100k
10$ kenen Kuma zaka cire nan take
Akwai stari na referral suna bada points sosai Duk mutum Daya 10k points kaga a mutum goma ka samu 10$ kenen Kuma zaka cire kayar Ka
Ga link ga nan ga masu shaawa
#Note baa saka ko sisi
Ana bukatar face verification domin
Kammala setting na accounts
https://getblock.me/u/25583477

Gemgala
Gemgala - Party & Chat & Games
Play games, earn money, and invite friends! π Level up your fun with our app. Start now! π²π°
β€31π₯5π€£3π2
PI NETWORK SUN FARA SECOND MIGRATION
Tun kusan sati uku da suka wuce Pi Network suka fara second migration zuwa wallet, wato a wannan second migration din suna hadawa da bonus na yawan referral dinka da suka tsallake KYC da bonus na security circle
Sannan wadanda basu samu first migration ba zasu samu matukar sun cika ka'ida, kuma Pi Network sunce zasu fifita first migration akan second migration
Pi network suna ta nanata maganar cewa kafin mutum ya samu second migration na Pi dinsa sai ya saita 2FA, shine ka daura email address dinka a kan Pi da kake mining, da kuma confirming wallet a mainnet checklist step 3
Sun kawo wannan tsarin ne saboda su tsare dukiyar mutane daga sharrin scammers
A halin da ake ciki wasu har sun fara samun second migration na Pi din su, don haka ayi kokarin cika ka'idar da suka gindaya
Wadanda suka batar da Passphrase dinsu suna da damar da zasu canza wani kafin a tura musu first ko second migration
Sannan a kula, akwai wasu scammers sun kirkiri wani website suna cewa a shiga ayi 2FA a cikinsa, duk inda kuka gani kar ku shiga
Muna sake karfafa gwiwar Pioneers din mu, kar ku sayar da Pi dinku, idan bukata ta kama; ku sayar da rabi ku ajiye rabin abinda kuka samu zuwa nan gaba ku sha mamaki
Duk bayanin da kake nema a kan Pi, tun daga kan yadda ake register, yadda ake mining, yadda ake KYC, yadda ake creating wallet, yadda ake saita 2FA, yadda ake kammala mainnet checklist step 1 zuwa 9 da sauransu, idan kaje YouTube kayi tambaya da yaren da kake fahimta za'a nuna maka bidiyo
Allah Ka tabbatar mana da alheri, Ka kare mana Pi din mu

β€94π₯7π5π3π3
FACE VERIFICATION YANA DA MUTUKAR MUHIMMACHI A GEMGALAπ
KUMA LALLE ANA SAMUN ALKHRY DA GEMGALA
domin na cire kudi ba sau Daya ba sau biu ba
A GEMGALA
Kuma kaima zaka iya samu mutukar kayi join kayi aiki kamar haka
*Buga game din domin Tara points
*Kasance Mai Dora videos ko kallon videos
Domin Tara points
Manhaja ce ta social media kamar TikTok Saida banbanchin su su Wann Duk abnda kayi ana biyan ka ne
*Refering watou gayyata Duk mutum Daya ka gayyata akwai 10k points
Mutukar yayi full verification
Watou shi Wann point din da zarar yakai
100k to kana da 10$ kenen
Kuma ko dala dubu zaka Tara zaka iya cire kayan ka
Note#
Saidai face verification yapi komai muhimmachi sbd samun cikkakiyar dama a manhaja din
Ba kuma a saka ko sisi
Ga link nan a kasa ga masu shaawar shiga
https://getblock.me/u/25583477
KUMA LALLE ANA SAMUN ALKHRY DA GEMGALA
domin na cire kudi ba sau Daya ba sau biu ba
A GEMGALA
Kuma kaima zaka iya samu mutukar kayi join kayi aiki kamar haka
*Buga game din domin Tara points
*Kasance Mai Dora videos ko kallon videos
Domin Tara points
Manhaja ce ta social media kamar TikTok Saida banbanchin su su Wann Duk abnda kayi ana biyan ka ne
*Refering watou gayyata Duk mutum Daya ka gayyata akwai 10k points
Mutukar yayi full verification
Watou shi Wann point din da zarar yakai
100k to kana da 10$ kenen
Kuma ko dala dubu zaka Tara zaka iya cire kayan ka
Note#
Saidai face verification yapi komai muhimmachi sbd samun cikkakiyar dama a manhaja din
Ba kuma a saka ko sisi
Ga link nan a kasa ga masu shaawar shiga
https://getblock.me/u/25583477
Gemgala
Gemgala - Party & Chat & Games
Play games, earn money, and invite friends! π Level up your fun with our app. Start now! π²π°
β€45π12π€£6π4π4
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Yadda jirgin yaki ya babbake bayin Allah a kasuwar Jilli
π451β€40π’30π15π€¬15π±7π‘7π5
MINING YA DAWO..
Mining na Telegram mai inganci ya dawo, sun gyara kuskurensu, sannan sun canza salo
Telegram sun kawo sabon mining mai suna GRAM domin su farfado da TON block chain din su
Ga |ink ku yi register ku fara mining GRAM tun yanzu
π
https://t.me/Gramnetwork_bot?startapp=467642224
Abin burgewa shine, wannan GRAM mining din kana tarawa zaka iya siyar da abinka a black market ba sai an jira ba, yanzu haka mutanen mu suna saya shigen irin yadda akayi na Pi da Sidra

