1. Ka tabbatar ka aika KYC dinka na (FARKO) a cikin watannin 3 na farko wato daga 1st july zuwa 30 sep kenan. ma'ana idan ka taba tura kyc ko anyi rejecting ko yana under review toh timer dinka zai tsaya bazai dinga counting ba.
2. Sannan Ka tabbatar a cikin watanni 6, wato daga 1st july zuwa 31 December (rolling 6months) kayi kokari ka kammala kyc da migration dinka.
Zan maimaita:
IDAN KASAN BA'A TURA MAKA KYC BANE, TOH TIMER DINKA DAYAKE JIKIN ACCOUNT DINKA ZAI TSAYA CAK, BAZAI DINGA LISSAFAWA BA, AMMA DA ZARAR AN TURA MAKA KYC TOH ZAICI GABA DA LISSAFAWA.
Shiyasa yanzu abinda yake gabanka shine kullum Ka dinga bude pi browser dinka kana dubawa kagani ko an turo maka.
HAKA KUMA IDAN KYC DINKA YANA TENTATIVE NE, KO YA MAKALE DA SAURANSU, TOH DUKKA SHIMA TIMER DINKA ZAI TSAYA NE, SABODA DUKKA WANNAN BA LAIFINKA BANE.
Toh amma kasani duk sanda ya zama an bude maka wani abu bakaje kayi ba, toh zai fara counting, misali an turo maka liveness check bakaje kayi ba, anyi rejecting kyc dinka bakaje kayi appeal ba, an turo maka wani gyara bakaje ka gyara ba.. ko bakaje kayi linking wallet dinka a mainnet checklist ba, toh dukka timer dinka zai dinga aikine akan wannan.
Sunce duk pioneer din da bai kammala wannan abubuwan a wannan lokacin da aka deba masa ba na wata 6, toh duk sanda ya tashi yin migration zai samu iya coins din dayayi mining a watanni 6 kafin yayi migration dinsa ne. 😳😳😳 Ragowar dukka ya rasasu.
Misali kanada Pi guda 2,000 (transferable) kafin 6 months din, toh a cikin 6 months din nasan yadda mining din yake wahala baifi ka iya samun guda 20 ba, shima kayi kokari kenan, toh wannan guda 20 din shi kadai zaka samu, ragowar guda 2000 dukka za'a kwashe maka su. Kayi asararsu.
Duk wanda bai tabayin KYC ba, toh yanada watanni 3 na farko ne kawai ya samu yaje yayi, sbd anaso a cikin 6months din ya kammala komai nashi har migration.
Idan kun duba duk wannan zakuga acikin manufofin akwai son dakile yawan pi da za'ayi migrating zuwa mainnet, wanda hakan ke nuna idan Pi da akayi migrating bashida yawa sosai pi zai fara da farashi mai dan daraja. Dan haka karkayi wasa Pi dinka ya zama cikin wanda za'a dakile.
#Summary
•Idan kasan an turo maka kyc, ko kuma bakasani an turo maka ko ba'a turo maka ba watakila sbd baka dubawa, tou timer dinka ya fara counting daga 1st july kuma kafin 30sep akeso ka cike kyc ka tura. Sannan kuma anaso kafin December 30, kayi migration ka kammala komai.
•Wanda ba'a taba turo musu kyc ba, toh Timer dinsu ya tsaya kuma zai cigaba da tafiya ne bayan an tura musu kyc koda kuwa basusan cewa an tura musu ba.
•Pioneers masu tentative kyc suma timer dinsu baya aiki amma zai cigaba da aiki bayan an gama tantance kyc dinsu walau anyi rejecting ko anyi approve.
•sababbin Pioneers kuma timer dinsu zai tsaya suma har sai sunyi mining sau 30 na farko, kuma sun samu dama an basu kyc sannan zaici gaba da tafiya. Sunce wannan ya shafi har sababbin pioneers da zasu fara bayan 2024 ya kare.
#Note: Idan zakayi Tambaya pls kayi tambaya gameda wadannan abubuwan da nayi magana, bawai tambayar ba'a tura ma kyc ba ko kyc dinka ya makale da sauransu. Duk wannan munyi maganarsu a baya.

👍52
Ana samun alkairy sosai da GEMGALA
Manhaja ce wacce ake buga game a Tara points ko kallon videos ko Dora videos kamar irin na TikTok
Shima ana Tara point
Da zarar points din yakai 100k
10$ kenen Kuma zaka cire nan take
Akwai stari na referral suna bada points sosai Duk mutum Daya 10k points kaga a mutum goma ka samu 10$ kenen Kuma zaka cire kayar Ka
Ga link ga nan ga masu shaawa
#Note baa saka ko sisi
Ana bukatar face verification domin
Kammala setting na accounts
https://getblock.me/u/25583477

Gemgala
Gemgala - Party & Chat & Games
Play games, earn money, and invite friends! 🚀 Level up your fun with our app. Start now! 📲💰
❤31🔥5🤣3👎2