Telegram
Gram Network
Gramnetwork $GRM Community mining access UK for other all the user early GH/s power (Early Access Now)
π€£71β€58π21π16π‘10π5π₯±3π€―2π1
PI NETWORK YA SHIGA GOGAYYA DA SU APPLE, GOOGLE DA MICROSOFT!!!
Abubuwa uku mahimmai da pi network ta gabatar a jiya ranar bikin Pi2dayπ₯
Yayin da mafi yawancin mutane a cikin harkar Crypto suke zuba ido suna jiran ganin farashin Pi yayi tashin gwauron zabi, su kuwa Pi Core Team babban shiri suka fito da shi na yadda Pi zai zama babban jigo a daukacin duniyar Intanet (Web2 da Web3).
A bukin Pi2Day na jiya, Core Team sun saki wasu manyan abubuwa guda uku masu girgiza duniyar crypto da internet, wadanda ke nuna cewa Pi ba wai coin na gama-gari ba ne kawai, asali ma yana so ya kafa daular da zata raba gari da su Apple, Google, da Microsoft
Ga muhimman abubuwa guda uku da ya kamata kowane Pioneer ya sani:
π
(1) SOLO HOST (Juya Kwamfutarka ta Zama Supercomputer) π»
Wannan wani sabon tsari ne a Pi Desktop (na kwamfuta) wanda zai baiwa masu Ζera manhajoji (Developers) damar kawo apps na AI (Artificial Intelligence) da manhajar raba karfin kwamfuta (Distributed Computing).
Kamar yadda mutane ke amfani da kwamfutar su wajen gudanar da Node na Pi, yanzu zasu iya amfani da ita wajen gudanar da manhajar AI (misali kamar wani app da ake Ζira Hermes). Sirrinka da bayananka suna nan a kwamfutarka ba tare da sun tafi uwar garken (server) wani kamfani ba.
Wannan kalubale ne ga Manyan Kamfanoni, saboda irin su Google da Microsoft suna kashe biliyoyin daloli wajen gina "Cloud Servers" na AI. Amma Pi yana so ya hada Ζarfin kwamfutoci sama da 420,000 na Pioneers don su zama babbar kwamfuta guda Ιaya ta duniya ba tare da mallakar wani babban server ba.
(2) PI SIGN-IN (Mabudin Intanet Kamar "Sign in with Google") ππ
Wannan tsari ne da zai ba ka damar amfani da asusunka na Pi (Pi Account) wajen yin rajista ko shiga (Login) a sauran jafar yanar gizo (websites) da apps na waje da ba na Pi ba, ba sai ka tsaya kana ΖirΖirar sabon password ko username a kowane website ba. Da zarar ka danna "Sign in with Pi," ka shiga ke nan cikin sauΖi ta hanyar amfani da Pi Browser dinka.
Kamar yadda kake gani ana sa "Sign in with Google" ko "Apple" a kafar yanar gizo, yanzu Pi ya shigo wannan sa'ar. Bambancin shi ne, Pi yana zuwa ne da asusun da aka tabbatar na mutum ne da aka tantance (bashi da bot ko fake accounts), kuma yana da alaΖa da Pi Wallet don biyan kuΙi na gaba, ba kamar yadda a Google zaka buΙe account barkatai kai kaΙai ba.
(3) PI VERIFY (Zama Kamfanin Tantance Mutane Na Duniya)
Pi Network ya buΙe tsarin sa na KYC (tantance bil'adama) ga sauran kamfanonin waje da bankuna na intanet (Fintechs) wadanda suke bukatar tantance mambobinsu.
Kamfanonin waje zasu rika amfani da fasahar Pi wajen gano mutanen gaskiya domin magance zamba da fake accounts. Kuma babban abin farin cikin shi ne, Wadannan kamfanoni na waje zasu rika biyan kudi ne da Pi Coin domin amfani da wannan service Ιin na PiVerify.
Pi ya riga ya tantance mutane sama da miliyan 18 a kasashe sama da 200. Yanzu Pi ya daina zama mai neman KYC, ya koma shi ne mai bayar da KYC (KYC Provider) ga duniya. Wannan zai kawo babban sauyi Na use case (utility) da bukatar Pi Coin a kasuwa ta zahiri.
Yayin da muke ke jiran yaushe za a bude Mainnet ko nawa ne farashi?, mu sani cewa darajar crypto tana ginuwa ne akan amfaninta (Utility). Pi Core Team suna aiki ta Ζuru wajen faΙaΙa utility da use case, suna gina ababen more rayuwa ne na intanet wanda zai tilasta wa manyan kamfanoni amfani da shi.
Idan Pi ya zama shi ne mabudin shiga websites, shi ne mai bada karfin AI, kuma shi ne mai tantance mutane a duniya... To batun farashi lokaci ne kawai in sha Allah. Babagana AisamiβοΈ
Allah Ya tabbatar mana da alherin Pi, Allah Ya sa muna daga cikin wadanda zasu amfana mu kuma amfani al'ummaπ

β€73π7π₯°2π2
INTERLINK NETWORK UPDATE
Yanzu haka an fara sayen interlink network duk akan farashin saman da Naira dubu 2 kowani guda daya
Duk wanda ya kammala KYC zaiyi migration a tura masa zuwa cikin wallet dinsa, idan ya ga dama ya sayar ko ya ajiye
Ana mining din Interlink duk bayan awa uku zuwa hudu, wanda basu fara ba zasu iya farawa yanzu, ga |ink
π
https://interlinklabs.ai/77225875
Ko a je Palystore kayi searching Interlink network, sai ayi singup da gmail, a kirkiri ID da pasward
Sai abi wadannan hanyoyi guda hudu da nayi screenshot a hoto, a saka wannan referral code 77225875, za'a samu ITLG guda 1000
Daga nan sai a cigaba da mining kuma a gayyaci 'yan uwa su fara
Kar a manta ga refarrel code
ππ
77225875

Interlink
Join Interlink via 77225875 - Earn Rewards on the Human Network
You've been invited to join Interlink by 77225875. Onboard with proof of personhood, AI security, and earn real crypto rewards on the Human Network.
β€25π₯°2π1
KUDIX β Sabuwar mafita ga masu harkar P2P, sayan DATA da sauransu!
https://kudix.app/join?ref=EED12CDF
Shin kana gudanar da cinikin P2P a DEX?
Kudix an kirkire shi ne domin ya saukaka maka dukkan mu'amalolinka cikin sauri da aminci
Da zarar ka tura USDT dinka, tsarin Kudix zai yi canjin USDT zuwa Naira cikin gaggawa, sannan ka tura kukinka kai tsaye zuwa asusun bankinka ba tare da bata lokaci ko wahala ba
Ba haka kadai ba! da Kudix zaka iya:
π
1- π° Canja USDT zuwa Naira cikin sauri
2- πΆ Siyan Data a farashi mai sauki
3- π± Siyan Airtime na dukkan layukan sadarwa
4- β‘ Biyan kudin wutar lantarki cikin sauki
5- πΊ Biyan kudin Cable TV kamar DStv, GOtv, Startimes, da sauran makamantansu cikin sauri.
Ba tare da bata lokaci ba a cikin manhajar Kudix zaka iya canza USDT, SOLANA, BNB zuwa Naira, sannan zaka ita tura Naira cikin wallet dinka na Kudix domin sayan USDT, SOLANA, BNB da sauransu, kuma zaka iya turawa daga Kudix zuwa kowace irin CEX da DEX
Transfer tsakanin Kudix user free ne komin yawan abinda zakayi transfer, kuma zaka iya tura NAIRA, USDT da sauransu wa Kudix user wajen amfani da KudiX ID kadai
Application na Kudix yana nan akan website dinsa, yana under review a Playstore da Appstore, nan gaba kadan za'a samu app din a can
Ga link ku yi register ku sauke application din sannan ku yi KYC
https://kudix.app/join?ref=EED12CDF
Zaku ji dadin mu'amala da Kudix Insha Allah

KudiX
β€64π12π₯2
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Matasan da suka mutu a cell din jami'an tsaro na Civil Defense dake jihar Niger
π304π’36β€26π±7π€¬5π3π3π2π»1